Ma sha Allah Alhamdulillah malam Allah yakara basira
@aishamachika2888Ай бұрын
Masha Allah Malam Allah shi qara daukaka.
@Nasirumagaji-v6qАй бұрын
Allah kakara daukaka musilmai baki daya🤲
@hafsalabibАй бұрын
Mashaallah Allah yabamu ilimi me amafani
@shituabdulkadir8793Ай бұрын
ALLAH ya kara wa malam lafiya amin
@Yahaya-e3oАй бұрын
Masha allah
@AbubakarAdam-f4lАй бұрын
Kai mai tambaya gaskiya yakamata kaje ka koyi yanda ake yin tambaya, saboda irin wadennan mutane ba'a yi musu irin wadennan tambayoyi, kaga da farko yana Magana ta mai ilimi amma kazo ka shigar da wasu tambayoyi wadenda basu da ma'ana wai wane irin abinci kafi so ?, ai wannan tambaya taka ta irin yan film da dai ire-irensu su ake yiwa irin wannan tambayar, amma shi mai ilimi idan zaka yi fira dashi to kayi tambayar da zata amfanar da mutane, Allah yasa mu gane