...Daga Bakin Mai Ita tare da Zainab ta Labarina

  Рет қаралды 455,867

BBC News Hausa

BBC News Hausa

Күн бұрын

Пікірлер: 281
@Aishamuhammad-z7h
@Aishamuhammad-z7h Жыл бұрын
Akwai,alamun,natsuwa kwarai da gaske.don.darajar.Annabi.muhammad.S.A.W INKINSAMI MIJI KI AURE
@OumShaik-s5o
@OumShaik-s5o 6 ай бұрын
Insha Allah
@lawalmusman1407
@lawalmusman1407 Жыл бұрын
Allahumma salli wa sallim ala sayyidina wa nabiyyina muhammad (s a w)
@ummukhalifa379
@ummukhalifa379 Жыл бұрын
Sallallahu alaihiwassallam
@AnifaMutakilu
@AnifaMutakilu Жыл бұрын
SAW
@abdulmuminhasheem9106
@abdulmuminhasheem9106 4 ай бұрын
SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM
@abdoussamadmahazou3489
@abdoussamadmahazou3489 Жыл бұрын
Allah ya baki miji nagari saboda mutuncin ya mace shine gidan mijinta
@MaryamIbrahim-o1t
@MaryamIbrahim-o1t 11 ай бұрын
Soulbr
@MaryamIbrahim-o1t
@MaryamIbrahim-o1t 11 ай бұрын
Sorry
@OumShaik-s5o
@OumShaik-s5o 6 ай бұрын
Aameen ya Rabbi
@Kwariminingupdates
@Kwariminingupdates Жыл бұрын
Duka cikin film din labarina babu kyakkyawa kamarta.wannan raayina ne Allah y baki miji nagari kiyi aure.ameen
@Ammar_the_bigbro
@Ammar_the_bigbro Жыл бұрын
Wannan gsky ka fada
@mustaphaismail3524
@mustaphaismail3524 Жыл бұрын
True❤
@sardaunanmatasa4059
@sardaunanmatasa4059 Жыл бұрын
Ina bayan ra ayinka
@naimaissahaka1779
@naimaissahaka1779 5 ай бұрын
No zahara diamond
@AvidAfrican
@AvidAfrican Жыл бұрын
I am Nigerian from the South... I love My Hausa Brothers and Sisters.....❤
@ibrahimsani7009
@ibrahimsani7009 Жыл бұрын
Thank you very much bro we love you too
@bilkisuelyakub
@bilkisuelyakub 4 ай бұрын
I love this girl! Tana exuding wani irin gentleness da nutsuwa, and innocence. Ga beauty , Ma Sha Allah. Allah Ya baki miji nagari .
@MujahidRabiu-wo9tb
@MujahidRabiu-wo9tb Жыл бұрын
Kace er garin mu neh May Allah provide a better spouse for u Wallahi film banaki baneh
@Asmaunasirfagge
@Asmaunasirfagge Жыл бұрын
Nidae shawarata agareki idan Allah ybk kiyi aure,kuma dan Allah kicigaba da kamun kanki kinsan shi mutunci madarane kinada kunya munafata kidore da ita har abada 😊, Allah yabaki miji nagari wanda xe kula dake yatsareki daga dukkan wani abunqi ameen ya rabbal alamin ❤❤❤
@KhadijaAbdullahi-z7l
@KhadijaAbdullahi-z7l Ай бұрын
Sosai 👍
@BintaAbdullahiIshaq-o2b
@BintaAbdullahiIshaq-o2b Ай бұрын
Gaskiya ne Allah ya Kara wa rayuwa Albarka, saboda yana kyau mutum ya dinga fadan gaskiya akwai ta da natsuwa , amma da gaske ne Zaki dawo acikin labarina wai Baki mutu ba
@muhammadsani129
@muhammadsani129 Жыл бұрын
Meya kawoki fim dan ALLAH dan Annabi kekuwa? Haba baiwar ALLAH har yanzu da kuruciyarki yaushe zaki shiga fim? SubhanaLLah ALLAH SWT Yasa mudace ameen in Sha Allah.
@نعيمهنعيمه-ص2و
@نعيمهنعيمه-ص2و Жыл бұрын
Gaskiya Koni banso aka kasha kiba❤❤daga nai'ma tijjani
@AbubakarRamadan
@AbubakarRamadan Жыл бұрын
She's beauriful Subhanallah Mashaa Allah... inama ace kawai kiyi aurenki abinki Allah ya baki miji nagari u look pleasantly cool innocent nd beauriful nd i'll advice please dnt be a bad girl a kannywood dinnan she's looking so morally decent kina da kamun kai
@hauwababatv9527
@hauwababatv9527 Жыл бұрын
Is marriage solution to everything?
@AbdullahiMusaAhmad
@AbdullahiMusaAhmad Ай бұрын
Allah dan darajar annabi Muhammad sallallahu alaihi wassallam allah kasa miciqa da imani
@IshaqAhmad-ym3gi
@IshaqAhmad-ym3gi 2 ай бұрын
Masha Allah fatan alkhairi Allah yakara basira
@umarabubaka9814
@umarabubaka9814 Жыл бұрын
Nice nana ga wani dan sokoto dan Allah ina ciki
@tsintsiyyamedia9918
@tsintsiyyamedia9918 Жыл бұрын
Ashe dukk ma su dan kyaun yan Nijar🇳🇪❤
@NafissaLawan
@NafissaLawan Жыл бұрын
Suwa da wa kenan ?
@umarMadamu-bh8ol
@umarMadamu-bh8ol Жыл бұрын
Yowww
@AbubakarMusa-p7l
@AbubakarMusa-p7l 4 ай бұрын
😂😂
@muhammadabdulkareem4595
@muhammadabdulkareem4595 2 ай бұрын
😂😂
@SalisuAdamu-s7h
@SalisuAdamu-s7h Жыл бұрын
Wallahi Tafi Kyau Idan Batayi Kwalliyaba ❤
@SalisAbbannaufal-c1i
@SalisAbbannaufal-c1i 2 ай бұрын
Aminu saira.... Allah yaqara basira
@khadijaaliyu7913
@khadijaaliyu7913 5 ай бұрын
Dan Allah firdausi ki bar kannywood kisamu kiyi aure,wlh harkar film bame bullewa bace,yadda musulinci yamiki gata to ki karbi gatan ki killace kanki dan Allah,fatan alkhairi a gareki❤
@AbdoulKarim-v3y
@AbdoulKarim-v3y Жыл бұрын
Aminu sera kasan yada zakayi kamedamuna zenab
@LamineMamanetaher
@LamineMamanetaher Жыл бұрын
Yes
@RumaisaAbdullahi-e4j
@RumaisaAbdullahi-e4j 3 ай бұрын
Wllh kina mugunburgeni sosae da sosaii Allah yasoki ya kareki da sherrin Yan hasada makulmata Makiya Allah yabaki miji nagari mai albarka 🤲
@BelloKabiru-g3x
@BelloKabiru-g3x 13 күн бұрын
Masha Allah Allah yasa Al kairi
@EshaBabah-tj5tg
@EshaBabah-tj5tg Жыл бұрын
Allah sarki Fatan Alkhaeri agareki Allah yabaki miji nagari me Albarka kiyi Aureeenki yafimiki gaskia😢😢😢
@Asmaunasirfagge
@Asmaunasirfagge Жыл бұрын
I kam dae Masha Allah fatabarakallah ahsanul khaliqin ❤
@AbdourahamanAdamou
@AbdourahamanAdamou Жыл бұрын
Masha allah ♥️ shiyasa takeda kyau ashe yar nijar ce💞
@mohammedbello5118
@mohammedbello5118 Жыл бұрын
Ai Hajiya baki da wasu masoya bace ba wadda zai aureki ba shine masoyi dan wannan harkar wannan Film ɗin bamai billewa bace
@OumShaik-s5o
@OumShaik-s5o 6 ай бұрын
Masha Allah kin burgeni sosae Allah ya tsareki duk inda Zaki shiga
@AbdulmalikVice
@AbdulmalikVice 6 күн бұрын
Gaskiya inayinki sosai
@ismailnasiru7057
@ismailnasiru7057 4 ай бұрын
Allah yasa kiyi aure Allah ya Baki Miki na gari
@wilfridandjayi3941
@wilfridandjayi3941 Жыл бұрын
Mâcha ALLAH ALLAH ya kare ki jarumata
@musarabiumuazu5512
@musarabiumuazu5512 Жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara basira
@Ahmad-sardauna
@Ahmad-sardauna 11 ай бұрын
Cewa tayi Bata da saurayi, to wllh Ina sonta da gsky kuma,wllh❤❤❤🎉.
@gvyy2725
@gvyy2725 Жыл бұрын
Masha Allah takwara firdausi inamaki ftn alkairi
@abalaci8682
@abalaci8682 Жыл бұрын
Kema yanda kika yiwa wata addu,a nagari to Allah ya baki abunda kikeso
@aboumamane-n5b
@aboumamane-n5b Ай бұрын
ina yinki hadjiya 🎉❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤
@AnifaMutakilu
@AnifaMutakilu Жыл бұрын
Masha Allah she is so beautiful and simple ❤❤❤❤
@نعيمهنعيمه-ص2و
@نعيمهنعيمه-ص2و Жыл бұрын
Wlh kina bargeni kina da kunya ❤❤
@IlhamMamaneBachir
@IlhamMamaneBachir 3 ай бұрын
Allah baki miji na gari❤
@mohammadsani-o4t
@mohammadsani-o4t 2 ай бұрын
Hum gadkiya ni kechi jarumata ayanzu🎉
@AyoushatBoubacarsanda
@AyoushatBoubacarsanda 5 ай бұрын
Masha'allah mace nutsuwa baiwar allah❤❤
@bariraabubakar2802
@bariraabubakar2802 Жыл бұрын
Gaskia tana da nutsuwa ALLAH YASA KAR SU BATAKI KEMA KI WAYE IRIN NA YAN FILM😢
@SaniTahirouIbrahim
@SaniTahirouIbrahim 3 ай бұрын
Gaskiya fah ina yinki🎉
@MrAbumuhammad123
@MrAbumuhammad123 Жыл бұрын
Don Allah da kin samu miji na ki rabu da film kiyi aure
@Asmaunasirfagge
@Asmaunasirfagge Жыл бұрын
I kam dai Allah ybt nagari
@abdoussamadmahazou3489
@abdoussamadmahazou3489 Жыл бұрын
Allah ya baki miji nagari🤲
@umarabubakar1418
@umarabubakar1418 Жыл бұрын
Dan Allah kiyi Aure abunki kibar wannan harkan Film ɗin.
@ibrahimrabiu651
@ibrahimrabiu651 Жыл бұрын
My favorite actress 💗💓💕
@Ahmad-sardauna
@Ahmad-sardauna 11 ай бұрын
Cewa tayi Bata da saurayi,to wllh Ina sonta da gsky kuwa wllh❤❤❤🎉.
@k.b.harouna
@k.b.harouna Жыл бұрын
Masha allah yayi kyau zainab labarina
@abalaci8682
@abalaci8682 Жыл бұрын
❤ Masha Allah gud jarima
@kabiruahmad7688
@kabiruahmad7688 4 ай бұрын
Allah yakarawa rayuwa albarka
@aminujakara3632
@aminujakara3632 Жыл бұрын
Kai kaji rainin wayo na yarinyar kyakykyawa kamar wannan tace wai batada saurayi Amma dai munai miki fatan alkairi allah yacika miki burinkk
@IsmailSani-bz7uw
@IsmailSani-bz7uw Жыл бұрын
Inayinki Allah yatsare kince bakida saurayi Zaki,iya sona
@mnur3128
@mnur3128 11 ай бұрын
Masha Allah Ki Kama Mutunciki Domin Kasar Mutunci kika Fito Sokoto
@sanimaazudanjaji2376
@sanimaazudanjaji2376 Жыл бұрын
Mashaallah koda naji ashe ta muce yar Nijar din muce😂
@lawalinamadi-d8b
@lawalinamadi-d8b 17 күн бұрын
Allah ya kyauta
@mr_yareemaauta
@mr_yareemaauta 4 ай бұрын
Gaskiya yakamata kiyi aure
@salihushuaibu-b9j
@salihushuaibu-b9j 12 күн бұрын
Kannywood finest wlh duk kannywood babu me kyaunta
@HamisuYakuba
@HamisuYakuba 5 күн бұрын
nana fiddausi kidawo gida sannan
@MuktarYahaya-i7v
@MuktarYahaya-i7v Ай бұрын
Tom Allah yasa mudache
@NouhouSoulay
@NouhouSoulay 2 ай бұрын
Macha Allah ❤❤
@NasiruMuhammad-mk3jc
@NasiruMuhammad-mk3jc Жыл бұрын
I love you so much and I like your style🎉❤
@Sulemanshuaibu-y3v
@Sulemanshuaibu-y3v 4 ай бұрын
Allah ya baki miji kiyi aure
@Ammar_the_bigbro
@Ammar_the_bigbro Жыл бұрын
She’s my favorite already 😂
@fatimamuhammaddanladi9704
@fatimamuhammaddanladi9704 Жыл бұрын
🎉😅
@ABBAMUSAYoutubeChannel
@ABBAMUSAYoutubeChannel Жыл бұрын
Hmmm
@ABBAMUSAYoutubeChannel
@ABBAMUSAYoutubeChannel Жыл бұрын
​@@fatimamuhammaddanladi9704kema?
@FatimaMustafha-gb5sf
@FatimaMustafha-gb5sf 7 ай бұрын
Ma Sha Allah my lovely friend ❤
@sheikhmuhammadAhmad
@sheikhmuhammadAhmad 4 ай бұрын
Assalamu alaikum warahmatullah wabarakaatuh
@nafisakasimlawal2724
@nafisakasimlawal2724 Жыл бұрын
Such a wonderful soul, bata da issues ❤
@MahatMadu
@MahatMadu 4 ай бұрын
🎉
@MahatMadu
@MahatMadu 4 ай бұрын
🎉
@sadiqisayusuf
@sadiqisayusuf 2 ай бұрын
Nutsuwar ta ce tasa nake kallon film idan ance da ita. Allah ya baki miji nagari kiyi aure
@MustyMukhtar
@MustyMukhtar 11 ай бұрын
Shinkafa da wake ❤😂😂😂
@HasiyaMuhammadDantata
@HasiyaMuhammadDantata Ай бұрын
Daman n fada
@UmarAbdullahi-s9l
@UmarAbdullahi-s9l 4 ай бұрын
Allah yataimaka❤
@ArrumiyyuImamHassan
@ArrumiyyuImamHassan 2 ай бұрын
Nima banji dadin mutuwarkiba a labarina
@AMINAMUAZUYAHAYA-qd2ft
@AMINAMUAZUYAHAYA-qd2ft 3 ай бұрын
Ikon Allah zainab din mai nasara tana bala,in kama da Asiya kunga kenan auren Asiya da mai Nasara wlh zaifi dacewa saboda zaina tunawa da matanshi zainab, kai zamu sha biki kuwa, ayi ayi mana bikinnan mall. Aminu saira, Su Anty Maryam sai hakuri daman kin iya 😅😂😊
@UzaifaKasimu
@UzaifaKasimu Жыл бұрын
Allah yakara lafiya amarya
@HassanfyHassanfy-ol7qv
@HassanfyHassanfy-ol7qv Жыл бұрын
Muna taredaku bbc❤
@MhistaCaptain
@MhistaCaptain 3 ай бұрын
Nice One ❤
@yakoubboubakar
@yakoubboubakar 10 ай бұрын
ماشاالله رابى تابرك فى
@SAYALANGO
@SAYALANGO Жыл бұрын
Aslm Bbc Hausa sai yaushe xaku yi Fira dani 🎉🎉❤❤
@aminaahmedibrahim5129
@aminaahmedibrahim5129 Жыл бұрын
Gobe
@fadjimatalawanmaman3131
@fadjimatalawanmaman3131 Жыл бұрын
Ranarda ka zamanto celebrity
@IliyusuJibirila
@IliyusuJibirila 28 күн бұрын
Inayinki❤❤❤
@GARINNAURATV
@GARINNAURATV 4 ай бұрын
DON ALLAH BBC HAUSA KUYI AIKIN LADA KU ISAR MIN DA SAKON SO KUMA NA AURE KUMA DOMIN ALLAH KUMA BADAWASABA A WURIN WANNAN BAI WAR ALLAH WALLAHI TALLAHI NAGODE
@UsmanSale-gu3gz
@UsmanSale-gu3gz 5 ай бұрын
Kidena abun dakikeyi kowana film ace ankasheki
@ADAMSakeria
@ADAMSakeria 4 ай бұрын
Gaskiya wannan gaskiya wannan amsar tambayoyin samfurin ne
@AymaneNafissa
@AymaneNafissa 5 ай бұрын
Wata fuska sai Nijar 🇳🇪🕺
@OumoulkhairHassan
@OumoulkhairHassan Жыл бұрын
🎉🎉🎉 one love 😊❤❤❤
@mujahidyusuf2869
@mujahidyusuf2869 5 ай бұрын
wlh ina sonta d aure🙏
@MuazuAbubakar-g3r
@MuazuAbubakar-g3r 3 ай бұрын
I love it
@NanaMurja
@NanaMurja Ай бұрын
Yanda akeji daga bakin Mai ita
@aminamensyy1337
@aminamensyy1337 Жыл бұрын
Tabbb gawata me kyau😮
@AWWALSANIBAKORI
@AWWALSANIBAKORI 5 ай бұрын
Dan Allah kozan,iya samun lambarki? zainabu abuu😁🥰😏🙄
@mustaphaismail3524
@mustaphaismail3524 Жыл бұрын
Mai kyau🎉
@MoussaAwaga-d4i
@MoussaAwaga-d4i 5 ай бұрын
Kina da tchau tagila ❤
@ابوناصر-ت6ك
@ابوناصر-ت6ك Жыл бұрын
ماشاء الله تبارك الرحمن بتوفيق أن شاء الله
@IssiyaIbarbi-ye5pk
@IssiyaIbarbi-ye5pk Жыл бұрын
🇳🇪Macha allah 🇳🇪🙏
@AbigailBoatemaaOwusu
@AbigailBoatemaaOwusu 2 ай бұрын
Nice ❤
@RabiaIsmailMaiomo
@RabiaIsmailMaiomo 4 ай бұрын
D Allah kintaba aure
@em_musderferh
@em_musderferh 4 ай бұрын
Amma 😮meyasa directors sunason kashe ki a film😢, kamar a cikin allura cikin ruwa
@MuhammedSabiu
@MuhammedSabiu 4 ай бұрын
❤ 0:24 the update we will have
@fauziyamusa7494
@fauziyamusa7494 2 ай бұрын
Kai ina sonki wallahi kina da nitsuwa kinfi sauran en film
@AbdulrashidAbubakar-x9r
@AbdulrashidAbubakar-x9r 5 ай бұрын
Masha Allah tabarakallah
@HarissouCisse-w1k
@HarissouCisse-w1k Жыл бұрын
Y 5:17 ❤❤❤❤❤
@SaminuUmar-q4b
@SaminuUmar-q4b 3 ай бұрын
Nana fiddausi sokoto
@RABIUSULAIMANRABIU
@RABIUSULAIMANRABIU 3 ай бұрын
My juruma tah
@NanaMurja
@NanaMurja Ай бұрын
Daga bakin Mai ita
JAMILUN JIDDA SEASON 1 EPISODE 4
1:08:51
Maishadda Global Resources
Рет қаралды 498 М.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Deezell
7:34
BBC News Hausa
Рет қаралды 26 М.
小丑女COCO的审判。#天使 #小丑 #超人不会飞
00:53
超人不会飞
Рет қаралды 16 МЛН
Try this prank with your friends 😂 @karina-kola
00:18
Andrey Grechka
Рет қаралды 9 МЛН
Don’t Choose The Wrong Box 😱
00:41
Topper Guild
Рет қаралды 62 МЛН
Сестра обхитрила!
00:17
Victoria Portfolio
Рет қаралды 958 М.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Zahra Diamond
4:59
BBC News Hausa
Рет қаралды 572 М.
DA BAZARMU:  SIRRIN KUKAN DA JAMILA NAGUDU KE YI A FIM
11:35
DW Hausa
Рет қаралды 78 М.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Nadiya ta shirin Manyan Mata
7:26
BBC News Hausa
Рет қаралды 208 М.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Rahama Sidi Ali (Umma a Labarina)
7:49
BBC News Hausa
Рет қаралды 246 М.
Na girgiza @momee_gombe da na tambayi abubuwan da ba ta san na sansu ba.
27:10
HADIZA GABON OFFICIAL
Рет қаралды 536 М.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Maryam Yahaya
4:54
BBC News Hausa
Рет қаралды 939 М.
JAMILUN JIDDA SEASON 1 EPISODE 1
57:11
Maishadda Global Resources
Рет қаралды 970 М.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Maryam Booth
10:00
BBC News Hausa
Рет қаралды 213 М.
Yadda muke amfani da TikTok don wayar da kan ma'aurata - Anam da Amar
4:54
小丑女COCO的审判。#天使 #小丑 #超人不会飞
00:53
超人不会飞
Рет қаралды 16 МЛН