Masha Allah magana ta gaskiya oga babu abinda zamu ce maka sai dai Allah ya saka da alkhairi Allah ya jikan iyaye
@idytv24892 жыл бұрын
Mun gode Allah ya saka da alkhairi
@ahmadbyakubu32202 жыл бұрын
Muna godiya oga sunusi
@BilyaminuUmar-p3u3 ай бұрын
Masha Allah oga Allah yakara basira
@Musam8882 жыл бұрын
Jazakallahu khair Allah yakara Basira
@AYDattawa27 күн бұрын
Masha Allah maigida Allah y taika
@HussainiSaniBayero-fj6th3 ай бұрын
Ma Sha Allah 🎉❤😊. 13:19, Aug 30th, 2024.
@ELHABZZ2 ай бұрын
Allah ya saka da Alqhairi
@bonguyen60592 жыл бұрын
#aptosred #redarmy Let’s goo.
@AliyuAbdulaziz-lp6iq19 күн бұрын
Masha Allah
@MohdSRabs20 күн бұрын
Ma sha Allah
@abubakarmusa97952 ай бұрын
Naga Videon nan,na hango $Bigtime. Allah ya jikan mahaifa
@ISMAEELHABU2 ай бұрын
Allah ya saka da alkhairi
@abduljabbarolayide206111 күн бұрын
Allah ya saka da Alkhairi, sir😊
@maawitech3245 Жыл бұрын
Allah yasaka da alheri
@TirmiziAliyu24 күн бұрын
Allah ya qara ilimi oga
@alhajiniass2 жыл бұрын
Mâshâ-Allâh
@soulaimane012 жыл бұрын
Abban halifa Allah ya qara sani
@Logical_man2 жыл бұрын
Thanks again
@umarsabogarbaumarjini97182 жыл бұрын
Allah yaji kan mahaifa oga
@SunusiCryptoTV2 жыл бұрын
Ameen Thumma Ameen
@abdulrashidmaishanu47642 жыл бұрын
First to view
@sanusiabdulrazak8292Ай бұрын
❤❤🎉🎉
@Sulaimankhalil34Ай бұрын
❤❤❤❤
@AfricanSatosh_882 жыл бұрын
Gaskia kana kokari, kuma muna jin dadin wannan page naka. Ni kaina na karu sosai ta hanyar bibiyar ka. KARIN BAYANI A cikin white paper na ko wane serious project, suna bada takamaiman lokutan da suke kara yawan circulating sply na coin nasu. Sannan duk coin din da baida max sply, to zaa ga yana da inflation da burning mechanism. Wato duk lokacin da akayi transaction da wani adadin coin din on-chain, to akwai wani % na coin din da zaa kona. Sannan kuma zaa ga sun ce duk shekara coin din yana da 3% ko wani parentage na inflation. Misali: $Dot, $Near ko $Glmr.
@SunusiCryptoTV2 жыл бұрын
Masha Allah, ina matukar godiya da wannan karin bayani naka.
@NajibBashirLadan23 күн бұрын
Aimana 📌 din video na biyun gudun karmushawahalar neman sa He
@Al-IhsasChannel Жыл бұрын
Dan Allah kayi mana bayanin yanda ake duba Vesting na Token da Kuma yanda ake duba Usecase ?