IZZAR SO EPISODE 4 org

  Рет қаралды 925,944

BAKORI TV

BAKORI TV

4 жыл бұрын

Wannan Channel Bakori tv Zata Rika Kawo Muku Shirye Shirye Masu kayatarwa Da Nishadantarwa Da kuma ilmantarwa
#bakori_tv #izzarso #sakonso #latesthausafilm #lawanahmad #alinuhu #awa24 #arewa24 #basarakiyaTv #tsakar-gida #adamazango #mazaje #Aliartwork #Nishadi-zallah #ScleverTv #Nishadi24 #Ayatullahi-Tage #Sclever #RayuwarmasoyaTv #hausatreading1000

Пікірлер: 580
@sulemanzubairuwaya2146
@sulemanzubairuwaya2146 4 жыл бұрын
masha allah lawan Ahamd kana burgeni wlhy izzar da wannan matan suke yiwa mutane da tuggun su duk kanuna musu a kansu yake karewa
@official_BAKORI_TV
@official_BAKORI_TV 4 жыл бұрын
Nagode sosai
@sanilurwanu7309
@sanilurwanu7309 4 жыл бұрын
Gaskiya yakamata ace Yana kaiwa kamar minti 20 ko 30 Kuma gaskiya shiri Yana kayatarwa sosai Allah Kuma yakara basira Amma dai adaure akara Koda mintina kadan akan yadda akeyi...
@abkargonidi1445
@abkargonidi1445 4 жыл бұрын
Amma agskiya lawan ahamed ina jindadin kallon yanayi takun kada kuyan dakake takaleda aplm dinka na izzar so munajin dadin shi wlhi allah yakara daukaka oga lawan
@samailamourtala3513
@samailamourtala3513 4 жыл бұрын
Yayi kyau sosai gaskiya Kana Wuta🔥lawan Ahmed muna godiya sosai daga murtala Riyad saudiya. 🌴🌴🌴
@dawudmusa268
@dawudmusa268 4 жыл бұрын
Dan Allah kukara yawansa yayi kahdan munawa jah bama gahni sabi da bamu da lokacih ganisa Dan Allah ya kara basara
@faridatali6896
@faridatali6896 4 жыл бұрын
Masha Allah yayana Allah yabiya ku aikinkuna kyeu much love bro lawan Ahmad
@yuniskhalidtv3371
@yuniskhalidtv3371 4 жыл бұрын
🙏😭Dan Darajar Allah idan Bakimin Subscribe ba Kitaimakeni kimin Subscribe GWARAMA TV Badan niba kidannamin kararrawa Nagode Allah ya biya🙏🙏🙏
@tobaoluwasola6741
@tobaoluwasola6741 Жыл бұрын
Wani abun said Hausa series. How can a series be for 10 minutes only?? Wonderful. Same thing thing wuff wants to start doing from 30 minutes to 9/12minutes now
@alassaneidrissa8911
@alassaneidrissa8911 4 жыл бұрын
Macha allah kachi na biyar
@ibrahimabdu4147
@ibrahimabdu4147 4 жыл бұрын
Gaskiya wannan film yana matukar birgeni sosai mun gode allah kara basira lawa ahmed ina yinka sosai tsarinka a film dinnan ya birgeni fiye da misali
@metromaxtv3152
@metromaxtv3152 4 жыл бұрын
kzbin.info/www/bejne/nWLPY3ufgrR1bK8 DUNIYAR SO series film subscribe Tobe coutinue
@bagoniadam6912
@bagoniadam6912 4 жыл бұрын
Gaskiya mungode lawan Ahmad fatan alhkayri zuwa gareku
@rahamayusuf2486
@rahamayusuf2486 4 жыл бұрын
Masha Allah
@nazbnaziru8863
@nazbnaziru8863 4 жыл бұрын
Ykk
@alwahidimahamadou2067
@alwahidimahamadou2067 4 жыл бұрын
Allah ya kahra basira
@babansaifa9604
@babansaifa9604 4 жыл бұрын
Alhamdulillah munagodiya sosai
@mhmdissarabiuarlitniger8411
@mhmdissarabiuarlitniger8411 4 жыл бұрын
Gaskiya shirin yayi kyau kuma yana kayatar damu sosai sede karncin lokacin yayi kadan mint 10 meze hana indahali amaidashi mint 20 ko ma 30 amma fa shawarace muna godiya kuma munayimuku fatan alkhairi
@official_BAKORI_TV
@official_BAKORI_TV 4 жыл бұрын
Ok
@waleednoor2253
@waleednoor2253 4 жыл бұрын
Masha allah yayi kyu muna gdy sosai fatan alkairi
@salisuonlini6818
@salisuonlini6818 4 жыл бұрын
yayi kwau mungode
@hussainiumar8462
@hussainiumar8462 4 жыл бұрын
gaskiya muna godiya sosai.prodoucer.allah.ya kara.lpy.da.ilmi.
@IsmailIsmail-eb5ix
@IsmailIsmail-eb5ix 4 жыл бұрын
Aiki ku na kyau Allah ya kara basira
@issaabdou2653
@issaabdou2653 4 жыл бұрын
Allah y'a kara basira
@sabeerismael7308
@sabeerismael7308 4 жыл бұрын
Gaskiya yayikyau sosai
@aminouyahayya3906
@aminouyahayya3906 4 жыл бұрын
Masha allayayi allayakwarabasira
@biniyadkr2719
@biniyadkr2719 4 жыл бұрын
Masha allah Ahmad muna godiya sosai Allah yakara basira
@qeertqwert6538
@qeertqwert6538 4 жыл бұрын
Allah yakara basira alheri mungode kwarai mungode godiya dubudbu sein Allah sakaimu sati nagaba
@issabagarami1410
@issabagarami1410 4 жыл бұрын
Masha Allah kai mata dai dai kunai kuna borgemu maso kllo masoyanku
@azoabdul5618
@azoabdul5618 4 жыл бұрын
Masha Allah tubarakallh allah Ubangijinmu yakara dubun basira yakuma kara muku lpy bakidaya
@amadouroufai8197
@amadouroufai8197 4 жыл бұрын
Bonne chance
@umarbabelle4785
@umarbabelle4785 4 жыл бұрын
Muna godiya daga Libiya
@iliyassiliyass703
@iliyassiliyass703 4 жыл бұрын
Masha allah wlh ni nayaba wana shirin allah allah kara fahimata lawan
@Official_L_Musty
@Official_L_Musty 4 жыл бұрын
Masha Allah ubangiji Allah ya biyaku lawan Ahmad muna godiya sosai ubangiji Allah ya kara daukaka
@yahayaabdoubawa7974
@yahayaabdoubawa7974 4 жыл бұрын
Yayana bakori inasonka no yahaya alaji abdou bawa kanabirgeni💞💞💕
@zokoraahmad492
@zokoraahmad492 4 жыл бұрын
Masha Allah Lawal Ahmad barka da shan ruwa
@moussaali9542
@moussaali9542 4 жыл бұрын
Dan Allah ina rokokou Dan Allah kakoyi yada arwa 24 tayi Dan Allah koubar mouhi kalo izza so yakar che Allah kara basira Aminen
@harunasise4218
@harunasise4218 4 жыл бұрын
Masha Allah film yanayin kyau kurakuran kadanne,saidai bukatar mai kallo shine idan dahali adan kara mintunan kallo yayi kadan wlh
@ubahmuhd6596
@ubahmuhd6596 2 жыл бұрын
Alhamdulillah for this existing series, I am looking for the next series thanks.
@user-pf2gz6kf4c
@user-pf2gz6kf4c 2 жыл бұрын
Masha AllAh
@abbayau8933
@abbayau8933 4 жыл бұрын
Gaskiya yayi kyau sosai amma akara mana lokaci
@umaradam9472
@umaradam9472 4 жыл бұрын
Masha allah ,allah yakarabasira munayinka 100/100
@balahasan9821
@balahasan9821 4 жыл бұрын
👍👍👍👍👍💓💓💓💓💓
@harususulaimanadam5255
@harususulaimanadam5255 4 жыл бұрын
wlh bana gajiya da wannan film din wlh babu film din dayake bani nishadi kamarsa lawal ahmed mina gdy allah yakara basira
@official_BAKORI_TV
@official_BAKORI_TV 4 жыл бұрын
Amin Nagode sosai Da Addu a
@abdullahiisa1454
@abdullahiisa1454 4 жыл бұрын
Agaskiya inayika nawan Allah dai ya kara lafiya da wadatar zukis Allah ya fitar da maza da ga sheri mata alfar mar annabi saw
@metromaxtv3152
@metromaxtv3152 4 жыл бұрын
kzbin.info/www/bejne/nWLPY3ufgrR1bK8 DUNIYAR SO series film subscribe Tobe coutinue
@alioamadou2539
@alioamadou2539 4 жыл бұрын
GASKIYA FILM DIN IZZAR SO YA NA KAYATARWA ALLAH YA KARA BASIRA (AMEEN)
@user-go7nk7co8z
@user-go7nk7co8z 4 жыл бұрын
💖💖💖💖💗💞💝
@nabiladongari5852
@nabiladongari5852 4 жыл бұрын
جميل جدا
@hauwaabubakar9002
@hauwaabubakar9002 4 жыл бұрын
Godiya muke fatan alheri Allah ya qara basira Allah kuma ya nunamuna wani sati insha Allahu Amin
@abdulazizall8915
@abdulazizall8915 4 жыл бұрын
Yayikeu inajijinamuku👍👍👍👍👍👍
@bestchannelforyou
@bestchannelforyou 4 жыл бұрын
ممتاز يا بطل متعتنا متعك الله بالصحة والعافية
@user-km9ug1nh1q
@user-km9ug1nh1q 4 жыл бұрын
yayi
@issakaabdoulrazak9761
@issakaabdoulrazak9761 4 жыл бұрын
Masha ALLAH wanan film yayi sosai Allah ya kara ilimi da basira amma Dan ALLAH kada Salman ahmet ya doki kudinan
@galisalimmuhammad1031
@galisalimmuhammad1031 4 жыл бұрын
Alhamdulillah for this one I'm waiting for the next one Thank you so much izzarso team my Almighty Allah bless you bye for now
@official_BAKORI_TV
@official_BAKORI_TV 4 жыл бұрын
Amin thanks
@metromaxtv3152
@metromaxtv3152 4 жыл бұрын
kzbin.info/www/bejne/nWLPY3ufgrR1bK8 DUNIYAR SO series film subscribe Tobe coutinue
@sanusistinkiki349
@sanusistinkiki349 4 жыл бұрын
Allah yakara basira inama ace harda na satinda ya wuce akasakomuna ma ana asakomuna na na hudu da na biyar muna godiya lawal Ahmad sosai
@bamallahalhajihassani9748
@bamallahalhajihassani9748 3 жыл бұрын
Bamalum alh hussaini
@habiboullahabdallah8593
@habiboullahabdallah8593 4 жыл бұрын
Allah yakara basira da kaifin ƙwaƙwalwa muna jin dadin shirye shiryen ku sosai wallahi Allah yabarmu tare Ni fa nasan abinda lawan Ahamat zai fada , a , shiri na gaba
@ibirahimamahadamon8540
@ibirahimamahadamon8540 4 жыл бұрын
👍👍👍👍
@mimissmimiss9093
@mimissmimiss9093 4 жыл бұрын
Yayi
@auwaludandis1793
@auwaludandis1793 4 жыл бұрын
Hmm!! Babu karya wanan film ya kayatar, Kuma nasan gwanina lawal Ahamed zai tsallake dukkan siradinki, domin gaisawa sunce Mai gaskiya ko a kwara zai Saida ruwa. Inakira gareku kasancewar munjima muna jiran cigaban film kamata yayi kusakamana dayawa da zaikai kamar min 30, amma yaushe ne cigabansa zai zomana?
@maharazouali69
@maharazouali69 4 жыл бұрын
masha Allah mungode malam lawan Allah yakara daukaka danisankona
@isaisah9817
@isaisah9817 4 жыл бұрын
Smart. And intelligent. Producer. Allah yakara daukaka Lawal ahmad
@metromaxtv3152
@metromaxtv3152 4 жыл бұрын
kzbin.info/www/bejne/nWLPY3ufgrR1bK8 DUNIYAR SO series film subscribe Tobe coutinue
@mahamadouibrahim1888
@mahamadouibrahim1888 4 жыл бұрын
Masha Allah 👌👌👌
@masterrbtv6125
@masterrbtv6125 4 жыл бұрын
Gasky Lawan yayi ka
@auwalabdullahi8280
@auwalabdullahi8280 4 жыл бұрын
Tabbas cika alkawari sai Wanda yasan ribar yin hakan adaxu nasamu sanarwar lawan ahmd xa a saki film dinnan gashi tatabbata
@nafiunafson1140
@nafiunafson1140 4 жыл бұрын
Gasky yana saurin qarewa
@issiasalmana8884
@issiasalmana8884 4 жыл бұрын
Film ya matukar burgeni ama dan Allah ku kara mar tsayi
@ibrahimmahaman3447
@ibrahimmahaman3447 4 жыл бұрын
mungode sosai alha ya kara basira da fasaha amine
@saidumairuwa9064
@saidumairuwa9064 4 жыл бұрын
masha allah gaskiya lawan ahamd 🙏🏻👍🏻👍🏻👍🏻👍🏻🇳🇪
@maryambello7111
@maryambello7111 4 жыл бұрын
sooooo nice amma gasky bakasamana shi d yawa gsky y cika yin gajere
@mrss8414
@mrss8414 4 жыл бұрын
Thanks so much ❤muna jiran Nabiyar Dan Allah karkudau lokaci sosai 🤗
@nazbnaziru8863
@nazbnaziru8863 4 жыл бұрын
Slm yan mata
@yuniskhalidtv3371
@yuniskhalidtv3371 4 жыл бұрын
@@nazbnaziru8863 🙏😭Dan Darajar Allah idan Bakamin Subscribe ba Kataimakeni kamin Subscribe GWARAMA TV Badan niba kadannamin kararrawa Nagode Allah ya biya🙏🙏🙏
@yahouzanafissatou5849
@yahouzanafissatou5849 4 жыл бұрын
Masha Allah .godiya muke . A kara mana lokacii
@yaouzakaria9907
@yaouzakaria9907 4 жыл бұрын
Allah na tare da Mai gaskiya yayi kyau sosai Wana shore👍👍👍💖💖💖💖
@hussainiumar8462
@hussainiumar8462 4 жыл бұрын
nabaka taurari.go da.🌟🌟🌟🌟🌟
@official_BAKORI_TV
@official_BAKORI_TV 4 жыл бұрын
Nagode sosai
@user-bx7qc2ne8j
@user-bx7qc2ne8j 4 жыл бұрын
good
@zakariayaya7132
@zakariayaya7132 4 жыл бұрын
Masha allah mun gode allah ya kaimu sati na gaba lawal ina yinka allah ya kara dokaka
@abdulbarimarke828
@abdulbarimarke828 4 жыл бұрын
Masha allah yayi kyau allah kara basira
@salmasalama979
@salmasalama979 4 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara arziki Mai yawa
@mashaallahrabiashaaibu6701
@mashaallahrabiashaaibu6701 3 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara basira dadaukaka
@user-eg9to9pt1p
@user-eg9to9pt1p 4 жыл бұрын
ماشاءالله تبارك الله ❣️💓💝💞❤️🌹💗😉
@mohamedaliou1502
@mohamedaliou1502 4 жыл бұрын
Gaskiya fimdin yanayibkyau saidai bakwayin miyawa kamar minti ahirin ya isa amma mintigoma yayi kadan
@adamsalhajiadam2487
@adamsalhajiadam2487 4 жыл бұрын
Muna godeya
@falaloumaman497
@falaloumaman497 4 жыл бұрын
Masha allah Godiya muke sosai
@sanihasanabdullah4075
@sanihasanabdullah4075 4 жыл бұрын
A gaskiya ya kamata ace mintunan wann shahararran film din sifi haka wlh
@oumarouabdoulrazak4517
@oumarouabdoulrazak4517 4 жыл бұрын
Gaskiya lawan wannan Karan ma nasan xaka tsallake tarkon ta saboda tsoran Allah à xuciya yake ba'a fuska va Amma ina so kuci kudin domin Shima yaji a jikin sa
@official_BAKORI_TV
@official_BAKORI_TV 4 жыл бұрын
Ok Nagode
@idrissgermany2772
@idrissgermany2772 4 жыл бұрын
Masah Allah
@official_BAKORI_TV
@official_BAKORI_TV 4 жыл бұрын
Masha Allah
@nasiruabubakarsalihu7711
@nasiruabubakarsalihu7711 4 жыл бұрын
Gaskiya koma Bamu nishadi
@samiroutv1830
@samiroutv1830 Жыл бұрын
Woow
@magdimdah8966
@magdimdah8966 4 жыл бұрын
ماشاءالله... دراما جميلة جدآ !! . تحياتي من السودان 🇸🇩
@GimbiyaTV
@GimbiyaTV 4 жыл бұрын
من فدلك مسح هذا kzbin.info/www/bejne/mKSyYXR7prZ2eLc
@AFFALAtv
@AFFALAtv 4 жыл бұрын
اهلا وسهلا بك
@yuniskhalidtv3371
@yuniskhalidtv3371 4 жыл бұрын
🙏😭Dan Darajar Allah idan Bakamin Subscribe ba Kataimakeni kamin Subscribe GWARAMA TV Badan niba kadannamin kararrawa Nagode Allah ya biya🙏🙏🙏
@yuniskhalidtv3371
@yuniskhalidtv3371 4 жыл бұрын
@@AFFALAtv 🙏😭Dan Darajar Allah idan Bakamin Subscribe ba Kataimakeni kamin Subscribe GWARAMA TV Badan niba kadannamin kararrawa Nagode Allah ya biya🙏🙏🙏
@metromaxtv3152
@metromaxtv3152 4 жыл бұрын
kzbin.info/www/bejne/nWLPY3ufgrR1bK8 DUNIYAR SO series film
@user-ne4kc4ll4c
@user-ne4kc4ll4c 4 жыл бұрын
من أول استنا ينزل
@matchioudialiou9245
@matchioudialiou9245 4 жыл бұрын
Masa alla am yayikada
@abdoohaddadreezoo7101
@abdoohaddadreezoo7101 4 жыл бұрын
Lawan abkn film din yana yaji sosai amma dan allah abarshi ko minti 15 idan zaiyu kodan irinmu masoyanku pls aduba goodluck🙏🏻🥰🥰
@harususulaimanadam5255
@harususulaimanadam5255 4 жыл бұрын
dan allah kukara tsawonsa mana wlh harmafarkinsa nakeyi idan ina bacci
@ibaurhmiumaribaurhmiumar1702
@ibaurhmiumaribaurhmiumar1702 4 жыл бұрын
Masha alla Yayi kyu
@ummaatiku2925
@ummaatiku2925 4 жыл бұрын
Don allah aturamana wannan wakar ta ixxar so dinnan Allah yakara basira mai anfani muna godiya
@mmkabeer9816
@mmkabeer9816 4 жыл бұрын
Masha Allah gaskiya inajindadin wannan shirinaku sosai Mai suna izzar So ,, Amma sedai gaskiya tsawon lokacin da kukesawa yayi kadan dasonsamuNe kuqaramana tsawon lokacin aqalla minti 30 kozuwa samada hakan nagode sosai 🙏
@official_BAKORI_TV
@official_BAKORI_TV 4 жыл бұрын
Mungode sosai
@mmkabeer9816
@mmkabeer9816 4 жыл бұрын
@@official_BAKORI_TV Madallah,, sedai kuma abisa yaddanagani comment na mutane kusankowa qorafinda yakeyi akan batun aqara tsawon film dinNe kukuma haryanzu bakuce komaiba akan batun qarintsawon din yakamata kuduba abinda mu masu kallo muke buqata! Nagode sosai 🙏
@yuniskhalidtv3371
@yuniskhalidtv3371 4 жыл бұрын
@@mmkabeer9816 🙏😭Dan Darajar Allah idan Bakamin Subscribe ba Kataimakeni kamin Subscribe GWARAMA TV Badan niba kadannamin kararrawa Nagode Allah ya biya🙏🙏🙏
@abdulkader_mhd6970
@abdulkader_mhd6970 4 жыл бұрын
Macha Allah Allah ubangiji ya baku ikon cigaba Cikin nasara da konciyar hankali
@aishamuhdaishamuhd9082
@aishamuhdaishamuhd9082 4 жыл бұрын
Gaskiya munaso adingasawa yafi haka tsayi pls
@mammansanielhjmoussa3648
@mammansanielhjmoussa3648 4 жыл бұрын
Masha Allah godiya muke Allah yakara basira
@user-zc1mj7bc4x
@user-zc1mj7bc4x 4 жыл бұрын
تم☝️🤙
@fatimagarbamusa9682
@fatimagarbamusa9682 4 жыл бұрын
Allah yakara basira yaya lawan allah yasa kafi haka allah kuma yasa wayanda akeso sugyara halansu sugyara allah yakara daukaka
@yuniskhalidtv3371
@yuniskhalidtv3371 4 жыл бұрын
🙏😭Dan Darajar Allah idan Bakimin Subscribe ba Kitaimakeni kimin Subscribe GWARAMA TV Badan niba kidannamin kararrawa Nagode Allah ya biya🙏🙏🙏
@fatimagarbamusa9682
@fatimagarbamusa9682 4 жыл бұрын
@@yuniskhalidtv3371 to nayi dan uwa amma meyasa kace nayi
@yuniskhalidtv3371
@yuniskhalidtv3371 4 жыл бұрын
@@fatimagarbamusa9682 saboda ina neman Subscribers A channel nawa bani dasune shiyasa kuma kingani ana bukatansu shine zesa mutane suga Abunda nake sawa har su kalla
@user-eq1lg6dh2s
@user-eq1lg6dh2s 4 жыл бұрын
assalm alaikum daga Mocktar mohamed issa rigo gaskiya masha allah wanan shiri yana burgeni sosai allah yakara basira
@metromaxtv3152
@metromaxtv3152 4 жыл бұрын
kzbin.info/www/bejne/nWLPY3ufgrR1bK8 DUNIYAR SO series film subscribe Tobe coutinue
@abdoelmomen5218
@abdoelmomen5218 4 жыл бұрын
اجمل مقاطع درامية بالتوفيق إن شاء الله
@metromaxtv3152
@metromaxtv3152 4 жыл бұрын
kzbin.info/www/bejne/nWLPY3ufgrR1bK8 DUNIYAR SO series film subscribe Tobe coutinue
@yahayamahamansabiou2481
@yahayamahamansabiou2481 4 жыл бұрын
Allah ya Kara basira
@harunahassan9305
@harunahassan9305 4 жыл бұрын
Gaskiya munagodeya masoya walashi munatari,
@alassanissakaibrahim5836
@alassanissakaibrahim5836 4 жыл бұрын
Alhamdu lillah godiya muke, dafatan kunsha ruwa lafiya
@atahiratahir854
@atahiratahir854 4 жыл бұрын
Abamu cikaban izzar so mu nan Libya muna jira
@fatimafa1465
@fatimafa1465 4 жыл бұрын
muna gdy sosai Allah yakara basirah ameen ameen
@yuniskhalidtv3371
@yuniskhalidtv3371 4 жыл бұрын
🙏😭Dan Darajar Allah idan Bakimin Subscribe ba Kitaimakeni kimin Subscribe GWARAMA TV Badan niba kidannamin kararrawa Nagode Allah ya biya🙏🙏🙏
@soulemaibrahim8624
@soulemaibrahim8624 4 жыл бұрын
👍👍👍🙏🙏💪🆗
@official_BAKORI_TV
@official_BAKORI_TV 4 жыл бұрын
Thank you
IZZAR SO EPISODE 5 SUBT ORG
10:56
BAKORI TV
Рет қаралды 740 М.
ZANCE 1&2 Latest Hausa movies - Hausa Films 2021 -
39:56
GWANJA TV
Рет қаралды 52 М.
Её Старший Брат Настоящий Джентельмен ❤️
00:18
Глеб Рандалайнен
Рет қаралды 8 МЛН
I Built a Shelter House For myself and Сat🐱📦🏠
00:35
TooTool
Рет қаралды 36 МЛН
IZZAR SO EPISODE 10 EXP ORG SUBT
18:55
BAKORI TV
Рет қаралды 1,1 МЛН
LAIFIN WAYE? Complete Season 1 Episode 1-10 ORIGINAL
1:39:28
Al-Tahreef TV
Рет қаралды 77 М.
baye ibou sakho
36:54
xam sa dinè
Рет қаралды 2,7 М.
Wakar Birnin so  2007
4:16
MEDIA suitetv
Рет қаралды 753 М.
KAMALA EPISODE 9 ORIGINAL
25:42
Bifa Studios
Рет қаралды 61 М.
IZZAR SO EPISODE 7 SUBT  ORG 2
15:31
BAKORI TV
Рет қаралды 811 М.
Série - Belle Famille - Tabaski - Épisode 5
22:11
Marodi TV Sénégal
Рет қаралды 1 МЛН
IZZAR SO EPISODE 49 ORIGINAL
36:09
BAKORI TV
Рет қаралды 1,4 МЛН
JAGORA SEASON 1 EPISODE 1 WITH ENGLISH SUBTITLE
29:02
BAKORI TV
Рет қаралды 29 М.
“Бетімнен бір қойды, таяғын жеді”
28:26
QosLike / ҚосЛайк / Косылайық
Рет қаралды 230 М.
Разница в уровнях🔥
0:26
FERMACHI
Рет қаралды 8 МЛН
Which water gun will you get it?
0:26
YJTOYNIKOLA
Рет қаралды 17 МЛН