Allah yasaka da alkairi allah yakara soyayyar ahalillbaiti
@بحرالتسامحبحرالتسامح3 жыл бұрын
Sharrin shi'a ya Allah kakiyayemu da al Umma annabi muhammadu saw
@maryemmohamed55823 жыл бұрын
Kai duniya tazo karshi Allah kasa mudace duniya da lashira ameen Allah
@saniasanisaniasani68633 жыл бұрын
Gaskiya Wlh Abduljabbar yana da gaskiya wadan da suka kalubalance shi yakamata su zo ai zama dasu ba wakilci ba
@yahootvacutech38423 жыл бұрын
Gaskiya duniya tazo karshe Allah yasa mudace Allah yaraba muda masu zagin sahabbai shikuma Allah yashirye shi
@atnybaby36253 жыл бұрын
Allah ya kyauta yaba mai rabbo sa.a
@mourtalam.tmaradi45563 жыл бұрын
Ameen
@abudahiryahayatunga34193 жыл бұрын
Slm Kai mallam mu kuyimuna abinda zai anfAnemu bangare addini yafi Wanda zai amfani Al ummah
@batooladamhvd42453 жыл бұрын
Allah karabamu. da masifa badan halinu ba
@rabiluniass71523 жыл бұрын
Oumar maisanyi sako zuwangareka gaskiya inajin dadin tasharka ta tsakar gida Ammfa kasani Akowace tasha nashiga kamanta sunasa labarai qarya Dan kawai. Akalli tasharsu. gameda maganar malam Abduljabbar kabara malamannan sune suke cewa yana zagin sahabbai kaga kenan manata Allah sune yakamata sufito domin kada Azo daga baya Ana cewa Aida yara yayi ina godiya kuma ni San fahimtar gaskiya yasa nake. Fadin haka saboda wlh ni batijjane ne Amma Addini musulinci yayi oumarnin fadin gaskiya ko da GA crista ballan tana musulmi dan'uwanmu bissalam
@TsakarGida3 жыл бұрын
Muna fata zasu amsa kiransa da yardar Allah
@rabiluniass71523 жыл бұрын
@@TsakarGidamachallah malam Umar ina gaisuwa daga qasar senegal
@mourtalam.tmaradi45563 жыл бұрын
Maganarka haka take dan uwa
@josephdamilare54663 жыл бұрын
Wnn haka yake Allah yasa mudace
@abduld2abduld2793 жыл бұрын
Allah ya isamma Alhummar Annabi
@jameelayusuf53013 жыл бұрын
Haba Abdul Jabar indai da malam lawan triumph kake kajira zuwanshi karkadamu
@ننننتت-ب1ف3 жыл бұрын
Allah yabawa mai rabo saa
@mourtalam.tmaradi45563 жыл бұрын
Shine magana ta adalci
@shafaatuahmad2793 жыл бұрын
Dan Allah asako mana lbrn nakasa da wuri
@aliyuadam28333 жыл бұрын
Mashaallah
@khadijaidrisbello88733 жыл бұрын
Allah yakyauta
@sakinamokhtar75793 жыл бұрын
ehh gwanda ayi hakan Allah ya kunyatar da maqarya ci da ma hainci kamar yadda ya kunyatar da zakzaky
@muhdumarmuhd62943 жыл бұрын
Ke zakiji kunya
@sakinamokhtar75793 жыл бұрын
😂
@freshgirlmaigatayargol96153 жыл бұрын
Wallahi wannan bashi da hankali gabadaya maganar sa ba hankali aciki
@habibaabubakarshuaibu55003 жыл бұрын
Innalillahi waainna ilaihir raji'un, Allah ya kyauta.
@ummadam63323 жыл бұрын
ماشاءالله تبارك الله
@rabiulecturer40513 жыл бұрын
Wannan ai dama shine gaskiyar magana kamata yayi malumai suxo su tuhumeshi da kansu ba wakilciba
@mahammadmuslim74453 жыл бұрын
Aslm, ai zasuzu duk insha allah cikinsu ai da abulfatahi wlh kashinka yabushi kuma dazara ka kasa kawo hujja sai an sari maka kai insha allah kowa yahuta dan iska fajiri kawai
@jamiluabdullkarim70113 жыл бұрын
Kaine fajiri
@badiyanuhubadiya20983 жыл бұрын
Ya ubangiji kaduba wannan lamari 😢😢
@fidausimusa82563 жыл бұрын
Allah ya kauta
@sadimarih26073 жыл бұрын
My brother ya'akayi jiya muka ji shiru da fatan lfy
@rabiulecturer40513 жыл бұрын
Allah ya kyauta
@nassouroumouhamad94783 жыл бұрын
Kuma yana da gaskiya ne
@ummulkhairisaniahmad44203 жыл бұрын
Ikon Allah gsky ya haukace ya fito. Duniya yaci mutuncin sahabbai da manzon allah wai amma. Har yana da bakin magana jaki zindigi
@danmameajamagana12243 жыл бұрын
Alan annabi kowaye Yai badai dai ba Sai munfada gwanda mukare martabar annabi Akan sahabi Kaji ingayamaka
@mustaphabello80163 жыл бұрын
yafi su hujja fa
@zamnaoudoutchi39983 жыл бұрын
Yafi su hauka dai
@Dffggjj773 жыл бұрын
Ikon Allah !
@hadizabala17633 жыл бұрын
Allah ya kyau ta
@Halalboii013 жыл бұрын
Azauna Allah ya bada sa a
@kabeerismail67323 жыл бұрын
Wllh wanan baidace azauna dashiba
@nassirsaidu91143 жыл бұрын
SABIDA MI
@kabeerismail67323 жыл бұрын
Saboda ko'an zauna dashi shirmene zaima mutane
@faizaahmed38893 жыл бұрын
Allah yasamu dace
@xainabummeexeezeesarki57863 жыл бұрын
Hmmmm Abduljabbar kenan
@samsiyamaazu62093 жыл бұрын
Makaryacin banxa sakarai wawa daba laananen Allah
@nassirsaidu91143 жыл бұрын
KUKIYAYI ALLAH
@mourtalam.tmaradi45563 жыл бұрын
Hmm
@jamiluabdullkarim70113 жыл бұрын
Kaima haka
@بحرالتسامحبحرالتسامح3 жыл бұрын
بسم الله الرحمن الرحيم من هو الي بيستاهل كل هذا الحضور
@zulfah35.3 жыл бұрын
Kai wannan mutumi da A arnan farko yazo bama zai karbi shihadar ba
@mourtalam.tmaradi45563 жыл бұрын
Ashe dai kunsan musulmi ne
@نعيشمعالقرآنالكريم3 жыл бұрын
Ubanwa yace maka Musulmine ko ba musulmi ba? Kanaso kace duk mutane bakan musulunci na daidai suke ba sai Shi? Duk mutumin da yafadi haka a musulunce yana iya kafurta. Abinda kuma Abduljabbar yake yi kafircine a Jumlatance domin karyata Aayoyin Qur’ani ne dasuka tsarkake Sahabbai, Saidai Ka ayyanashi shi Abduljabbar kace Shi kafirine Wannan aikin na malamai ne bayan sun gama Yimishi bayani.
@zulfah35.3 жыл бұрын
@@نعيشمعالقرآنالكريم To dama waye yace masa kafiri ko malamai kaji sunce masa kafiri ne? Kowa dai ya ƙalubalanci maganganunsa ne amma A Comments ɗin mu bamuce kafiriba🙄🙄
@zulfah35.3 жыл бұрын
@@mourtalam.tmaradi4556 To kila kaine kamayar dashi kafirin ko?
@zulfah35.3 жыл бұрын
@@aishausman8865 Ameen sister
@sakinamokhtar75793 жыл бұрын
yawwa hkn yayi Allah ya fayyace gsky ya taimake ta
@muhdumarmuhd62943 жыл бұрын
Amin
@mourtalam.tmaradi45563 жыл бұрын
Ameen
@danwnkaibrhim253 жыл бұрын
😂😂🤣🤣Shegiya hauka Allah wanan yaci kai
@fauxiyyaalhassan12383 жыл бұрын
ikon Allah sai kallo wlh banga abin da zaisa A saurari wannan jahilinba
@muhdumarmuhd62943 жыл бұрын
Kiji tsoron Allah malami kike fada ma hk to kefa
@nassirsaidu91143 жыл бұрын
KARKIYAYA DA WANI TASA KUKIYI MISHI ADALCI KODA MAKIYINKUNE
@jaxakallahkairantomunabara47433 жыл бұрын
@@muhdumarmuhd6294 ka iyacemasa akecewa haka inakabar hankalinka sanda yakewa hadisan maaikii saw fassarar sanrai ai Allah ne yalaanceshii nima nace laanatullahi alaihii allah yaimasa yadda yaga dama
@fauxiyyaalhassan12383 жыл бұрын
@@muhdumarmuhd6294 kaima ai yaron Abdul jabbar ne ko naga Alama hankalunku dayane dashi Allah ya shiryeku wlh
@muhdumarmuhd62943 жыл бұрын
@@fauxiyyaalhassan1238 dama kullum shiriyan allah muke nema,niba yaron abdul jabbar bane amma kudinga ma kanku adalci uban wasu ne
@salamatousidibe68683 жыл бұрын
Salam. Ya labari shuru 2 day?
@SiddiMilan3 жыл бұрын
سلام عليك
@ummimohammed97033 жыл бұрын
Hhhhhhh harda malan umar sani fage yake uhmmmm
@mourtalam.tmaradi45563 жыл бұрын
Yanada gaskiya Haka ya kamata su malaman da suke tuhumasa dama su ya kamata sufito a zauna dasu
@Nasr_93 жыл бұрын
Gaskiya ne...
@hauwauabdullahiharoon92953 жыл бұрын
Hmm.allah kaganar damu
@aishaDawoodhud46043 жыл бұрын
Masha allah
@adamuabdullahi52223 жыл бұрын
Ya Fara biyayya
@ummimuhammad62793 жыл бұрын
Allah ya kyuta
@نعيشمعالقرآنالكريم3 жыл бұрын
Kada kudamu yan uwa dan kunga wasu mutane suna tareda Abduljabbar Kudai kuyi musu Addu’a idan zaku iya, Amma samuwar wasu mutane Sunabinshi ba Wani Saban abu bane domin SHAIDAN ma daya bace ai baiyadda ya bace Shikadai ba Saida yaja wasu cikin Aljanu har ma da mutane, dan haka muyi ta Roqon Shiriya daga wajan Allah Ta’ala. They Said: the flesh of Scholars is poisonous Who ever perceive it will sick and who ever try eating it will die. thats Scholars of d deen What about the heroes Of this Religion (Assahaba) take note and never insult The SAHABA!!
@josephdamilare54663 жыл бұрын
To Allah y kyuta
@إسحاقحرون3 жыл бұрын
😳tabdijam 🤔
@ummulkhairisaniahmad44203 жыл бұрын
Dama. Duk wqnda zai zagi sahabbai da batanci ga manzon allah ai yana cikin masifa.. Kuma wlh kotu yakamata a kaishi gsky bafa gwamnati ya taba ba ko wani mutum. Aa manzon allah da sahabbai ya taba. Kai kai Allah ya tsaremu ya karemu
@fatemafatema60593 жыл бұрын
allah ya kauta
@hebaatariq36813 жыл бұрын
يالله هذا كلام يصير بين شيوج وعلامه وأهل سنه طيب مابال مجتمع الي حولهم ي ناس ارحمو انفسكم
@rukayamohammed58093 жыл бұрын
🤲🏼🤲🏼☝🏻🇬🇭
@mohammedkake89853 жыл бұрын
ikon allah
@Nesreen..3 жыл бұрын
الله يستر.
@bashirbashiraliyu89263 жыл бұрын
Wlh basuda hujjajin da xasu karyata Sheikh ABDULJABBAR! Sufito a xauna mana! Sako ya xo wa malaman jihar Kano da gwamnati daga Saudi Arabia (dandalin wahabi'a) cewa: "karsu sake su yi munaxara da AbdulJabbar, me yasa? Sun sani gaskiya ce xata fito kuma ba ita suke so ba
@rahamayusuf5743 жыл бұрын
Ikon Allah
@shuaibuahmed95213 жыл бұрын
Tom kada ka gudu karya ta kare
@fiddausifiddausiabudl19433 жыл бұрын
Mugu iri
@ousmanemika11973 жыл бұрын
Gaskia ko dani bazaka iya zama ba bale so
@jamiluabdullkarim70113 жыл бұрын
Yabankai jahilci
@chamsadinemussa59333 жыл бұрын
Ni Wlh baban burina akan wanan makaryacin chine idan aka tabbatar karya yake a kullechi. Sanan kuma kar a bachi damar yin WA'AZI ko ina ne
@nassirsaidu91143 жыл бұрын
WANAN BASHI YAKE NUNA CEWA BAIDA GASKIYA BA YAKAMATA KUDINGAYI ADALCI
@hkicgh72773 жыл бұрын
@@nassirsaidu9114 to me zai nuna mana cewa yanada gaskiya?
@muhdumarmuhd62943 жыл бұрын
@@hkicgh7277 hujja da karban gaskiya idan ta bayyana
@hkicgh72773 жыл бұрын
@@muhdumarmuhd6294 to ai shi ne akace za a zauna dashi din.
@nassirsaidu91143 жыл бұрын
@@hkicgh7277 ABU NAFARKO SHINE WAISHIN ABUNDA YAKE FADA AKWAI SHI A LITATAFAI KO BABU IDAN AKWAI KAGA MATSALA BATASHIBACE TAWANDA SUKA RUBUTANE TUN FARKO IDAN KUMA SHINE YA KIRKIRA MAGANAR KAGA YAKAMATA DUK ABUNDA YADACE DASHI AYI MISHI ANMA INHAR AKWAI WANAN MAGANAR DAYAKE A LITATAFAI DUK ABUNDA AKA MISHI ANZALINCESHI KUMA WALAHI ALLAH SAIYAKAMA DUK MAI HANNU ACIKIN CUTAR DASHI DOMIN ALLAH BAYASON AZALUMI NIBANA GOYAN BAYAN ABDULJABBAR ANMA KUMA BANA GOYAN BAYAN A CUTAR DASHI IN HARYADA GASKIYA KAR KIYAYA DAWANI TASA MUKIYI MISHI ADALCI KODA MAKIYIN MUNE KUMA WALAHI MALAMAI SUNA JUYAMASA MAGANAR DAYAKE TUNDA YANA FADAR HADISIN DAKUMA LAMBAR HADISI MIYASA SU MALAMAI BAZASU ZUWA WURINSHIBA YANUNA MUSU WANAN SHINE ABUNDA YAKAMATA AYI TUNFARKO ANMA AKAKIYIN HAKA MALAMAI SUNATA ZAGIN SHI WANDAMA BAISAN KOMIBA YANATA ZAGIN SHI BASU BAIKAMABA AYI HAKA
@shmisyyashamisyya6203 жыл бұрын
❌❌❌❌👿👿👿👿👿
@mourtalasaidu52903 жыл бұрын
anm gaskiya wanna mutane ba yada taura kai ya kamta ace an zauna dashi ya bada hujjarsa
@nassirsaidu91143 жыл бұрын
SHINE ABUNDA YAKAMATA AYI TUNFARKO IDAN BAYADA HUJJA SHIKENAN DUK HUKUNCIN DAYADACE AYI MISHI ANMA IDAN YANADA HUJJA AKA CUCESHI KO AKA HADA KAI AKA ZALINCINE WALAHI ALLAH BAZAI BARIBA
@mourtalasaidu52903 жыл бұрын
@@nassirsaidu9114 gaskiya ne wanna
@ummadam63323 жыл бұрын
حسبي الله ونعم الوكيل
@abmhausatv10133 жыл бұрын
Dan tsinanniya shege matsiyaci ai Yaran ne ke magana kafin manyan su farga
@muhdumarmuhd62943 жыл бұрын
Zagin ya zaga fa
@attahalhmallam57933 жыл бұрын
Maye ribar zagin
@khadijaabdullahi51393 жыл бұрын
Afwan adaina zagin mahaifiyar sa, maybe ita ma da tasan wannan gafalallen zata haifa tuni da tayi 6arin dan banza.