Masha'allah munji Daji dadin wannan Shiri naku BBC Allah ya Kara taimakamamuku. Wannan ya karamana kwaringyuwa mu marasa Allah ya Kara taimakama kasarmu.
@al-ameendikko3379 Жыл бұрын
Namu ba irin nasu ba ne! Hon. Umar Yusuf Yabo.
@aminaumar431 Жыл бұрын
Komai yayi amma dan Allah ki gyara yafen mayafin naki kefa matar aure ce sannan duk wanda kike hira dasu maza ne amma wuyanki abude
@zakariyyasadajibiya6594 Жыл бұрын
Yes! Naji dadi kuma wannan ya tabbatar mana da cewar muma zamu iya, bawai kawai amshin shata bane kawai zamu iya
@nawasmuhammed4887 Жыл бұрын
Gaskiya ki ringa kamun kai kina rufe tsiraicinki
@sidizara4812 Жыл бұрын
Gaskia Madina ki gyara chigarki a matsayin ki n'a Matar aure ni masoyiyar ki Kuma Ina son wannan chirin nake dan Allah ki gyara Madina
@tahirmuhammadsoba Жыл бұрын
Masha Allah congratulations Allah ya tayasu riko 👏 ya basu ikon yin adalci ga mutanen da suke wakilta
@muktaradamu7428 Жыл бұрын
Allah ya taimaka, ya maku guduma, Amin.
@umarmuhammad6497 Жыл бұрын
I want you to succeed, especially kamilu
@dogaraikano8991 Жыл бұрын
Allah ya baku sa'a Amen
@abduofataoumarou5956 Жыл бұрын
Nikenakeso idanba matar aure baceba ni inna san kida aure❤❤❤❤❤❤❤ kiyihakuri in abinyamiki zafi🙏
@lawanbukar934 Жыл бұрын
Kaiii... Tanada aure fah
@zeeliman6437 Жыл бұрын
Har da baby girl gare ta
@junaidmusajili7509 Жыл бұрын
Allah ya taimaka
@sadiqasani2564 Жыл бұрын
Masha allah
@musasanusialiyu9525 Жыл бұрын
Ya baku gayyaci bello elrufai (jika hanta) ba... ya kamata shima da an gayyace shi
@Fateedbt Жыл бұрын
I liked this episode but I didn’t not like how Madeena was skipping Hon.Adamu. In case of next time please try to give chance to everyone to speak equally.