...Daga Bakin Mai Ita tare da Maryam Booth

  Рет қаралды 190,080

BBC News Hausa

BBC News Hausa

Күн бұрын

Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.
A wannan kashi na 89, BBC ta tattauna da Maryam Booth, inda ta amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarta.

Пікірлер: 116
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 жыл бұрын
mashaAllah, Allah ya jikan Hajia ZAINAB BOOTH
@moussa_2274
@moussa_2274 Жыл бұрын
Ameen ameen🤲🤲
@ashmultimediatv
@ashmultimediatv 2 жыл бұрын
Allah ya jikan Hajiya Zainab Booth da Rahama. Kekuma Allah ya kawo miji nagari 😊
@halimaibrahim7003
@halimaibrahim7003 5 ай бұрын
Allahumma Ameen
@mahamadouismail3914
@mahamadouismail3914 2 жыл бұрын
Macha Allah gaskiya kinbirgeni Allah yasama rayuwarki Albarka
@YeccTv
@YeccTv 2 жыл бұрын
Yakamata Nima kuyi Hira danifa Nine Best Comedian anan Adamawa state 😂😂😂😂😂😂
@ashmultimediatv
@ashmultimediatv 2 жыл бұрын
Sannu Adamun Adamawa 😁😂😂😂😂
@Sunnah554
@Sunnah554 Жыл бұрын
😂😂
@ummikhalifa5298
@ummikhalifa5298 2 жыл бұрын
Allah yajikanta da rahama kekuma Allah yabaki miji nagari
@zainabmuhammed9513
@zainabmuhammed9513 2 жыл бұрын
Allah sarki Allah yajikan mahaifanmu
@user-mz5mi9tv7b
@user-mz5mi9tv7b 2 жыл бұрын
Masha Allah Maryam allah yakara Miki daukaka
@__emsu
@__emsu 2 жыл бұрын
Really wanted to listen to this but the audio is not agreeing with me
@lulu-om6fi
@lulu-om6fi 2 жыл бұрын
ماشاء الله ❤️❤️
@GgGg-hp3hv
@GgGg-hp3hv 2 жыл бұрын
Masha allah
@djamoumarou348
@djamoumarou348 3 ай бұрын
Very good baby
@ibrahimabouba4644
@ibrahimabouba4644 2 жыл бұрын
Masha Allah 🥰
@mahamadouadamazoumba6468
@mahamadouadamazoumba6468 2 жыл бұрын
Allah sarki Allah ya jikan mahaifiyarki
@arewahearts8223
@arewahearts8223 2 жыл бұрын
Kalla shirin a tunani na kashi na daya. kzbin.info/www/bejne/j6bHmXiiarOjfs0 don’t forget to subscribe
@muhammadabdulkareem4595
@muhammadabdulkareem4595 2 жыл бұрын
Amin
@user-xk7ni2dx5y
@user-xk7ni2dx5y 3 ай бұрын
Inaso inzama kawarki if you want
@fatimaalhajiidikofamataidi1608
@fatimaalhajiidikofamataidi1608 2 жыл бұрын
MASHA ALLAH
@hamzaarbya9204
@hamzaarbya9204 2 жыл бұрын
Slm
@machiaboubacar6970
@machiaboubacar6970 2 жыл бұрын
Ma cha allah
@harunamuhammad1237
@harunamuhammad1237 2 жыл бұрын
Masha Allah
@Sarauniyatoptv1
@Sarauniyatoptv1 2 жыл бұрын
My best Actress
@aminamensyy1337
@aminamensyy1337 2 жыл бұрын
Wannan dress yamata kyau, nyc one 👌👍.
@aishatumusa904
@aishatumusa904 2 жыл бұрын
Allah y jikanta da rahma yasa mutuwa tazamo hutu agaresu baki daya idan tamo tazo Allah y kyuta karshen mu
@mahamadsare7494
@mahamadsare7494 2 жыл бұрын
مريم بوث تحياتي لك وربنا يوفقك اخوك محمد ساري من فرنسا
@arewahearts8223
@arewahearts8223 2 жыл бұрын
Kalla shirin a tunani na kashi na daya. kzbin.info/www/bejne/j6bHmXiiarOjfs0 don’t forget to subscribe
@mamunamuhd5207
@mamunamuhd5207 2 жыл бұрын
Yarbaiwa kenan Allah yajikai mama
@samiratingah787
@samiratingah787 4 ай бұрын
I love you married Botha
@aishamusagmb2792
@aishamusagmb2792 2 жыл бұрын
Masha Allah maryam
@haskearewatv1054
@haskearewatv1054 2 жыл бұрын
Tayi linking 🤩🤩🤩🤩
@fatimaalhaji4091
@fatimaalhaji4091 Жыл бұрын
Allah miki albarka mama na Allah yaye miki kewun mahaifiyarki
@maryamaminu4740
@maryamaminu4740 2 жыл бұрын
Alh sarki marya
@muniryahuza7807
@muniryahuza7807 2 жыл бұрын
Gaskiya nakwana biyu banji hira mai daɗin takiba Maryam kuma gaskiya abin ya burge Ni ALLAH Kuma yaji kan maman ki dama na sauran musulmai baki ɗaya
@tutararewa4334
@tutararewa4334 2 жыл бұрын
Allah ubangiji ya kawo miji nagari amen
@safiyyaahmedbello7789
@safiyyaahmedbello7789 2 жыл бұрын
Amin
@yusrahyusrah736
@yusrahyusrah736 2 жыл бұрын
MashaAllah Tabarakarrahman akwai Natsuwa
@hamzaarbya9204
@hamzaarbya9204 2 жыл бұрын
Slm
@abdulmajeedumarsanda2986
@abdulmajeedumarsanda2986 2 жыл бұрын
Nice 👍🏼
@YeccTv
@YeccTv 2 жыл бұрын
Nine nafara kallo BBC hausa
@maryammuhammed2451
@maryammuhammed2451 2 жыл бұрын
Allah ya rahamshi ta
@fatimaalhajiidikofamataidi1608
@fatimaalhajiidikofamataidi1608 2 жыл бұрын
ALLAH YA JIKAN MAHAIFIYARKI
@najaatuabdullahi393
@najaatuabdullahi393 2 жыл бұрын
♥️♥️♥️
@yarmadara2008
@yarmadara2008 2 жыл бұрын
Yanxu tausayi take bani 😢
@nafiuyahuza3393
@nafiuyahuza3393 2 жыл бұрын
Thanks
@user-rj4jr3wd5p
@user-rj4jr3wd5p 2 жыл бұрын
allah jikan hajiya amin
@maryambashir9627
@maryambashir9627 2 жыл бұрын
❤🥰
@kadidjaadamousani4206
@kadidjaadamousani4206 2 жыл бұрын
Macha allah
@hassanharuna7703
@hassanharuna7703 2 жыл бұрын
Allah ne yake sama mutum kaunar wani Ina kaunarki100%
@agadeztanoutkabir8549
@agadeztanoutkabir8549 2 жыл бұрын
Allah ya tima ka
@abubakarzaki667
@abubakarzaki667 2 жыл бұрын
Firan yayi Dadi sosai 😇
@mouhamadmoukhtar1000
@mouhamadmoukhtar1000 Жыл бұрын
Barka fatakira
@neenakwajaffa8238
@neenakwajaffa8238 2 жыл бұрын
Allah yajikanta, yakai haske kabarinta
@Waladunnabiyyi
@Waladunnabiyyi 2 жыл бұрын
Masha Allah 💕
@gaskiyadacigareta8767
@gaskiyadacigareta8767 2 жыл бұрын
Gabadaya maganar Mahaifiya kawai tayitayi shikuma mahaifin tafa namuji komai ba game dashi
@jibrinkanta472
@jibrinkanta472 2 жыл бұрын
Tana da gaskiya
@gaskiyadacigareta8767
@gaskiyadacigareta8767 2 жыл бұрын
@@jibrinkanta472 menene gaskiyan?
@sulmankuwait2278
@sulmankuwait2278 2 жыл бұрын
👌👌💕💕💕😭😭💕💕💕💕💕💕💕
@hafsatabdullahi6018
@hafsatabdullahi6018 3 ай бұрын
Iyayi
@aminamainaamshi859
@aminamainaamshi859 Жыл бұрын
Allah yajikanta
@AnasabubakarAnas-lp1te
@AnasabubakarAnas-lp1te Жыл бұрын
Ok kp
@sanirabe9965
@sanirabe9965 2 жыл бұрын
Allah yamiki albarka
@rrafssnacksnmore
@rrafssnacksnmore Жыл бұрын
Aikuwa Zaki albarka kuma zaki gama lafiya tunda kinyi jinyar mahaifiyarki Allah yasawa rayuwa albarka ya jikanta da rahama
@user-zj5vz6df5v
@user-zj5vz6df5v 2 жыл бұрын
Wow🇸🇦🇸🇦🇳🇬🇳🇬
@aishaismail4217
@aishaismail4217 2 жыл бұрын
Hiyyy
@mohammedmusa1925
@mohammedmusa1925 2 жыл бұрын
Allah ya jakan mahaifa maryam nidai kin min
@user-cb1cz5cc5h
@user-cb1cz5cc5h 2 жыл бұрын
Inacin dry film din da zainab tayi da b.Ari. da Ali daddy.Allah yajikan musulmi
@jabirandi8522
@jabirandi8522 2 жыл бұрын
Masha Allah Kin burgeni sosai dama kee jarumatace ina miki ftn Alkhairi🙏
@oumaroumamannoura348
@oumaroumamannoura348 2 жыл бұрын
Allah yajikanta yasa allah janna ce makoma mamarki mutuniyar kirki ce
@muhammedabubakar7801
@muhammedabubakar7801 Жыл бұрын
Wallahi inasonki
@abdulsudaisy
@abdulsudaisy 2 жыл бұрын
Karya ki ke. Kin fada mata Samarin da ki ke Hulda da su ?
@KITABU497
@KITABU497 2 жыл бұрын
Dak Danasan Bazan iya Aurankiba Amma wllh ina matukar Kaunar wllh Allah
@laiyan7726
@laiyan7726 2 жыл бұрын
Baka san eikon alh ba gila tazama rabonka
@user-bm6mi6eb1e
@user-bm6mi6eb1e 2 жыл бұрын
Allah ya gafar ta mata
@rahimsaratou4154
@rahimsaratou4154 2 жыл бұрын
Ba a ji
@abdulsudaisy
@abdulsudaisy 2 жыл бұрын
Shawara dai ki daina shan kwaya da wannan shirmen film din. A Nitsu a nemi lahira
@Abuzarban
@Abuzarban Жыл бұрын
Ba maji abin da take fada?
@bemoskiychen2790
@bemoskiychen2790 2 жыл бұрын
kzbin.info/www/bejne/j6bHmXiiarOjfs0 Kalla A TUNANI NA program Wanda zai dinga zuwa maku sau 2 wata Kar ku bari abaku labari
@muhammadkaribullahiyahaya2250
@muhammadkaribullahiyahaya2250 2 жыл бұрын
Inayinki sosai
@adamnafiu4362
@adamnafiu4362 Жыл бұрын
Uwarki wawuya
@user-md6zs3gd1f
@user-md6zs3gd1f 2 жыл бұрын
Maryam ina babanki tunkaki zauna bakiyi maganan babanki ba kiyi hakuri dan Allah kada tanbayan yabata miki rai
@haouamoussa390
@haouamoussa390 2 жыл бұрын
Ai bata kani maganarka
@user-md6zs3gd1f
@user-md6zs3gd1f 2 жыл бұрын
@@haouamoussa390 waye yagaya maka
@user-bb3gf6xj6y
@user-bb3gf6xj6y 2 ай бұрын
Toni inasonki idan kina sona saidae ni talaka ne wlh na bugu da gatari
@abdurahamanmuhammed5607
@abdurahamanmuhammed5607 Жыл бұрын
Kin hadufa hajjiya
@abdussalamdauda6396
@abdussalamdauda6396 2 жыл бұрын
BBC
@sunusiyusuf4650
@sunusiyusuf4650 2 жыл бұрын
Nayi matukar jin dadin wannan hirar. Amma, da akwai wani abu dana lura dashi; dayawa daga cikin 'yan wasan da akayi hira dasu acikin shirin Daga Bakin Mai Ita suna son Shinkafa da Wake da Mai da Yaji.😂
@teemahtom4104
@teemahtom4104 2 жыл бұрын
😂😂😂😂
@jannahismail5416
@jannahismail5416 Жыл бұрын
Abincin kanawa kenan ai
@gamomuhammad5280
@gamomuhammad5280 2 жыл бұрын
nimafa yakamata atambayeni
@arewahearts8223
@arewahearts8223 2 жыл бұрын
Kalla shirin a tunani na kashi na daya. kzbin.info/www/bejne/j6bHmXiiarOjfs0 don’t forget to subscribe
@daouiniger5511
@daouiniger5511 2 жыл бұрын
Karuw
@abunadiyamaimashitv
@abunadiyamaimashitv 2 жыл бұрын
Kai amma kayi kuskure
@ibrahimabouba4644
@ibrahimabouba4644 2 жыл бұрын
La îlaha baikamata kace hakaba
@EzoSd
@EzoSd 2 жыл бұрын
Ne dai a fim din dijingala nasanke
@arewahearts8223
@arewahearts8223 2 жыл бұрын
Kalla shirin a tunani na kashi na daya. kzbin.info/www/bejne/j6bHmXiiarOjfs0 don’t forget to subscribe
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 жыл бұрын
Dijangala ta mai gari
@hamisusamaila3896
@hamisusamaila3896 2 жыл бұрын
Masha Allah 🙏 gaskiya yan matan film basa birgeni amma gaskiya kina da natsuwa 🤭
@arewahearts8223
@arewahearts8223 2 жыл бұрын
Kalla shirin a tunani na kashi na daya. kzbin.info/www/bejne/j6bHmXiiarOjfs0 don’t forget to subscribe
@halilumohammad7457
@halilumohammad7457 2 жыл бұрын
Sau ra aure
@abdulkareemusman1879
@abdulkareemusman1879 2 жыл бұрын
Ya akayi Kika sheka mama zuwa lahira Kuma da video basa
@muhammadabdulkareem4595
@muhammadabdulkareem4595 2 жыл бұрын
Amma wasu kwata kwata basu iya mgn b
@user-rj4jr3wd5p
@user-rj4jr3wd5p 2 жыл бұрын
Allah sheryeka amin
@OfficialSautinHausa
@OfficialSautinHausa 2 жыл бұрын
kafadi alkhairi ko kayi shiru
@abunadiyamaimashitv
@abunadiyamaimashitv 2 жыл бұрын
Mtsssw Allah yakyauta
@gaskiyadacigareta8767
@gaskiyadacigareta8767 2 жыл бұрын
Banga abin burgewaba ga dan musulmi dabai iya Larabciba amma Yana alfahari da yasan wasu yarukan wadanda alahira bazasu taimaka masaba. Hakan Yanuna na rashin ba addini muhinmanci
@salisualfa4468
@salisualfa4468 2 жыл бұрын
Ai ba dolene sai mutum ya iya yaren larabci ba zaiyi addinin musulunci, kowanne yare yana da daraja da muhimmanci tunda de ba mune muke ƙirƙirarsu, dukka Allah ne ya haliccesu.
@imranabubakar7812
@imranabubakar7812 2 жыл бұрын
Aibabu yaren daya kai larabci daraja duniya d lahira, dan kuwa dashi za a tambayeka a lahira
@abunadiyamaimashitv
@abunadiyamaimashitv 2 жыл бұрын
Gaskiya mutum sai Allah
@user-hq7rm6cv9o
@user-hq7rm6cv9o 2 жыл бұрын
Masha allah
@hamednova4089
@hamednova4089 2 жыл бұрын
Masha Allah
@Sanusifitness
@Sanusifitness 2 жыл бұрын
Masha Allah
@adamnafiu4362
@adamnafiu4362 Жыл бұрын
Masha Allah
Why? 😭 #shorts by Leisi Crazy
00:16
Leisi Crazy
Рет қаралды 46 МЛН
ONE MORE SUBSCRIBER FOR 6 MILLION!
00:38
Horror Skunx
Рет қаралды 11 МЛН
100❤️ #shorts #construction #mizumayuuki
00:18
MY💝No War🤝
Рет қаралды 20 МЛН
Na taba yin soyayya da kanwata Maryam a fim - Ramadan Booth
34:10
BBC News Hausa
Рет қаралды 144 М.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Fati Shu'uma
5:39
BBC News Hausa
Рет қаралды 141 М.
Ina son na yi aure, na haihu - Hadiza Gabon
5:46
BBC News Hausa
Рет қаралды 545 М.
Daga Bakin Mai ita tare da Ahmad Ali Nuhu
6:11
BBC News Hausa
Рет қаралды 242 М.
...Daga Bakin Mai Ita tare da Yasira Babangida (Laure)
8:08
BBC News Hausa
Рет қаралды 80 М.
Daga Bakin Mai ita tare da momi Gombe
6:13
BBC News Hausa
Рет қаралды 939 М.
Why? 😭 #shorts by Leisi Crazy
00:16
Leisi Crazy
Рет қаралды 46 МЛН