Da cikina a jikin momy Gombe sanda ta Fara film inji Adam fasaha tsohon mijin momy Gombe

  Рет қаралды 150,816

Tsakar Gida

Tsakar Gida

3 жыл бұрын

Umar mai sanyi is a musician/producer in kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida

Пікірлер: 192
@ummahanan5786
@ummahanan5786 3 жыл бұрын
Kayi haquri indai duniya ce wnn harkar datake ganin tasamu karbuwa nanda yan shikaru zasu saketa sukama wata, aure shine darajar 'ya mace wlh da zarar sunga nono yakwanta zasu nemiwata shikwa aure dik yanda kika zama mijinki zai zauna dake kuma komai kikai lada zaabaki,nankwa kinata rayeye da qartin banza ana rubutamiki alhaki
@mussahaske9371
@mussahaske9371 3 жыл бұрын
Gaskiyane sister 👏👏☝️
@aminaabupaker8690
@aminaabupaker8690 3 жыл бұрын
Wannan gaskiyane sister
@mussahaske9371
@mussahaske9371 3 жыл бұрын
@Shamsiyya Nasiru Amine
@user-nv6jz6tl7k
@user-nv6jz6tl7k 7 күн бұрын
Malam kacekCikaya allah galif
@kabirurimingado5634
@kabirurimingado5634 2 жыл бұрын
Kayi hakuri mai gaskiya yana tare da Allah, ita kuma Allah ya shiryeta in mai shiryuwace amman taji tsoron Allah kafin ta jita a kushewa.
@jamilaidiris7294
@jamilaidiris7294 3 жыл бұрын
To karka damu itace abar tausayi arin wannan rayuwar data zabarwa kanta Allah ya kyauta
@nadiaalmoustapha8397
@nadiaalmoustapha8397 3 жыл бұрын
To Allah kiauta amma dai daraja Macé dakin mijinta.aure yafi rayé rayé nan data keyi gaskia.Allah mana zabi nagari.amine
@hafsatdahiru8142
@hafsatdahiru8142 3 жыл бұрын
Allah yabaka mace tagari wacce tafita kuma Allah ya sakamaka itakuma Allah ya shiryeta
@isahsafiyanu.mph2335
@isahsafiyanu.mph2335 2 жыл бұрын
Very painful story, Amma tsakanin miji da mata sai Allah, Allah ya sawwake ya kuma kare gaba
@aishamusagmb2792
@aishamusagmb2792 3 жыл бұрын
Allah yarufa asiri Allah yasa haka shiyafi alheri Allah yabaka mata ta gari
@JgjgJhjg-nc7sf
@JgjgJhjg-nc7sf Ай бұрын
Ai wlh komu saimunce Allah ya saka mana wlh wlh komu munje guri bikin ta harda ankonmu domi Dan uwanmune najini nakusama bananesaba wlh Amma hmmm wai secewa akayi kaf danginsa bawanda yaje bikin sai kanwarmu guda daya fiddausi
@ghousmaneraichatou4277
@ghousmaneraichatou4277 3 жыл бұрын
Allah ya baka Wada tafita,Aman kitaka a sannu dunia budurwar wawa.
@nafisattijjanikano9803
@nafisattijjanikano9803 3 жыл бұрын
Dan Allah dan annabi kadaina yawan magana akanta wai dan Allah itakadaiche autar mata kaitayin addua sai Allah yamusanyamaka da mufi alkairi idan itacheta chucheka sai Allah yabaka mafiyinta sai kache ba namijiba dan Allah kayi haquri
@saifullahiwakili8834
@saifullahiwakili8834 3 жыл бұрын
Wañnan gaskia Mai sunan yayata
@shehusani4136
@shehusani4136 3 жыл бұрын
Fatan mu Allah ya nuna mana wannan auren na sa.
@mamanhallonsaudiaarabia9599
@mamanhallonsaudiaarabia9599 3 жыл бұрын
Toh Allah dai yarufa asiri Allah kuma yasa haka shine mafi alkhairi a,tsakanin su ameen
@kadijahzango3827
@kadijahzango3827 3 жыл бұрын
Allah sarki Allah yasa Hakan shine mafi alkairi Ameen 🙏
@hanifaidriss8259
@hanifaidriss8259 3 жыл бұрын
Ameen Ya Allah
@aishahassan3568
@aishahassan3568 3 жыл бұрын
Duniya ce ai ta isa kowa riga da wando Allah ya kyauta
@maryamdiamond358
@maryamdiamond358 3 жыл бұрын
Amma dai bata kyau tawa rayuwarta ba wallahi dama tabashi hakuri datakoma dakinta na aure
@rukayyadahiru7003
@rukayyadahiru7003 3 жыл бұрын
Kinsan fa rayuwa kowa bashi fadan laifin shi Maybe akwai abunda ya mata bai fada ba
@maryemmohamed5582
@maryemmohamed5582 3 жыл бұрын
Allah sarki Allah yasa mudace
@ummulkhairadam3855
@ummulkhairadam3855 3 жыл бұрын
Annabi yace ka zabarwa yayanka uwa tagari sukansu yan wasan hausa basu fiye auren yar wasan hausaba
@fathimamusaabdullahi6666
@fathimamusaabdullahi6666 3 жыл бұрын
laifin. tane. dabata basu hadin. kaiba da basu sataba ciki kuma ita mata yi asara kar ka damu. kuma. ita allah zai kama. da. laifi ba kaiba
@udueaishamamanyasir1200
@udueaishamamanyasir1200 3 жыл бұрын
Allah sarki rayuwa saihakuri allah yarufaasiri
@sarahpillars3402
@sarahpillars3402 3 жыл бұрын
Hmmmm Allah yadedeta ku inda rabon alkhr inkuma babu Allah yahada kowa da rabonsa
@asmaououmarou5989
@asmaououmarou5989 3 жыл бұрын
Amineee amineee amineee amineee amineee amineee
@shehusani4136
@shehusani4136 3 жыл бұрын
Kai jama'a wallahi matan nan ba sa son gaskiya, ka ga fa sai dora masa laefi suke basu san meye sanadiyar mutuwar auren su ba. Matan zamanin nan kwata kwata bakwa son gaskiya Allah.
@karatukanmalamanmusulunci5647
@karatukanmalamanmusulunci5647 2 жыл бұрын
Ai kuwa dia.in ko zai ce yana son đaya a cikinsu a gujezasu yadda
@hamdekalide985
@hamdekalide985 3 жыл бұрын
Gaskiya adam fasaha
@nanarukayyaadamhamza3979
@nanarukayyaadamhamza3979 2 жыл бұрын
Toh
@fatimaabdullahi4782
@fatimaabdullahi4782 3 жыл бұрын
Allah sarki yanasanta sosai inbasanta yakeba yayazaidora hotanta ashafinsa toh mudaimuna tayakuda addu a ya Allah ya zabamake abindazafi zama alkairi da muma gabakidaya musulmi Ameen🤲💔🇸🇦🇳🇬
@muhammadadakawa8440
@muhammadadakawa8440 3 жыл бұрын
me dalilinki
@badiyanuhubadiya2098
@badiyanuhubadiya2098 3 жыл бұрын
wlh indai hakane to gaskiya rayuwar ki da matsala kuma zakiga abuda kikayi wlh🙆‍♀️ Allah ya kyauta 🤲🤲
@fatimaabdullahi1346
@fatimaabdullahi1346 3 жыл бұрын
Allah y kyauta
@badiyyaaliyu3506
@badiyyaaliyu3506 3 жыл бұрын
Allah yasa hakka shiyapi alheri AMina
@aishamuhdaishamuhd9082
@aishamuhdaishamuhd9082 3 жыл бұрын
Wllh da sa santawa da mijinta tai takoma yafi mata raye rayan nan da take alkairi Allah ya kyauta amma wllh gwara zaman aure da wan nan rayuwar data shigo wllh inyana sanki ki koma wllh da alamu yana sanki momy ki koma kawai yafi miki alkairi wllh
@mouchtahidaibrahim3059
@mouchtahidaibrahim3059 3 жыл бұрын
Allah hakauta to
@hafsatabubakar240
@hafsatabubakar240 3 жыл бұрын
Wannan gskyn sister
@ibrahimahinoussahneh5818
@ibrahimahinoussahneh5818 3 жыл бұрын
Duk Abin da allah ya nufa fa sai Hakuri Aisha
@maryamalhassan8022
@maryamalhassan8022 3 жыл бұрын
Wlh kuwa,da sunsan illar abinda suke aikatawa wlh bazasu ringa kaso auransu sbd rayerayen nan b.wlh yaburgeni daya karbi kaddarar shi,ni nadauka ma wata yar yarinya danaga tayi hoto da ita yarshice ashe batashi bace ,Allah yahadashi d wadda tafita
@hafsatabubakar240
@hafsatabubakar240 3 жыл бұрын
@@maryamalhassan8022 Ameen
@tahiremoussa7789
@tahiremoussa7789 3 жыл бұрын
Asalamaalaikume toh wanan abun dai mudai fatan mu allah dai ya kyauta , 🇳🇪 amen
@faridafarida3658
@faridafarida3658 3 жыл бұрын
Allah y rufa asiri Allah y karegaba
@sadiyafarouk5026
@sadiyafarouk5026 3 жыл бұрын
Allah yasa haka da akayi shine alkhairi Ameen
@faizaahmed3889
@faizaahmed3889 3 жыл бұрын
Kishin maza kenan Allah yakyauta
@madinaalidou5163
@madinaalidou5163 3 жыл бұрын
Yes my sister ❤️👍🤣
@faizaahmed3889
@faizaahmed3889 3 жыл бұрын
@@madinaalidou5163 tofa sister saisunyi abu yadamesu
@aishasanusi397
@aishasanusi397 3 жыл бұрын
Allah sarki
@Lautaitv
@Lautaitv 3 жыл бұрын
Wlh a baya tana burgeni Amma yanxu ta fita a Raina kwata kwata
@hhm6619
@hhm6619 3 жыл бұрын
Allah ya baka wacce tafita alkairi bbn
@hussybaby37
@hussybaby37 3 жыл бұрын
Allah sarki Amman kamar yana sanki
@nurasaiduyakasai934
@nurasaiduyakasai934 3 жыл бұрын
Allah ya kyau
@rahamaumar4934
@rahamaumar4934 3 жыл бұрын
Gaskiya Wannan Abin Duniya Yadame Shi Yaga Tana Samun Daukaka
@khadijatadamu2752
@khadijatadamu2752 3 жыл бұрын
Wannan irin banzan daukaka ne anyi dubun ta yau ina suka
@sadiyaibraheem697
@sadiyaibraheem697 3 жыл бұрын
Allah Yasa Mudace
@hanifaidriss8259
@hanifaidriss8259 3 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@hafsatabubakar240
@hafsatabubakar240 3 жыл бұрын
Ameen ya rabbi
@user-nv6jz6tl7k
@user-nv6jz6tl7k 7 күн бұрын
Hhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhhh. Say dey allah yayafema
@aishatuusmanaishatuaishatu9585
@aishatuusmanaishatuaishatu9585 3 жыл бұрын
hmmm allah ya kyeuta
@zulfaumuhammad1149
@zulfaumuhammad1149 2 жыл бұрын
Ikon allah Kuma
@Hamzamamaneali9351
@Hamzamamaneali9351 3 жыл бұрын
Mahakurtchi mawadatchi
@benamirmouhaman9715
@benamirmouhaman9715 3 жыл бұрын
Tsakanin mata da miji sai allah , amma tun da mai isa baka fito kayi maganan ba sai yanxu, abin kunya ne à gurin ka, ton da tayi maganan tace in ka Isa kafi to kayi maganan à kan abin da tace, shine ya fito? Sai yan xu kwai kaga rayuwan ta , ta suma sama, wai kafi fito, ka bada mu maza whl .
@fatimasaudu4688
@fatimasaudu4688 2 жыл бұрын
L’abstin. Zaango
@s___s___wamakkotv6026
@s___s___wamakkotv6026 3 жыл бұрын
Allah yasawaki
@aliyahjabaka4885
@aliyahjabaka4885 3 жыл бұрын
Allah y kyauta, Darajaan mace dakin mijinta
@user-vh9ux5ll7r
@user-vh9ux5ll7r 3 жыл бұрын
Kuma da alama shima yana sonta har yanzu, yakamata takoma gidan mijinta yafaimata, shawarace
@asmaououmarou5989
@asmaououmarou5989 3 жыл бұрын
Nima Haka nagani'' dakoy soyayya sakaninsu
@yehyaatikasaleehkawari721
@yehyaatikasaleehkawari721 3 жыл бұрын
Allah yakuata ameen
@ahmadhassankano8437
@ahmadhassankano8437 3 жыл бұрын
Kwadayin abun duniya
@msanisulaiman9797
@msanisulaiman9797 3 жыл бұрын
Allah yakeuta
@nassouroumouhamad9478
@nassouroumouhamad9478 3 жыл бұрын
Adam kaya hakuri kumi mai hucewane
@slm1629
@slm1629 3 жыл бұрын
Wlh yabani tusayi
@darulhadithtamasketv
@darulhadithtamasketv 3 жыл бұрын
Allah ya sauwake
@user-nt8sj8xg8w
@user-nt8sj8xg8w 3 жыл бұрын
Allah ya kyauta amma akwai lauje cikin nadi
@aishaDawoodhud4604
@aishaDawoodhud4604 3 жыл бұрын
Allah ya kyauta
@hjykhadijaumarsulaiman6772
@hjykhadijaumarsulaiman6772 3 жыл бұрын
Masha Allah tabarakallah
@belloraheenat3862
@belloraheenat3862 3 жыл бұрын
Tunda dai ta gaida kai a wajan birthday ka amsa shikenan
@umkhalthumabubakarsalisu1074
@umkhalthumabubakarsalisu1074 3 жыл бұрын
Ko wane munafuki idan yasaki matarsa Sai ya Nemo sharrin.daya mata to aniyarshi tabishi Kuma dama auren.bariki kukayi Allah ya kyauta
@user-cd8jd1tl8u
@user-cd8jd1tl8u 3 жыл бұрын
Allah ya kauta
@xainabummeexeezeesarki5786
@xainabummeexeezeesarki5786 3 жыл бұрын
Ya Allah ka kara rufamana asiri dunya da lahira.
@user-oj9br3sx3z
@user-oj9br3sx3z Жыл бұрын
💔💔😭الله كريم
@mbalabangitv9954
@mbalabangitv9954 2 жыл бұрын
Wlh she deceived him allah ya Isar masa
@user-gr7pp9it8b
@user-gr7pp9it8b 3 жыл бұрын
Lallai wannan yacika dan rainin hankali idan dacikinsa ai tun farko zaiyi mgn idan har maganarsa gaskiya
@MAMARMARYAM
@MAMARMARYAM 3 жыл бұрын
Humm ALLAH YA KYAUTA
@maryamguruza955
@maryamguruza955 3 жыл бұрын
Allah ya samudace
@fatimahassanhassan5447
@fatimahassanhassan5447 3 жыл бұрын
Toh Allah ya kyauta
@usmaniyyamedicinestoremkr9038
@usmaniyyamedicinestoremkr9038 3 жыл бұрын
Tab allah yasa mudace
@samiraadogumel7683
@samiraadogumel7683 3 жыл бұрын
hm allah yasa mufi karfin zukatan ma
@sirrinaure4959
@sirrinaure4959 2 жыл бұрын
Ka kyaleta duniya zata fada mata gaskiya
@hafsatabubakar240
@hafsatabubakar240 3 жыл бұрын
Allah yachanzamaka da wacce tafita amma ita yanzu tayinisa saidai shiriya daga gurin Allah
@zainabaminu1960
@zainabaminu1960 3 жыл бұрын
Allah y kyauta
@rahamaumar4934
@rahamaumar4934 3 жыл бұрын
Shidai Yasaki Mace Yakuma Rasa Yarda Zaiyi
@danfarutv4720
@danfarutv4720 3 жыл бұрын
Wallahi ko 😆😆
@zarabulamamustapha8397
@zarabulamamustapha8397 3 жыл бұрын
Allah yarufa asiri ameeeen
@SkTvPlus
@SkTvPlus 3 жыл бұрын
Allah yah rufa asiri
@user-xf1ut2iu7j
@user-xf1ut2iu7j 3 жыл бұрын
Allha ya sa mugama daduniya lafiya
@josephdamilare5466
@josephdamilare5466 3 жыл бұрын
Wata sabuwa
@Maman_Khairat12
@Maman_Khairat12 3 жыл бұрын
ALLAH kasa mudace
@shehusani4136
@shehusani4136 3 жыл бұрын
Kuma fatan mu Allah ya basa cikin da yafi wanda ta zubar albarka. Ameen
@halimamustaphaahmad7246
@halimamustaphaahmad7246 3 жыл бұрын
Allah ya Baka wacca ta fita
@aliyuusman9681
@aliyuusman9681 3 жыл бұрын
Aliyu katsina
@flowflow1622
@flowflow1622 3 жыл бұрын
But you should pack light and buy later
@bilkisuibrahim8904
@bilkisuibrahim8904 3 жыл бұрын
Yace bayida wani alaka da ita kuma beda sha'awar kowani alaka da ita, toh inbanda niman magana mena posting din hotan Allah yakyauta de anga tana shanawa shine ake niman batamata suna.
@husseinabdulsalam2082
@husseinabdulsalam2082 3 жыл бұрын
Kema king daurewa qarya gindi
@Nesreen..
@Nesreen.. 3 жыл бұрын
Masha Allah
@fidausimusa8256
@fidausimusa8256 3 жыл бұрын
Allah ya kauta...!!!
@yunusaikilima1440
@yunusaikilima1440 3 жыл бұрын
Ubangiji allah sawake
@abubakaryahayayusuf78
@abubakaryahayayusuf78 3 жыл бұрын
Allah ya sawwaqe.
@sadimarih2607
@sadimarih2607 3 жыл бұрын
Allah ya kyauta yasa mudace
@gamzakinwaka4434
@gamzakinwaka4434 3 жыл бұрын
Mahaukaci ne kuma mahassadi
@nazifiahmadgarko4306
@nazifiahmadgarko4306 3 жыл бұрын
Tofah🙇🙇🙇
@naseranasera7673
@naseranasera7673 3 жыл бұрын
MashaaAllah🤔🤔🤭🤭😢
@souleymanenafissa4384
@souleymanenafissa4384 3 жыл бұрын
Kash
@hajiyabababimaabdulrahaman7808
@hajiyabababimaabdulrahaman7808 3 жыл бұрын
Hmmm
@ismaellsanihassanfagge3173
@ismaellsanihassanfagge3173 3 жыл бұрын
Allah yarufa mana asiri dan darajar rasulillah
@surayyarouduwan9125
@surayyarouduwan9125 3 жыл бұрын
Ameen thumma amin
@zooz6236
@zooz6236 3 жыл бұрын
Allah ya mana me kau to
@menaitv8859
@menaitv8859 3 жыл бұрын
Aslm
@zainabkk923
@zainabkk923 3 жыл бұрын
Saita biyashi takuma yayi mata wani 🙈🏃‍♀️
@buharitahir7255
@buharitahir7255 3 жыл бұрын
Ke zainabu Abu kinjiki ko? 😂
@queenhajeerhamisuhajaraham4256
@queenhajeerhamisuhajaraham4256 3 жыл бұрын
Allah ya rufa assiri😢🙏😳
@aishamohdaishamohd1636
@aishamohdaishamohd1636 3 жыл бұрын
Aikin banxa
@rahamayusuf574
@rahamayusuf574 3 жыл бұрын
Tunda baka sonta shikenan ba kaima bakinciki kake taciga ba tabarka idan zaka fadin gaskiya kafada, kafuta
@ZAKIDANYAYA
@ZAKIDANYAYA 3 жыл бұрын
Subhanallah
GIDAN SARAUTA SEASON 2 EPISODE 8
1:11:06
Maishadda Global Resources
Рет қаралды 147 М.
Normal vs Smokers !! 😱😱😱
00:12
Tibo InShape
Рет қаралды 119 МЛН
Miracle Doctor Saves Blind Girl ❤️
00:59
Alan Chikin Chow
Рет қаралды 42 МЛН
ХОТЯ БЫ КИНОДА 2 - официальный фильм
1:35:34
ХОТЯ БЫ В КИНО
Рет қаралды 2,4 МЛН
P.654: JARUMI DAUSHE YA GAYAWA ADAM A ZANGO MATAKIN DA YA KAMATA YA SAUKA
29:59
FAHAD MAI TATA NEWS UPDATE
Рет қаралды 42 М.
Na girgiza @momee_gombe da na tambayi abubuwan da ba ta san na sansu ba.
27:10
HADIZA GABON OFFICIAL
Рет қаралды 448 М.
BA ZATO SEASON 0NE EPISODE 12
29:39
Maidu Global TV
Рет қаралды 44 М.
Hoppy Hopscotch x Pennywise - Poppy Playtime Chapter 3
0:24
DuckyOMG
Рет қаралды 6 МЛН
Азат - ол менің бизснесім  І АСАУ І 6 серия
28:42
#anime #nvidia #fortnite #rtx #chapter3 #юмор #собака #школа #nekoglai #snow
0:13
ло ло ло шка андройт
Рет қаралды 1,4 МЛН