Ina matukar son Bawan Allahn Nan Matuka tsakani da Allah. Ina rokon Allah Uban Giji ya taimakeshi yakan jagorancin sa ya kuma bashi ikon sauke nauyin da ya rataya a wuyansa Amin ya Hayyu ya Qayyum
@Aabdulrasheed64716 ай бұрын
Allahumma inna nas allukal affuwa wal afiya. Allahumma innaka affuwan tuhibul affuwa fa afu anna.
@yusufnasir51126 ай бұрын
Allah ya taimaka 🙏❤❤❤
@ismailavdoul42106 ай бұрын
Dikko Radda a good leader ❤
@hayatuhashimibrahim6 ай бұрын
Allah ya tsare yakuma karemu daga dukkan wasu miyagu alfarmar annabi da alqur'ani amin
@SalmaMurtalasagagi2 күн бұрын
Jajirtaccen gwamna allah y baka ikon ai watar da abinda kake fada amin allah y tsare gabanka da bayanka yasa ka fi qarfin maqiyanka allah y sakawa iyayenka da alkairi may allah protect u from shaitanun sarari dana boye domin wani kana tare dashi a jikinka yake amman yana maka two face a xuci fir auna a fili annabi musa allah ya shiga tsakanin na gari da mugu yabak ikon cimma qudurinka kai alkairine ga katsina kuma insha allah se kayi 8
@YahayaMagajiMagaji6 ай бұрын
Allah ya taimakeka da kaida dauda na zmf.
@AliyuIbrahim-kx2kx6 ай бұрын
Allah ya kara lpy danisan kwana
@aminahsanusi16 ай бұрын
Wish uh all the best 💪
@abuhafsajibril6 ай бұрын
The best governor in Nigeria
@aminuabdullahi77256 ай бұрын
Allah ya kara ba da sa'a, wannan gaskiyar magana ce.
@AhmedJoba-sz8eh6 ай бұрын
Allah yaqara lfy da Nisan Kwana our governor
@HaskeMohammed6 ай бұрын
Wannann chawararr tayi wallahi
@zainusalihuahmad73016 ай бұрын
Yeah confirm Sir Dikko duk da Dai mu yan kano ne
@anasbala82186 ай бұрын
Da gaske yake dikko radda
@Sulaimankabir-g5r3 ай бұрын
Mudai ataimakemu yankin malumfashi dan allah
@BatureAbba6 ай бұрын
allah yataimaka
@SaifullahiSulaiman-s6f6 ай бұрын
Nidan Zamfara ne amma wallahi inason ka a rayuwa na and my governor 2 Zamfara state governor