Bosho tv (Gidan Gwagware 74) Akaranbana

  Рет қаралды 21,934

Bosho Tv

Bosho Tv

2 жыл бұрын

Пікірлер: 33
@saminusanusi7489
@saminusanusi7489 2 жыл бұрын
Allah yakara basira Dan alfarma shugaba saw
@idirisatakoukou8586
@idirisatakoukou8586 2 жыл бұрын
Bosha TV
@alhkabirusuleiman6136
@alhkabirusuleiman6136 2 жыл бұрын
Baba.bosho dalai da eli in kaunarko.kuhuta lapiya
@mamanmoudaha2322
@mamanmoudaha2322 2 жыл бұрын
Nine farko da nayi comment, dan Haka Bosho inaso ka karanta wan nan sakon Nawa acin chirinku na sada zumunci me zuwa, ina muku fatan Alheri Allah ya karawa Bosho TV nassara, me bibiyar ku Saw da kafa Maman Moudaha Tchiroma daga Niger !
@ibrahim.elkaba1681
@ibrahim.elkaba1681 2 жыл бұрын
Oga bosho kada alura ta tono galma kace kana adu'a kofa tabude kusan makwaf cinka. Ranada yazo kofar sa abude.....?nayi nan 🏃‍♂️🏃‍♂️🏃‍♂️
@maazuabubacar5437
@maazuabubacar5437 2 жыл бұрын
Bosho namu ya kuke, amma kirarin naka baba da'ile yana birge ni :gawo ba hawan ta reshe. Daga naku har kullin maazu Abubacar Dan Niger mazaunin misratah libya.
@abduldankolidankoli117
@abduldankolidankoli117 2 жыл бұрын
Proud of you bosho tv
@ibrahim.elkaba1681
@ibrahim.elkaba1681 2 жыл бұрын
Hhhhhhhhh oga bosho wanan waka kanku kukema mudai muna agefe muna nishadi
@souleymanesani8851
@souleymanesani8851 2 жыл бұрын
Assalaam alaikum zuwa a gare ku iyayan mu da magajiyan mu gaskiya nidai inajin dadin chirin ku sosai allah ubangiji yakara dauka ka wanan tasha taku dan alfarma annabi mouhamed s.w.s
@umarusman392
@umarusman392 2 жыл бұрын
Allah ya taimaki baba bosho mai daraja..... Allah ya kara basira,.. Usman Umar daga azare
@boshotv8572
@boshotv8572 2 жыл бұрын
Mal Umar Ina gaisuwa Yaya garin azare Ina Fata kana lfy
@umarusman392
@umarusman392 2 жыл бұрын
@@boshotv8572 lfy kalau wlh
@oumaroumoussaabdoulkader5252
@oumaroumoussaabdoulkader5252 2 жыл бұрын
Allah ya saka da alheri, muta ne na suna alfahari da ku....
@manniryakubu5115
@manniryakubu5115 2 жыл бұрын
Da'ilu fa so yake akamaka bosho dama kana gani idon da'ilu to damagana
@chocokader47
@chocokader47 2 жыл бұрын
Allah ya barmuna ku
@pantamikainuwatv4264
@pantamikainuwatv4264 2 жыл бұрын
Hhhhhh Baba da'ile kubari atafi da bosho mana tunda shine fadi ba'a tambaye shi ba kodan yace ashe shi tsohon soja ne.
@comedyskitsworld3896
@comedyskitsworld3896 2 жыл бұрын
Kai, kulum Daile na niman magana. Ba yanda kaiya da dlan duniya.
@djibobachirou6189
@djibobachirou6189 2 жыл бұрын
Baba bocho dan Allah kiyimin vidéo da sounana. Bachirou djibo
@salissouspa4100
@salissouspa4100 2 жыл бұрын
Yazantsan ragonne Da,île kafibocho Zubawafa
@transmatv323
@transmatv323 2 жыл бұрын
Hhhhhhhhh bosho meyasa bazakaje kagwada mai gidan su Bashir sawani ba
@samsonbitrus2051
@samsonbitrus2051 2 жыл бұрын
hahahahahahahah bosho tv namu, na jinjina maku
@salissouspa4100
@salissouspa4100 2 жыл бұрын
ASlm anki Age Kano inka ISA kazokatayedamu
@smaealiuamrsmaealiuamr9418
@smaealiuamrsmaealiuamr9418 2 жыл бұрын
🤙🤙🤙🤙🤙🤙🤙
@oumaroumoussaabdoulkader5252
@oumaroumoussaabdoulkader5252 2 жыл бұрын
Assalamou aleykum waraha matullah wabara katuhu, ni dai daga nan sai abunda yayi gaba, zan halba can gin din ruwa a yamay. Dud da nima soja ne amma bazan tsaya ba, dan wa'anda aka zana sunan mu tare da su masu layfi ne....
@ibrahimbmaitama7643
@ibrahimbmaitama7643 2 жыл бұрын
Oga ja'ile da Allah kabani labarin satar bosho a masallaci. Kuma naji abaya yanacewa idan liman ya mutu shine zai hau limancin, menene gaskiyar al amarin?
@ibrahimousmane4018
@ibrahimousmane4018 2 жыл бұрын
Ya ba ka amsa masa ba ya tambayeka kai bahaushe ne 🤣
@abubakaryahaya2266
@abubakaryahaya2266 2 жыл бұрын
Gaski mai gida dai'le yana kawo maka wasa ya kamata kayi maganinshi Saboda na yana son hukuma ta kamaka Kasan irin zamanda zakayi da shi Ina yimuku fatan alkairi a gareku Allah yasa a gama Lafiya don annabi daga abubakar yahaya abban raudat daga madina kuhuta Lafiya
@user-cj2xz3nk7n
@user-cj2xz3nk7n 9 ай бұрын
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
@user-fz4vw9mt9z
@user-fz4vw9mt9z 8 ай бұрын
Aslm
@nuradanasabe6811
@nuradanasabe6811 2 жыл бұрын
😂😂😂😂
@abubakarniger5000
@abubakarniger5000 2 жыл бұрын
😂😂👍👍👉🇳🇪🇳🇪💪🔥🔥🔥. From. 🇱🇾
@Zakariya2970
@Zakariya2970 2 жыл бұрын
🤣🤣🤣
@ibrahimousmane4018
@ibrahimousmane4018 2 жыл бұрын
🤣🤣🤣
Bosho tv (Gidan Gwagware 71) San rai
12:02
Bosho Tv
Рет қаралды 26 М.
Bosho tv (Barshi zan Bashi)
13:33
Bosho Tv
Рет қаралды 6 М.
Did you believe it was real? #tiktok
00:25
Анастасия Тарасова
Рет қаралды 36 МЛН
Can You Draw A PERFECTLY Dotted Line?
00:55
Stokes Twins
Рет қаралды 92 МЛН
Bosho tv (Gidan Gwagware 72)Ba tsinyaba.....
11:58
Bosho Tv
Рет қаралды 30 М.
Bosho tv (Sheik Mallam Bosho)
18:17
Bosho Tv
Рет қаралды 4,3 М.
Bosho tv (Gidan Gwagware 73) Zato
8:33
Bosho Tv
Рет қаралды 24 М.
Bosho tv (Gidan Gwagware)Anyi Walkiya
13:33
Bosho Tv
Рет қаралды 14 М.
Bosho tv (Gidan Gwagware 59) kawa'idi
13:00
Bosho Tv
Рет қаралды 42 М.
Bosho tv (Shan Jinin Bosho)
12:10
Bosho Tv
Рет қаралды 17 М.
Bosho tv (Gidan Gwagware 54) Wayo yasan Naki
12:37
Bosho Tv
Рет қаралды 14 М.
Naburaska Ya kawowa daushe munafurci akan budurwarsa
3:17
SARAUNIYA TV
Рет қаралды 41 М.
Bosho tv (Gidan Gwagware 60) kamannin Duniya....
17:08
Bosho Tv
Рет қаралды 24 М.
Ummmm We "HAIR" You!
0:59
Top 10 Talent
Рет қаралды 21 МЛН