Ni mawaki ne Mai tasowa daga kannywood insha Allahu sai sami nasarar yin fira a BBC a wannan Shekarar sunana Ahmad md
@babangidamusa84644 күн бұрын
Nafison na baba daurawa Dana marayu 😭😭😭 saina my Didi ciwon ido sae hakuri ✍️ Rahma sadau
@shamsiyyabasiru11924 күн бұрын
Alhamdulillah Allah
@Armancy-jby4 күн бұрын
Masha Allah muna godiya
@abdullahimuzammbil4 күн бұрын
Ba abin dazamuce sai Allah yakaro muku basira
@ameenuabdoollahee78694 күн бұрын
Allah sarki ina cikin wadanda suka fara kallon wannan shirin kuma har yanzu bai taba barina ba
@ZahraalhBukaryajiwa3 күн бұрын
Shk aminu daurawa Rahama sadau gaskiya nakaru da ita sosai sbd duk abin da tasaka agaba naci takeyi Naji tausayin uwar marayu har da kuka 😢 Islam yer hauwa maina, Sai kuma ma auratan nan gaskiya na dau darasi akan su na zaman takewan aure Allah yakara basira kina burgemu gashi kuma yenda kike saka sutura kina rufe jikin ki, Amma kuma wani lokaci karamin gelle kike sa Sai kuma sarauniyar arewa itama ta burgeni Inda take cewa hijabi Kai nagaji
@habibouyoussouftv2 күн бұрын
Garzalimiko
@ahmadsaidu78034 күн бұрын
Ba shirinda yafi tabani kamar na wanan matar na uwar marayu 😢😢
@AbdullahiMuhammadLawan4 күн бұрын
Assalamu alaikum, Shirin Mahangar zamani, ya taka rawar gani sosai, Kuma gaskiya na fa idantu da abubuwa daban daban, sai dai kawai akwai bukatuwar idan zai yiwu a rika gayyatar wadanda da akayi shirin da su, domin ƙarin bayani akan first program ɗin da aka yi da su, ko kuma ya zama live program, saboda masu sauraro ka iya tofa albarkacin bakinsu, 2) Bukatar gayyato manyan jami'an gwamnati ko waɗansu shuwagabannin domin ƙarin bayani akan yadda abubuwa ke gudana a shugabancin na su. 3) Bukatuwar samun wata kafa da zai samar wa da matasa makoma da sana'o'i domin inganta rayuwa. Muna matukar alfahari da wannan shirin Allah ya kara basira da daukaka. QS Abdullahi Muhammad Lawan Daga Kano State Nassarawa local Government, Nigeria
@babangidamusa84644 күн бұрын
Fatan alkairi akoda yaushe nine na goma
@kabirusaidu6924 күн бұрын
A gaskiya kuna nishaɗan tar damu da ilimantar damu a ɓangarori da dama Muna fatan Ana taɓa mana ɓangarori daban-daban Addini Al,ada Siyasa Lafiya Ilimi Dama sauran su Allah ya ƙara Ɗaukaka Da basira. Ina gaida Madina Dama BBC HAUSA Gaba ɗaya
@YauMuhammadSani3 күн бұрын
Ina son a tabo batun munanan alakokin da ake samu tsakanin students maza da mata a makarantun gaba da sakandire.
@Officialharuna-z1s4 күн бұрын
Masha Allah 🇳🇪 is 2025
@BA_SO_BA_NE3 күн бұрын
Ki gayyato Almajirai masu tasowa da wa'yanda su girma da masu fuskantar kalubale da marasa fuskanta kana ki samo manyan masana wayayyu dan bada tasu shawarar a mahangarsu.
@mctomn38334 күн бұрын
Bakusa shirin su layla Ali usman ba shima nasan annkallah sosai Wanda sukayi maganar aura tayyah?