Gaskiya nidai inaga Ali Nuhu yanada wasu dabi'u da ba kowane mutun musan man dan keda su ba yanzu Na farko kamun kai gameda mata yanada mugun wahala ga super star irin sa Na biyu kokarin gina masu tasowa dan suzama sun dogara da kansu suma Na uku yanada kirki abin hanun sa bai dauke masa hankalin sa ba ta yadda zai sashi ya nuna yanada a idon duniya ta gani , sanan uwa uba zai maka kwauta a boyé daga kai sai shi bai bukatar duniya sai ta sani Gaskiya inason shi saboda wayan nan dabi'un masu kwoy kuma masu mugun wahala wajen aikatawa da ake fada masa kuma na lura dasu a tattare dashi duk da ina nesa da shi kuma ma ban taba haduwa dashi ba
@goramrahi4172 Жыл бұрын
Ali Nuhu sadauki ne Duk mutumen da dabi'un sa masu kwoy sukayi rinjayé kuma har a bakin mutane na tare dashi gaskiya abin a yaba masa ne kuma a karfafeshi ALI NUHU SARKI NE KUMA UBA NE A HARAKAR HAUSA FILMS KO KANADA WATA GABA DASHI KASAN HAKA MAGANAR TA
@Shafaatu-q3j2 ай бұрын
Mashaallah 🙏🙏🙏🙏🥰🥰🥰
@shuaibumuhd43055 жыл бұрын
ali nuhu duk arewa bawanda yakai fans allah yakara basira amen
@kairiyasalisukairiyasalisu29744 жыл бұрын
Allah ya barka allah ya karadaukaka sarki🤴🏾ali
@حبيبعبدالكريم-ح1غ5 жыл бұрын
Masha Allah sarki Ali nuhu...
@isaado48703 жыл бұрын
Inason Ali Nuhu saboda kamun kansa a game da mata.
@UFNOWARTVYouTubeufnleenaz00005 жыл бұрын
Gaskiya Ali duniyane
@kaderabacar35592 жыл бұрын
Hakane ali nouhou gaskiya ne
@zaharaddeenhassan19334 жыл бұрын
Best actor in all the time
@ishaqkhalid68165 жыл бұрын
Masha Allah sarki Ali Nuhu
@Al_IRFAN22 жыл бұрын
Allah y karawa rayuwa Albarka
@mohammedibrahimyushau70314 жыл бұрын
I love you sarki
@hausawanniger34595 жыл бұрын
Macha Allah Ali yayi naji dadi
@mousbahouibrahim56793 жыл бұрын
J'aime Ali nuhu
@afwgh9772 Жыл бұрын
الحَمْدُ ِلله
@ibrahimabouba46442 жыл бұрын
Allah kareka Ali✨🇳🇪
@oumaroumar64345 жыл бұрын
Masha Allah
@aishamusagmb27923 жыл бұрын
Masha Allah Alhamdulillah Allah ya bada zaman lfy angon maimuna
@kamalshabu96715 жыл бұрын
Shirinku yana kyau Allah taimaki sarki
@اختالمولد4 жыл бұрын
Wallahi bana gajiya da kallo ka ko sauwraranka kana mutukar burgueni
@fayyinfayyin36853 жыл бұрын
Masha. Allah. Ka iya. Hira. Da. Yan. Jarida. Ba. Kamar. Sauran. Abokan. Sana. Ar. Kaba
@habibaisa80052 жыл бұрын
Allah yayi Albarka sarki
@mahanmanrabemahanman50785 жыл бұрын
عربيه يونس طرابلس ليبيا شكران الك على نوح
@zayyanutukur54862 жыл бұрын
Ma Sha Allah
@HussainAbubakar-yh3gc5 ай бұрын
❤❤❤❤
@mohammedabba40633 жыл бұрын
I love you guys
@najanaira62043 жыл бұрын
Watarana zamu hadu. Insha Allah
@hajiyamama12782 жыл бұрын
Fahimtar juna, sai mu kyautatawa junaaaaaaaaa! 😂😂😂😂
@hassankabiru34882 жыл бұрын
How are you doing and your families hope their all doing good
@hassanalnur58512 жыл бұрын
ماشاء الله
@aribabe014 жыл бұрын
I don’t know what he’s saying but he just says it so nicely
@bilkissouyasmine89284 жыл бұрын
Macha allah
@saudatabdullahi20342 жыл бұрын
Best actor
@abdallahhamid34323 жыл бұрын
masha allah oga
@aliyuabdullahi43713 жыл бұрын
Munnagidaya alinuhu
@aakainuwa86gotomo33 жыл бұрын
Bawan Allah
@gambakitv82014 жыл бұрын
BBC kufadamai yayi hakuri ya yafewa Adam a zango
@dawudaalidu91443 жыл бұрын
Good
@safarauisyaku11773 жыл бұрын
😍
@nafisamuhmad16132 жыл бұрын
🥰🥰🥰🥰
@goramrahi4172 Жыл бұрын
Ali Nuhu yanada matukar takatsantsan koda a maganganun sa Akwoy sanin yakamata da gaganganu na ilimi gaskiya wanan ma yana birgeni dashi a matsayi Na na matashi kuma dalibi a jami'a
@lenfantofficiel42043 жыл бұрын
Bonjour
@MuhammedUmar-h6hАй бұрын
Nine naka umar nikegy shka
@zaraabou38505 жыл бұрын
😅😅😅😅😅😅😍😍😍
@hms8059 Жыл бұрын
Macha allah
@saiduawaisunasss15255 жыл бұрын
Dattako
@fhkdthdh78983 жыл бұрын
Najidadi yadda nakalli aninuhu yana bada amsa acikin fara a
@hassankabiru36945 жыл бұрын
Nariga kowa kallo
@zamzammuktarshuwa38934 жыл бұрын
Hhhhhh😆kariga kowa amma nikuma yanzu nazo saikawai narigaka😎
@abduabdulrashid93315 жыл бұрын
Adam A Zangonfa
@swaibahabdulkarem61833 жыл бұрын
💜💜💜💕💕💔💔❣❣👍👍👍👍👍
@saudatu-abdullahi3 ай бұрын
Sarkin nutsuwa da kamunkai,
@smidangayya10 ай бұрын
Sarki........
@aliouabdallah33092 жыл бұрын
Baka da hankali yaya huɗu chin kai Christa ne
@ShamsiyyaUmar-oi8kn3 ай бұрын
Allah ya daukaka
@fatimausman8114 жыл бұрын
Masha.Allah
@usmanayubaobapkm72223 жыл бұрын
Good
@idrissailla57354 жыл бұрын
Macha Allah
@goramrahi4172 Жыл бұрын
Ali Nuhu yanada matukar takatsantsan koda a maganganun sa Akwoy sanin yakamata da gaganganu na ilimi gaskiya wanan ma yana birgeni dashi a matsayi Na na matashi kuma dalibi a jami'a