Assalamu alaikum barkanmu da juma'a mai albarka, kuma duk shekara da fatan kun tashi lafiya, dan ku Ezzedine Bashir daga kasar Hausa Sudan, ina mika sakon taya murna ga al'ummar Najeriya baki daya da kuma rayuwata ga shugaba Bosho, Uncle Dale. , Dan'uwa Bisami, Abu Nura da Muhammadu, Ina muku fatan Alkhairi da albarkar wannan shekarar, Allah ya kare Nigeria da Africa baki daya, daya daga cikin masu bibiyar ku kuma mai sha'awar tashar talabijin ta Bosho TV, Allah ya taimake ku da bankin ku, Ezzedine. Bashir, yana zaune a Saudi Arabia
hhhhh harhawaye ne daile kaine malamai bosho gaskiya
@ismailisahdaniski87092 жыл бұрын
Masani bosho
@pantamikainuwatv42643 жыл бұрын
Hhhhhh fatan alkairi agareku baba bosho Allah yakara fikra daga naku Ibrahim yahaya kainuwa TV Pantami Gombe a Nigeria, to ae kai da'ile a'ina kayi karatu ne kakeyiwa mal bosho musu mutumin da yayi karatu a barta Sudan, bosho fa jinin larabawa ne fa.
@ousmanousman52023 жыл бұрын
Salam aleykoum bosho tvi👍
@oumaroumoussaabdoulkader52523 жыл бұрын
Assalamou aleykum, yanzu Bosho wankan janaba ma baka iyaba, amma ka shiga uku, Da'Ile ka mishi kukan ya mutu ya lalace
MATSALAR DA'ILE GUDA DAYA CHE, BAZAI SAUKE GIRMAN KAI YA TSAYA BABA BOSHO YA FADA MASA INDA AKE SIYAR DA KAWA'IDI BA, A SHAGON SHEHU DAN KWARAI MA ANA SAMU, SAKO DAGA ( SHAFI'U AHMAD SHEKA)
@umarmurtala80903 жыл бұрын
Da'ile maganin mutumin, Yakaamata ya koma makaranta islamiya Don ya fika bukata. Ka gaggauta kaishi wajen muhi ko yan hisba🤔🤔🤔
@chiroma.abdulrahimmusa33743 жыл бұрын
Labari da Dumi Duminsa⁉️ Bayan nazare da tataunawa da Jami'ar Finland taye Mr Robert Shogaban Jami'ar yace da manima labarai anfasa bawa Mr Bosho Degree sabida ko litafin akhdari da kawa'idi bai saniba ❌(Mr Da'ile ne yakai karar Mr Bosho a Jami'ar Finland)
@danmamakowanakaalgeria70313 жыл бұрын
Masha allah
@MusaAlhsan3 жыл бұрын
Kaijamaajamaa
@abdoulayewade97703 жыл бұрын
AAA tofa daile inkatachi kabi da commanda makaranta fa ,