Mahaifina ne ke yi wa Sarkin Kano shayi - Ado Gwanja

  Рет қаралды 98,952

BBC News Hausa

BBC News Hausa

Күн бұрын

Daga bakin mai ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zallah.
A wannan kashi na biyar, fitaccen mawaki kuma dan wasan fina-finan Hausa na Kannywood, Ado Gwanja ne ya amsa tambayoyin da za su sa ku dariya ciki har da cewa "zai yi wuya ya kara aure kasancewar shi 'kan-ta-ce ne.''
Ado Gwanja ya kuma shaida wa BBC irin matar da yake so "ba doguwa ba, ba gajeriya ba kuma ba siririya ba ba mai kiba ba."
Dangane da sana'ar gidansu da ya gada, ya ce "ba don waka ba da watakila yanzu shayi nake sayarwa", saboda a cewarsa mahaifinsa ne mai shayin Sarkin Kano.
"Idan Sarkin kano zai sha shayi sai ya turo wurin mahaifina."
Website: www.bbc.com/hausa
Facebook: / bbchausa
Instagram: / bbchausa
Twitter: / bbchausa

Пікірлер
GAAW S2-EP 13
19:35
Bright Stars Entertainment Gambia
Рет қаралды 1,6 М.
1% vs 100% #beatbox #tiktok
01:10
BeatboxJCOP
Рет қаралды 67 МЛН
UFC 310 : Рахмонов VS Мачадо Гэрри
05:00
Setanta Sports UFC
Рет қаралды 1,2 МЛН
We Attempted The Impossible 😱
00:54
Topper Guild
Рет қаралды 56 МЛН
Леон киллер и Оля Полякова 😹
00:42
Канал Смеха
Рет қаралды 4,7 МЛН
Ado Gwanja Sabuwar Wakar Tambara x Ruwa || Official Viral Video 2022
9:48
Yadda ake haɗa turaren wuta da kilishin sandal
10:09
wikiHausa
Рет қаралды 53 М.
Ali Nuhu | Madubin Usman Kabara #2
15:31
Usman Kabara
Рет қаралды 101 М.
Da dai za a ji koke na @MdcStudios
10:44
Mdc Studios & Craft
Рет қаралды 11
warr ado gwanja ashe shatan waka ya kwaikwaya
2:12
G ADAM CREATION
Рет қаралды 8 М.
Mahangar Zamani tare da Young Ustaz da Hauwa Liman
33:52
BBC News Hausa
Рет қаралды 14 М.
BBC Hausa Labaran Duniya🪩 Hamdiyya Sidi wadda ta fadawa Gwamnan Sokoto Gaskiya
6:57
Abin da na fi tunawa da Rabilu Musa Dan Ibro - Rabiu Daushe
2:50
BBC News Hausa
Рет қаралды 10 М.
1% vs 100% #beatbox #tiktok
01:10
BeatboxJCOP
Рет қаралды 67 МЛН