Allah ka tsare masu mauludi daga sharrin makiya duk me kin mauludi ya hana ayi in ya isa son annabi sak Allah ka barmu da manzo Allah SAW
@AbubakarMuhammed-sw3ipАй бұрын
Doctor Idris ekon Allah zakin Sunnah ay amata Dr Idris ba izalaba Sam Sam muslime ne ❤❤❤
@ahmedrufai6545Ай бұрын
Kanada matsala da burbushin.....gameda Dr Idris. Shine Ya nabada hujja idan Ya yi magana ko raddi. Dr. Ikon Allah
@PassmarkmediaАй бұрын
Allah ya taimaki Dr Idrees ❤ameen
@mustersoul7136Ай бұрын
Dr Idriss yafi karfin ka wallahi
@ahmedrufai6545Ай бұрын
Dr don Allah Ya manta da wannan.
@zeelahabdulhameed8332Ай бұрын
Malame kuhadakai kudena hassada Allah Yama dr albarka duniyada lahira ameen
@muhammaduameerkaura8768Ай бұрын
Don Allah dr,idris kada kayi magana akan wannan dan izalar wlh so yake kayi magana akansa
@AdvancePhonesАй бұрын
Wlh kashi yafi maulidi
@PassmarkmediaАй бұрын
Kashi yafi mauludi
@ibrahimyusufyawale2180Ай бұрын
Allah ka rabamu da wayan nan malaman yan son zuciya da neman shura. Dr Idris ya fi karfin malamanka ba ma kai ba, kuma wannan bayanin naka ba hikima acikinsa sai dai son zuciya da zalunci, in haka ake addini sai a daina wa'azi domin wasu ba za su musulunta ba har duniya ta tashi kuma ina Annabawan Allah da sukayi wa'azi kuma jamarsu suka ki musulunta toh su sun daina wa'azi?
@abdurrahmanlawal9798Ай бұрын
Mallam Dr Idris shine jagoran Sunnah da tauhidi sai dai kayi hakuri. Ka gyale Dr Idris tsakani da Allah yake , kai lauyan da kake takama Dan tsako ne. Yaushe ka zama lauyan? Kabi a hankali
@PassmarkmediaАй бұрын
Shegiya hassada
@souphysouphy8280Ай бұрын
Mallam kanada matsala, ita izalar addinice? Kada ka maida mutane kidahumai mana
@AdamIssah-xr5heАй бұрын
Kashi sak maulidi sam
@SassauciNigerialimitedАй бұрын
Gaskiyane malam yanzu ana raba dabino acikin masalacci ayi zanen suna