Рет қаралды 37
Yau ga hirar mu da Rev. Dan'azumi Hussaini da matarsa malama Lami Ma'aikantan Bishara a garin Malamadori da ke can Jihar Jigawa. A wannan hirar sun bayyana abubuwa da dama game da aikin bishara da suke yi da kuma bitar da suka halarta a EMS Retreat Centre Rhizhah.