Baban Nauwara, ka rabu da Da'ile, ai na ganshi yana kulle dakin yana Kuma ce mata, kada ta Kuma kashe wayanta..... ka ji shi har yana kuka kamar wani Mai gaskiya. Da'ile da kukanka da kida garaya ai duk daya ne. Kai gwamma kida garaya ma.
@innosamaazu14162 жыл бұрын
Wai da ile giya kake cha ko kwaya kake zagin oga bocho da mahamadu sune masu gida
@chocokader472 жыл бұрын
Dailé et bosho vous êtes les amis séparables
@djoukidit76182 жыл бұрын
Maman bosho ya gidan bada masi yaushene zakuta agidan yari
@johnmadu82252 жыл бұрын
Bosho, ka yi hankali saboda Da'ile zai iya bata maka suna, bai kamata ka zauna makoci da Mai son kifan mazarkwaila ba....
@kawuhabibumusa10642 жыл бұрын
Kai malam bosho bosho kawune
@oumaroumoussaabdoulkader52522 жыл бұрын
Assalamou aleykum, Da'ile bakada wani dangi in ba su Iduwa ba. Inda akoy da Bosho ya sani
@johnmadu82252 жыл бұрын
Bosho, ka yiyo sauri ka Kai Da'ile offishin yan Hizba, saboda nima, ai bakina ne ya yi nauyi, shi ya sa na kasa fada abinda nake ji a kullum. domin ai dakina yana nan dab da baya dakin Da'ile. Kuma, nima can cikin tsakar dare na sha jin Different sound a dakin Da'ile. Ni ban yarda da shi ba
@maazuabubacar54372 жыл бұрын
Amma kaw ni ganina da'ile yafika gaskiya saboda koma miya kawo ai gidan haya ne kuma a qofar dakinsa ya kawo. Daga naku har kullin maazu Abubacar Dan Niger mazaunin misratah libya.
@pantamikainuwatv42642 жыл бұрын
Hhhhhhhh baba bosho ayiwa yayan iduwa nasiha sosai irin ku malamai yaka mata kufada mishi
@salissouspa41002 жыл бұрын
ASlm bocho katinnafa Bawa Neragomafa Akatse adafa
@manmanabdou37402 жыл бұрын
Salm daile bosho
@abubakaryahaya22662 жыл бұрын
Kaikai da'ile gaskeya baka kyautaba kana kawo mata cikin gida gashi mai gida ya kamaka to ae shikenan Allah ya shirya mana kai ina yimuku fatan alkairi a gareku wasa yana yimana kyau Allah yasa a gama Lafiya don annabi daga abubakar yahaya abban raudat daga madina kuhuta Lafiya
@transmatv3232 жыл бұрын
Aslm bosho kakiyaye bada cewa zakadafa al,Qur,ani agaban alqali agaban kama,a zaka bushi iska dam kafashe mubaruwan mu
@manmanabdou37402 жыл бұрын
Salm dosho yakama daile damace dailefa
@abubakarnaabba84852 жыл бұрын
Salam Kasa masa duka mana daile
@innosamaazu14162 жыл бұрын
Wai da ile ko ya fara da diro ne
@ibrahimnigeribrahimniger5680 Жыл бұрын
♥️🙋💋❤️❤️
@saminusanusi74892 жыл бұрын
kwantar da hankalinka bosho duzuri arsu eduwace shima na mijine