MASHA ALLAH ALHAMDULILLAH YA HAYYA YA QAYYUM Allah ya qara wa Annabi da raja wasila da fadila da karamci da
@jamilusalihumahuta30994 жыл бұрын
Bakori Allah Sarki INA gaisuwa Allah ya kara basira wannan shirinaka yakayatar dani da iyalina nagode
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Nagode sosai
@fatimabinta97063 жыл бұрын
Sobode trbiya de izzaso ya kunsa de tawakalin de Umar Hashim yekekuyama jamaa yaci akali Izza so kwarai de geskiya Allah ya karawa Annabidaraja Ameen
@muhammadmahmoud20334 жыл бұрын
Wow yayi kyau sosae wannan shiri zai tafi da maana da kuma qarin haske da ilimi WA jamaa lawan Ahmad Allah ya qara basira ameen
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Amin Nagode sosai
@nouroumoustapha99324 жыл бұрын
Masha Allah ya kara basira sai dai kuma dan Allah yau she za a fitar da wani sabon shirin daga naku nura
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Sai Ranar Lahadi insha Allah
@UzaifaBala-i8f11 ай бұрын
Alhandulillah Umar kayi gaskiya❤
@sirajiigegesirajiigege95314 жыл бұрын
Masha Allah gaskiya aikinku yana kyau amma akaramishi tsayi ida halin hakan mungode Allah Kara basira
@RabiatAbubakar-qb5uc Жыл бұрын
Manyan mate
@hakiloumalanbabiou58524 жыл бұрын
Kai tubarkallah Allah yaja zamini lawan ahamed amma dan allah kuyi kokarin kara tsawaita wan nan chirin domin gaskiya kuna gajerin chiri
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Zamu kara sai nan gaba insha Allah
@hakiloumalanbabiou58524 жыл бұрын
@@official_BAKORI_TV to madallah gaskiya munna godiya sosai
@zulfikarhausatv45974 жыл бұрын
Masha Allah film yana kyau matsalar Kawai baya tsayi yakamata yazamto mai dan tsayi sannan yaushene zaina fitowa yakamata musani
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Duk ranar Lahadi zai rinka fitowa sannan zamu karashi nan gaba insha Allah
@idrissaabdulkader45774 жыл бұрын
Bonjour
@mariamahamanikoura44204 жыл бұрын
Ma sha allah 👍👍👍
@samailamourtala35134 жыл бұрын
Gaskiya muna godiya sosai lawan Ahmed Kana nishadan tar damu kuma muna yinka sosai daga murtala Riyad saudiya.
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Nima ina Godiya
@michelpaul78864 жыл бұрын
SamaijaMourala
@رقيهعمر-ف5ح4 жыл бұрын
Masha Allah gaskiyane izzar so gaski yayi mutukar birgeni daga Rukayya umar faski
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Muna Godiya rukayya
@laminukone86924 жыл бұрын
Ruki
@konebaki.5294 жыл бұрын
Muna godiya allha ya kara bassira gayssuwa daga Italy 🇮🇹🇮🇹🇮🇹🇮🇹
@sekoubakarydiarraabdoulaye33093 жыл бұрын
Izzar so c est le meilleur j ador vraiment ce truc même que je l ais telecharger en englais et je ne connais pas le haussa je suis française venus au niger
@oumarmahamadou36814 жыл бұрын
Azahirin gaskiya m lawan kashigo da tsari mai kew acikin wanan shiri amma dan allah aqara lokutan wanan shiri domin gaskiya minti 10 yayi kadan aduba dan allah'''ina yimuku fatan alkairi..
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Wllh aikinne yazo a haka amma zamu kara nan gaba
@زكيهعثمان-ص1س4 жыл бұрын
Masha allah tabarakalah godiya muke🙏
@ameerallahyajikankayagafar79154 жыл бұрын
Masha Allah izar so yayi sosai bakarya wlh
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Mungode
@aishamohdaishamohd16364 жыл бұрын
Muna godiya allah yakara basira
@sunusiusman32364 жыл бұрын
Allah yakara basira lawan ahmad
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Amin
@abdurashidusman40004 жыл бұрын
Gaskiya shirin yayi kyau ammanfa yayi gajarta
@KhanJan-dy6xk4 жыл бұрын
Gaskiya film yy kyau Allah yakara basira muna godiya
@jiddahkhamisuumarjiddah55694 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya kara daukaka da basira 🥰💕🌹❤
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Amin Nagode
@jiddahkhamisuumarjiddah55694 жыл бұрын
@@official_BAKORI_TV tnx
@aishatuusmanaishatuaishatu95854 жыл бұрын
Allah yakara basira da dadaukaka
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Amin
@chamsoutv24794 жыл бұрын
Macha Allah godiya mai ta rin yawa Allah ya kara basira da daukaka
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Amin
@muhammadms42224 жыл бұрын
Wow gaskiya flm yy kyau Allah y taimaka sako daga Muhammad mazaunin Libya 🇱🇾
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Mungode
@sakinamusa83774 жыл бұрын
Masha allah film yana kyau allah yaqara basira amma Dan Allah yyi mana kadan ariqayi dayawa 🙏🙏
@sadiyaibrahim63504 жыл бұрын
Ya Allah Yakara basira da daukk🤲🏻🙏
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Amin
@fiddausidauramooome96954 жыл бұрын
Aikinku yana kwau 😘👍
@saudatmuhammadmuhammad75754 жыл бұрын
Masha Allahu. Allah ya kara basira
@hafsaabubakarmusa21874 жыл бұрын
Muna godiya sosai Allah ubangiji ya qara daukaka
@moona12464 жыл бұрын
Waiyoooo dadi wlh lnnagodeya
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Nima ina Godiya
@meimiumar11644 жыл бұрын
Masha gsky yana da kyau da fadakarwa Allah ya kara daukaka da.basira
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Amin
@kadijahzango38274 жыл бұрын
Abin yayi lawal Allah yakara basira
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Amin Nagode
@rabiuhamisunabreaker30144 жыл бұрын
Dan kyau Dan bakori✔️
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Nagode sosai
@nassourousoule83984 жыл бұрын
Izzar so yayi daidai
@salimfulanisalimmusamuscig35073 жыл бұрын
Allah yasa chine wanan bakora tv chine na ai nahi
@hafiznazifa7854 жыл бұрын
Macha allah allah ya kara basira film yayi kyau sosai
@asmamaiga36843 жыл бұрын
Masha Allah Yayi Kyau
@sabisabi16884 жыл бұрын
yayi.kyau.sosai.wallahi👍
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Muna Godiya
@mohammedsani37524 жыл бұрын
Masha Allah very nice episode 😘😘😘😘😘😘😘♥️♥️♥️⭐⭐⭐⭐⭐ we need 3 again 😘😘😘🇬🇭🇬🇭🇬🇭
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Ok Insha Allah sai Sunday
@jeremiebassa40924 жыл бұрын
Ça me fait plaisir
@dausybaby55994 жыл бұрын
Masha Allah sai yaya lawan Dan kastinawa tadikki sakin kara Gaskiya 🔥🔥🔥🔥brother Allah kara daukaka da basira
@fauzishuiabu49024 жыл бұрын
Allah Kara basira
@zakariam.keroma49334 жыл бұрын
Dan allah hajiya tade na tsaurara maka
@ziyadahawsawi54074 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya kara basira
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Amin Amin
@DANGWALALOTV9 күн бұрын
Dakyau ❤
@hussainijaziri47334 жыл бұрын
Yayi kyau adada yi Allah yabiya
@mamanhusnaa.42784 жыл бұрын
Masha'allah migodiya'lawan'ahamet
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Muma Mungode sosai
@hussainiumar84624 жыл бұрын
Gaskiya lawan ahamad kazuma bakayi irin wannan flm .allah ya kareka .ya kuma hada kaunan ku ..naba lawan .tau ⭐⭐⭐🌙
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
NAGODE
@choowoali98924 жыл бұрын
@@official_BAKORI_TV yayifaa
@aishatsulaiman55604 жыл бұрын
Gaskiya film yayi Allah ya qara basira
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Amin Mungode
@alijeddah99974 жыл бұрын
Gaskiya ne wannan a mana sai dan amana dugun gaye😜
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Godiya nake Sosai
@alijeddah99974 жыл бұрын
Kasan ina da san film in kana ciki akuy film naka wanda yayi matukar burgewa shine mayah kayi kokari sosai sai de in ce abada kokarin dan da ilimi a cikin sa ga mai hankali 💕
@gidankallotv45344 жыл бұрын
hahahahahaaha allah ya taimaka ..kuma muna jira ci gaba
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Ok ba matsala sai Ranar Lahadi Insha Allah
@gidankallotv45344 жыл бұрын
@@official_BAKORI_TV to allah ya kaimu mai gida allah ya kara daukaka
@feedyfeedy49774 жыл бұрын
Masha allah matsala 1 shine babu yawa
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Zamu kara amma ba yanzuba
@بوعلي1114 жыл бұрын
Masha Allah Allah y kara basira film yayi kyau
@halimakila29604 жыл бұрын
Msh. Allah. Lawal muna. Gdy. Ss. Allah. Y. Kara. Basira
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Amin Nagode
@idrissaadamou81703 жыл бұрын
Bakori TV 💯👈🇩🇿
@srasara36934 жыл бұрын
Masha allah yayi kyau
@mamanesaniamani124 жыл бұрын
Mash Allah lawan Ahmed tobarkalla rahaman swarane nagaba❤❤🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Insha Allahu
@خميسمحمد-ن8ب4 жыл бұрын
@@official_BAKORI_TV izzazra so
@mahadouzouazo30874 жыл бұрын
Mahadou
@salisuyaro4674 жыл бұрын
Allah yaqara basira mungode
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Muma Mungode sosai
@manekinsafarel4613 Жыл бұрын
haha bn courage
@isahahmed83634 жыл бұрын
Masha Allah gaskiya mun gode
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Muma Mungode
@alhajinasir68304 жыл бұрын
Masha Allah aikinku yana kyau amma ya kamata kukara masa tsayi minty 10 yayi kadan
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Ok zamu duba mugani ko Zamu kara minutes
@alhajinasir68304 жыл бұрын
@@official_BAKORI_TV Thanks
@cheffoudjafarou80974 жыл бұрын
Masha Allah muna godiya
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Muma muna godiya Sosai
@abdulhamidaminu44164 жыл бұрын
Masha allah ahmed
@abdullmuhammadyakasai12134 жыл бұрын
Gaskiya lokacin da Aka debarwa film din yayi kadan.yqkamata A Kara lokaci
@bintalawalayuba75534 жыл бұрын
Masha allah yataimaka
@yarmama11544 жыл бұрын
Masha allah dan allah akaishi minti 30 mana
@adamishaqyaro64634 жыл бұрын
My Actor gaskiya kana sakinsa kadan wlh Ina laifin kadinga samana 20 minutes
@sadiqabdallah13524 жыл бұрын
Wannan gaskiya ne
@salisuabubakar86814 жыл бұрын
Gaskiya yayi kyau sosai Lawan Allah ya taimaka ameen Amma cigaban sai yaushene
@idrisibrahim92434 жыл бұрын
Wawo😲 Taya Xanyi In Samu dagon wannan Film din Dan Allah
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Saidai ka jira sati sati
@slm16294 жыл бұрын
Gaskiya ni
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Thank you
@abdullahihamza59014 жыл бұрын
Gaskiya yayi kyau.
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Muna Godiya
@jamcybabysuleiman99144 жыл бұрын
Wowww😘😘😘😘
@bilkisuabdulhameedibrahiim96594 жыл бұрын
Lawal Ahmad a rika sa mabalin riga in Kana office tunda kuna fadakarwa ne. Shawara ce da Allah
@AbdulhamidZaburan2 ай бұрын
ASSALAMU ALAIKUM AHMAD LAWAN ALLAH YAKARA KAIFIN BASIRA
@yahayaahmed5504 жыл бұрын
Gaskiya aci gaba sbd nayi missing wlh mun gama episode 4 please muna jiran next
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Ok Insha Allah yau Zamu kawo muku Shi
@badargnbn87494 жыл бұрын
Wow gaskiya wannan films yayi kyau amma dan allah a dinga yin ko minti 20
@omarosman86044 жыл бұрын
GASKIYA DAYA CE SAI BA À AIKI DAITA
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Hakane
@mammangarbaharuna504 жыл бұрын
Wow very nice video 📹 ❤
@asmaououmarou59894 жыл бұрын
Yayi sossay
@dhghvhh54914 жыл бұрын
Masha allah yayi
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Thank you
@zainabmohammad47814 жыл бұрын
Masha Allah Allah gsky film yayi kyau sosae Allah yakara basira Ameen 🙏💜
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Amin Amin
@mouhamedmoussa1264 жыл бұрын
Aissa
@newcommer94894 жыл бұрын
Akan gaskiyata nake hhhhhhh
@ismaileomar26164 жыл бұрын
Masha Allah gaskiya ya kyu sosai amma kuma minti 20.25.30 nineku Isma'il mazamnin Tripoli Libya
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Zamu Duba muga maganar karawa
@moona12464 жыл бұрын
Gaskiya film dinnan yahadu banagajeyada kallonshi
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Mungode Sosai
@jurybaby81494 жыл бұрын
Masha allah my 🙏🙏🎉
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Nagode sosai
@nuralawaljby94924 жыл бұрын
Dakyau amma daso samune kudan karamar adadin tsawan mintuna saboda 10ninutes yayi karanci aduba yiyuwar hakan allah yakara basira 🙏
@mariamayoob60744 жыл бұрын
ماشاء الله 👍👍👍👍👍
@jamcybabysuleiman99144 жыл бұрын
Nice film
@sadiyamuhammadkalgo43364 жыл бұрын
Allah katama ka🙏👍👍👍
@jamilubello33324 жыл бұрын
Masha Allah
@عليرابعالهوساوي4 жыл бұрын
To kaji fa m lawan wai duk abinda kaji kawai kace eh eh
@cheffoudjafarou80974 жыл бұрын
ههههههه
@khadijahussainiusman91194 жыл бұрын
👍👍
@official_BAKORI_TV4 жыл бұрын
Thank you
@officialambarura59614 жыл бұрын
Alhamdulillah wannan shirin yayi kyu sossai kuma ya kayatar yanakan wa’azantarwar tare da niyar bada darasi najidadin kallonshi sossai amman da shawara idan da yuwar kara mintunan kallonshi saboda wallahi kamar kar yakare nakeajinshi saboda dadinsa kallansa masha Allah.