Allah yatsimewa duk wanda ake zaluntar Al'uma dashi
@aminumusaBashir6 ай бұрын
Amen ya Hayyu ya Qayyum
@Memory_Alkali6 ай бұрын
SAKKWATAWA SUNA BAYANKA, SARKIN YAMMA ALLAH KAMA MA❤
@omarsulaimanbello13786 ай бұрын
Ahaka anazaluntar mutane dashi sai wani kame kame yakeyi. Allah wadaran naka yalalace
@muhammadbala21986 ай бұрын
Allah ya sawake ,talakan Nigeria Allah kadai yasan matsalarsa .Amma sanata Bai fahimci cewa Nigeria babu wani cigaba da akasamuba
@omarsulaimanbello13786 ай бұрын
Allah yatsinemaka Albarka mugu Azzalumi kanata magana kana kame kame matsalolin Al'uma sunada yawa Amma kodaya baka kawoba dan asara duk irinkune matsalar Al'uma. Allah yakawomana qarshenku dawuri
@usmanusmanibrahim26166 ай бұрын
To ai shikenan akwai Allah
@nurayunusabbr4286 ай бұрын
Wannan maganganu naka akwai son rai a ciki Kiri kiri
@alameenAminu-tp5cx6 ай бұрын
Allah tsaremu nakai dattin Arziki mai kamanta gsky Alu mai Allah❤❤❤
@omarsulaimanbello13786 ай бұрын
Kutumar uban babanka anashan wahala kana gani yana magana kamar kasar babu wani abu dayake damun Al'uma. Dan shegiya irinkune suke kawowa Al'uma cikas saboda da'alama bakasan kankaba
@mujahidmuhammadtukur28246 ай бұрын
Ka ji tsohon Allah
@DeenSaad6 ай бұрын
Wato akwai Yan iska a Nigeria 🇳🇬
@aminumusaBashir6 ай бұрын
Darajja mutane is true. Amma dai kamanta gaskiya karyane.
@mdshariftv82546 ай бұрын
Allah yasawaka Allah yakyaramana kawai
@abubakaryakububagudo316 ай бұрын
Muna fukin banza da yofi kuma makiyin Allah da manzo, manyam banza dagir manku kuna karya,muna rokon Allah da ya kawo muna karshen ku ko mai ma ganinku.