Allah ya kyau allah ka zaunar da kasar mu nigeria lafya da kuma sauran kasa shen duniya ameen
@chibes823 жыл бұрын
Masha Allah haka akeso dama dakin kowa kikazo kallo kenan ba ibadaba duniya dai batada tabbas wlh kema kibita a sannnu aha!!
@umarsalisu38953 жыл бұрын
MashaaAllah rayuwar guda nawace
@abdouabdoul35213 жыл бұрын
Masha allah 💯💯
@zawiyashehubabamogommaroua37633 жыл бұрын
Masha allah Haka addini ya ce
@lao60673 жыл бұрын
Nayi murna da hakan saboda chine daidai allahu akbar walillahil hamd👍👍👍
@massoudougarbagarba62223 жыл бұрын
Kwarai kuwa kadekaden banza allah ya kawo lokacin kafa gomnatin musulunci akasashen mu na afrika don har wannan iskanci da farofaganda sai anhana ire irenku🦻
@usmanabdullahi86103 жыл бұрын
Haba yar uwa, me nene abun damuwa dan ance an haramta maka abinda ba zai anfaneka da komaiba,
@abdulmalikyacubazza61143 жыл бұрын
Gaskiya kikoyi sallama
@HassanUsaini-en4xv7 ай бұрын
Masha Allah 🎉
@abufarisplanet3 жыл бұрын
Finafinai da wakokin banza ai zaman lafiya shine gaba da komai koma mukin muslinci she mai kaow da zaman lafiya alhamdulillah
@baban_hafsat_uk3 жыл бұрын
Films and music da kuma bayyana kwalliyar mata daidai kenan wai ɗan Allaah kina musluma baki san babu kyau ba gaskiya kinada da aiki a gabanki fatana ya kasance duniyar gaba daya haka wallahi har zuciyata
@DRWAZIRITV3 жыл бұрын
Masha Allah
@aminuadammustapha56573 жыл бұрын
Duk abubuwan da kika lissafa bai dame ni ba, Kuma banayin su
@ibrahimmuhammed15813 жыл бұрын
Allah yanuna mana qarshen amurka
@aboubacarabdou97713 жыл бұрын
Kasa mai dadin zama ga musulmi kenan
@nasiruusman3 жыл бұрын
Sosai ma kuwa
@yusufmuhammad90813 жыл бұрын
Rashin a dalcin shuwa gabaninmu shi ke kawu rashin zaman lfy a ko INA kana ji kana gani za a zalin Cheka amma ba ka isa kache ko mi ba
@issoufoutv49443 жыл бұрын
Tosai mi inbaka saurari wakaba aiduk wanda kaga yanna godusu dama mutunan banzane aisu zasu aikine da shara'a allah da annabin sa sukuma mutanan banza basasu Allah yasa mudace
@daudanasir51943 жыл бұрын
Sun yi daidai Allah ya taya su riƙon y basu nasara akan Americans . Sannan daman an halicce ki ne dan kallon daɗin Kowa ko jin hamusu Barka?
@saidouadamou21393 жыл бұрын
☝️
@kourfeygida20323 жыл бұрын
💯 💯
@kasallahmustafa78393 жыл бұрын
E
@skullnationrecord3 жыл бұрын
Wan nan abubuwan da kika lissafa ai ba wanda aka haife mu da shi rayuwa zata fi kyau ma in ba su
@muhammadadamabdullahi3863 жыл бұрын
Mtwww kekuma da bakya tsoron Allah shine kike fadin fadin dadin kW da hmsu breka da Alan waka to ke Allah ya hadaki dasu tunda ke bayahudiyace
@ibrahimmuhammed15813 жыл бұрын
Haka allah yace muyi
@AhmadAli-yl4qn2 жыл бұрын
Fauziyya baki san tarihi ba amma tashar ta ya hudawa ce
@bangix1one4953 жыл бұрын
Aa🥺🥺
@bangix1one4953 жыл бұрын
Allah basu lapiya 🤲🤲🤲
@yakubuisahahmed36493 жыл бұрын
Ba sobon Abu bane musulunci riga
@ibrahimshuaibu28803 жыл бұрын
Meze hana
@A5_DOLOWO3 жыл бұрын
To yan bin sisi yaran yahudawa kuci gaba da yi ma yahudawa da nasara kanfe da farfaganda, muga ko ku zakuci nasara? ko musulinci ne zai ci nasara? In sha Allahu karshen duk makiyan musulinci kunya! Kunya!! Kunya!!! Up islam!!! up islam!!! up islam!!!!! In sha Allah!!!!!!!
@abuazzuzfallata27273 жыл бұрын
BBC maqiya musulunci da musulmai
@almouissarachida33873 жыл бұрын
Ni wly kasa gane ninene damuwa BBC .da talibn ko munafircine kawaï .
@A5_DOLOWO3 жыл бұрын
To yan bin sisi yaran yahudawa kuci gaba da yi ma yahudawa da nasara kanfe da farfaganda, muga ko ku zakuci nasara? ko musulinci ne zai ci nasara? In sha Allahu karshen duk makiyan musulinci kunya! Kunya!! Kunya!!! Up islam!!! up islam!!! up islam!!!!! In sha Allah!!!!!!!