Thank you for this wonderful episode. Among the episodes of D. Kowa S. Salo, this is the best episode sofar. Kudos to the director and crews,. You made the drama to be perfect by coupling Aazir and Alawiyya, they deserve to get married based on the difficulties the passed through. Thank you.
@zaharaddeensani83806 жыл бұрын
The best episode of dadin kowa... We really appreciate your efforts... Up Gwagwgo Mari (Jamila Nagudu)! Up Dadin Kowa!! Up Arewa24!!!
@umaryakubu41626 жыл бұрын
Arewa24 mungode sosai the best ep of dadinkowa thanks so much daga Dan mutan bauchin yakubu
@umaryakubu41626 жыл бұрын
Kai mlm kabiru baiyiba
@maryambuba37466 жыл бұрын
Masha Allah, at last, Naziru da Alawiyya.I looked forward to this!
@زينببكر-ض2ق6 жыл бұрын
يوه كمية سعادة في ذي الحلقةة و لله تفوز تفوز مبدعين استمرو💗💗
@هزوزالبوزاويزوز6 жыл бұрын
والله طلع المخرج خطيييير وعرف كيف يلعب بعقلنا احلى حلقه صااااروووخ
@عيوشالبرناوي-ت7ف6 жыл бұрын
من جد هههههههه
@babadjiaboubakar54706 жыл бұрын
ماشاءالله فكرة طيبة
@khadijahjibrin45006 жыл бұрын
Love love love this song. What are amazing twins they even have similar voice. Naji dadin auran Nazir da Alawiyya. This is my very best episode.
@husnaashir31796 жыл бұрын
Nagode da wannan حلقة tayi sbd auren alawiyya&nazir kuma wakar tagwayen asali tayiمشاءالله Allah yakara basira
@hamismohammed786 жыл бұрын
Muna jindadin shirin sosai,fatan alkhaire da ga kasan Jamus.Allaah kara basira..........Aamin
@himohimo17046 жыл бұрын
Woow gaskiya sihrinan ya hadu allah ya nishadanta da ku yanda kuke nishadanta da mu😍woow
@aseelalonizi33073 жыл бұрын
Masha allah allah ya saka 💕💕💕💕💕💕💕💕
@hauwaajibril30585 жыл бұрын
Jamila nagudu a dadin Kowa ,yayi kyau ....
@hafsathaliruwakaso22826 жыл бұрын
Well, this is my TOP favourite episode among all the episodes.❣️❣️
@usainahausa61634 жыл бұрын
Slm
@abdurrahmanibrahim3356 жыл бұрын
Gaskia naji dadi sosai Auren Alawiya the best episode so far, saboda na dade ina son ganin wannan ranar
Gaskiya naji dadin wannan dadin kowa wlh Allah kara basira
@موسىعبدهمحمدمصطفىالهوساوي6 жыл бұрын
احلى حلقة في داي كوا😍😘
@عواطفشعيب-ه7ج6 жыл бұрын
أحلى مكياج ديلو جوكل 😂😂 و بينتلو رقصها يضحك 😂😂😂😅
@هاشمالوزير-ع6ض5 жыл бұрын
ههههههههههه من جد يضحك متحمسه مررره
@فاطمةعطية-ذ6ض6 жыл бұрын
والله دا أحلى حلقة حلقة تبرد القلب الي يوافقني الرأي لايك
@شهدإبراهيم-ش9ظ6 жыл бұрын
فاطمة عطية اي والله احس كأن حقيقي
@zakariarabia14323 жыл бұрын
berry nice wallah naji dadin auran alawiyya da nazir
@JawahirMummed-wo7vf Жыл бұрын
ماشاءالله ❤❤😊
@Tiger-rb8wj6 жыл бұрын
يالله والله حبيت الحلقة ذي 😘
@garbajikamshidahiru97996 жыл бұрын
Well organized. I cherished the effort of the director in person of Salisu T. Balarabe. Allah ya kara basira. Muna jira muga auren I.B da Gimbiya kuma. Cheers
@bushrahbishira89086 жыл бұрын
💃💃💃💃💃💃happie u alawiya, am soooooooooo happy da wannan season din wlh, Goggo mari ur highly wlcm to ddkss
@faridamuhammad53406 жыл бұрын
Gaskiya this episode is very interesting, Kunyi kokari sossai. Allah ya kara basira
@habiba53516 жыл бұрын
يا ربي الحلقه تجنن وقسم بالله أخ قلبي 😍
@umm.zainabumm.zainab77926 жыл бұрын
Habiba آسفة على التدخل بس ما يصير kaiwlh bamagana🙏🙏godiya
@habiba53516 жыл бұрын
Umm.zainab Umm.zainab ويش إلى ما يصير
@hafsathaliruwakaso22826 жыл бұрын
I can’t wait 😊 for the next ep
@سماحادم-ه4ي6 жыл бұрын
يااهه جدا حبيتها اجمل شئ التشكيله إلي مسويينها جابو محبوبة الملايين جميله اجمل حلقه استشهد😍😍
@rabbiisa16296 жыл бұрын
سماح ادم إيه والله وانتي الصادقه
@عغلالق6 жыл бұрын
اي والله اجمل حلقه واعزب
@safiyasani92396 жыл бұрын
Malam kabiru halinka bai yiba wallahi
@khaduj74326 жыл бұрын
Masha Allah!! Dadin kowa yayi kyau sosai
@aminatu43413 ай бұрын
Dadin kowa
@soumaiyamouhamdabbo69486 жыл бұрын
wallahi yau naji dadi sasoy auren nazir da alwuyya macha allh😍😍😍
@ibrahimaalmou72786 жыл бұрын
a gaskiya i namiqa du bun gaysuwa Da fatan alhayri zuwa gadukan masu guda narda wanan shiri na dadin kowa Nina naku Ibrahima Almou may bibiyarku sau Da qafa ton farko wanan shiri allah Ya temaka ameen
@nanakhudija2056 жыл бұрын
agaskiya muna jidadi kasancewa da ku allah yakara basira ameen yanzu sai wani musamu cigasa don allah asamana da wuri
Nice episode wlh I really like it amma fa mata sunada gulma gaskiya
@frooodhmod88596 жыл бұрын
😍😍😍واخيرا أن ياررربي احلاى حلقه
@hajirabdulhajirabdul84806 жыл бұрын
Thank you very much arewa 24
@milon12553 жыл бұрын
مشاء الله حلو
@amirgarba30806 жыл бұрын
Gsky bntba jindadi episode din dadin kowa kaman wannan ba alawaiyya congrats bnga mlm nata'ala ba ah wajen daurin aure ba
@bindawacomputers6 жыл бұрын
Gaskia wannan episode din yafi kowane haduwa Allah ya qara hazaqa
@rabiahmaigida49446 жыл бұрын
This is the best episode 👍👍well done arewa24 #dadinkowafans😘#
@pluvrich_pluv54666 жыл бұрын
Gaskiya naji dadin yadda aka fidda alawiyya daga kunya. Kuma dadin kowa yanzu yayi dadi sosai. Allah ya qara basira
@hafeezabubakar10356 жыл бұрын
masha Allah film yahadu ancikawa nazi da alawiyya alkawari...Saura A buba da gimbiyya..dk nn United Arab Emirate
@yusufalban14136 жыл бұрын
Masha'allah salisu T balarabe da fauziyya D Suleman anyi kokari sosai wannan satin kun faran ta mana saura a dawo da haidar muga game din ya zaa kare mungode Arewa 24
@khadijaabdlusilammalu24525 жыл бұрын
masha.allah
@توفيصالح-ث7ف6 жыл бұрын
حلقة تجننن حلقة تموت حلقة نااااررر واحلى حلقة😘😚😚
@شهدإبراهيم-ش9ظ6 жыл бұрын
اطلق حلقة وربي
@fatmah58046 жыл бұрын
توفي صالح ولله من يوم ماجا سابن سلو ماجابو حلقه تجنن زي دي تجنن
@shibafamily70116 жыл бұрын
توفي صالح والله مالم كبيرو يبغى له دبح
@garbadankaka19356 жыл бұрын
A gaskiya shirin satinnan yaburgeni kuma yaban tausai amma masu hali irin na malam kabiru allah yashir yasu
@neserismail58736 жыл бұрын
Masha Allah gaskiya munji dadin yadda akafida alawiya kumya yayi
@road76206 жыл бұрын
ناااايس تفوز ذي الحلقه 👍👏😍🔥👰🕴
@شهدإبراهيم-ش9ظ6 жыл бұрын
Ro Ad اي والله اطلق حلقة
@yarimaeri82276 жыл бұрын
Muna godiya daga hausawan Eritrea 🇪🇷
@simplesluvist24856 жыл бұрын
Wannan shirin ya zama mafi tsawo, kuwa wanda ya warware ɗaya daga cikin ƙalubalen da shirin dadin kowa ya ƙunsa. Mun yaba sosai da wannan episode ɗin. Allah ya ƙara muku basirar samun hanyoyin nishaɗantar da dubban masu bibiyar shirye-shiryen wannan tasha mai farin jini, ameen.
@MRSTAR1456 жыл бұрын
Gaskiya tunda kuke dadin kowa sabon salo ba,ayi mai kyau kamar na yau ba
@zakiyyamukhtarsaleh84766 жыл бұрын
Gaskiya naji dadi mu gode sai
@zeeyadagaallah29206 жыл бұрын
Allah ya karabasira 👍👍👍😄
@ميمي-ط2ق6 жыл бұрын
الحمدالله نزل ❤️
@lubabatuabdullahi2156 жыл бұрын
Slm gaskiya shiri yayi Allah ya kara fasaha naji dadin bikin alaweya
@amenudeenabdurrashidamenud1916 жыл бұрын
masha Allahu yy kyau so sai an chanja colour din tabbarin arewa24
@saleumar93276 жыл бұрын
Wow wannan film din yayi kyau
@maxilaaki57266 жыл бұрын
Ok
@affaancboy33376 жыл бұрын
Masha Allah a gaskiya bikini yaqayatar sosai tunda alawiyya tasamu yancinkanta
@هانيبنمختار6 жыл бұрын
ما شاء الله الحلقة هذي ابداع
@حواءنواف6 жыл бұрын
هاني بن مختار مرا كيوت
@issoufouzahianou94126 жыл бұрын
Kune kukasa ni kuka dadin kowa 😭😭😭😭😭
@maryammukhtar36076 жыл бұрын
Shiri yayi NICE 💜😍..... aidaman nasan adai'irinsan kudi na malam kabiru dawuya yamaidasu yace yafasa bada auren alawiyya 😂😂...... and then guggo mari tabirgeni datacire alawiyya dagajin kunya wlh... Thnx a lot Arewa42 👏👍
@ayatullahhomein66066 жыл бұрын
jamila nagudu you played your part very well👍
@روروالصالحي-ر7ض6 жыл бұрын
حلقه نننننننار بس ليش رجعتو مريم حبيت رقص بنتلو 😂💃علويه و نزير أطلق اثنين يلي معايه لايك ياليت زواجهم حقيقي أخ بس ديلو موتي قهر
@محمدبنعتيل6 жыл бұрын
ههههععع
@kareemnasser39656 жыл бұрын
Gaskia malam Kabiru makaho yana da baiwar magana. Allah ya bashi basirar cafar zance da reaction da ya kamata. Sannan alawiya ladabi da biyayyarta gareshi abun yin koyine kwarai da gaske. Sannan soyayyar gaskia dake tsakanin Nazir da alawia shima abun koyine gaskia. Soyayyarsu ta tsakani da Allah ba wata maslaha ba. Sannan Saadatu gaskia takun sakarsu tsakaninta da delu cogal abun dariyane. Kalli lokacin da mkabiru yake bayaninsa saadatu tana masa wani kallo na alajabi delu ta kalli saadatu sai saa ta fara yiwa delu wani fari kai kace agaske 😂😂😂 Shugaban shirin dadin kowa da dukkan maiaktansu abun ajinjina musu ne tabbas. Domin suna kokari wajen kawo mana hakikanin abubuwan dake faruwa akasar hausa musamman na aladu da zamantakewa. Ji nake wannan shiri zai yi amfani da karbuwar da yayi wajen jamaa ya sauke nauyin alumar dake kallonsa. Ya kamata wannan shiri yazama wata hanya ta gyara tarbiya aladu da addini. Kade-kade da so-called DJ dinnan sun so suyi ruining shirin though naga baa wani zake a wajenba amma dai inama an nuna cewa babu tilas a wannan cashe cashe. Don Allah a rika aikawa da sako mai muhimmanci cikin wannan shiri bawai komai zaake nunawa ba koda kuwa abun na faruwa a zahiri. Idan alumar Hausa na wani abu daya sabama addini toh wannan shiri kada ya nunashi sai ya nuna yadda abun yakamata. Sannan soyayyar Nasir da Stephanie yayi kyau domin alamar unity ne. akwai dai abubuwa da dama cikin wannan shiri wanda lokaci bazai ba da damar fadansu duka ba. Good luck and best wishes to Dadin kowa team.. we enjoy watching your episodes keep it up
@ramatuyahaya39806 жыл бұрын
Masha Allah nayi kuka amma na yi murmushi yanzu
@abdulrahmanmusa48846 жыл бұрын
Allah tunda nake kallon shirin nan bantaba ganin shiri mai dadi ba irin wannan Allah ya Kara basira 😂😂😂👍👍
@hafeezabubakar10356 жыл бұрын
to waiya tani da mlm musa yabayanin nemansu.....
@prekersshow30976 жыл бұрын
Wannan abu yayi kyau, amma bamajin dadin kowa ranar asabar, a taimaka a dawo dashi alhamis
@nanasoueba97196 жыл бұрын
Djamila kinayi gaskiya allah ya kara ba sira👍👍👍
@meenarhfarooq66416 жыл бұрын
Oyoyo Aunty jamila ❤
@adamaabdulkarimkiyawa64626 жыл бұрын
Masha allah biki yayi kyau tunda akafitar da alawuyya kunya amma allah karabamu da iyaye irinsu mllm kabiru makaho naga maryam tsohuwar budurwar nazir naciza lebe Hmmm mungode arewa24 allah ya albarkaci wannan gidan talabiji
@nuramuhammad34506 жыл бұрын
Adama Abdulkarim kiyawa gaski kada allh yabamu iyaye kamar mlln kabiru
@habibaibrahim97126 жыл бұрын
Tnx Arewa24 👍👍👍👍👏👏👏👏😚😚😚😚
@nanakhadija32736 жыл бұрын
Mashallah wlh gaskya ya kyau
@sammanifatima25936 жыл бұрын
Long live dadin kowa
@mourtalamtmt90936 жыл бұрын
masha allah yayi kyau sosai
@نواتيالعثماني6 жыл бұрын
ويو جميلة عجبتني يوممم جاتتت يقلبي عليها
@_a_ahmad14 жыл бұрын
Mun gode!!!!
@امريمفردوس6 жыл бұрын
Wow gskiya yay kaiu susi
@SurajoAMusa6 жыл бұрын
Sai yau kuka farantawa masu kallo rai, da kuma ranar da kuka tona asirin mai cikin karya. Amma kafin nan kun jima kuna bata mana rai, sai munyi kamar ma mu daina kallon shirin dadin kowa. Yanzu kuka nuna cewar mai Hakuri baya tabewa, mungode
@baturehamma26326 жыл бұрын
Gaskiya i love you dadinkowa
@منصورمحمد-ت9ط6 жыл бұрын
ما شاء الله حلو روعه 👍💞
@ibrahimabdoulaziz64656 жыл бұрын
Malam kabirou ya ragewani Abou Gaskiya dan baidaceba ko yana Darama
@aishaabubaker22576 жыл бұрын
Thank you so much
@musamuhammad56526 жыл бұрын
Adan gaskiya wannan shiri yayi kyau matsala daya Baban Alawiyya (malam kabiru) sai yasa maka hawan jini kai kanka mai kallon wannan kaya taccen wasa.( tsimilmilar shi tayi yawa kowa ne uba so yake yayiwa yar' sa goma ta arziki Amma shi ko bai damu.
@yahayaabdullahi62786 жыл бұрын
gaskiya mijin alawuyya bayada kishi
@alkayal886 жыл бұрын
بس جميلة خروجها احلا شي تعجبك شخصية قوية
@sarahh75306 жыл бұрын
ناااااااااايس الحلقه حررريقه
@dalhatuusuman59336 жыл бұрын
Sarah H تع
@habiba53516 жыл бұрын
الله يوفقكم
@hamidaahmed61536 жыл бұрын
Mashallah tabarak Allah 👍💜💕
@faridaumar62756 жыл бұрын
This is my first comment akan shirin dadin kowa duk da ban taba missing koda episode daya ba tun daga season 1. Wannan shirin yamin dadi. Naso zuwan Jamila Nagudu, ta Sa shirin yayi kyau sosai. Sannunku da qoqari
@fatmah58046 жыл бұрын
احلا حلقه 😘😘😢
@mujahid86896 жыл бұрын
19:07 والله مت وانا أضحك ههههههه🤣🤣😂
@cuteaisha41956 жыл бұрын
مجاهد العتيبي وربي حتى انا 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣💔
@هاشمالوزير-ع6ض5 жыл бұрын
كلمنجي وهرجو كثير
@hadizamohammedaliyu60026 жыл бұрын
Early bird. Kinda miss this show, I prefer Thursdays upload.
@ameeradaura37486 жыл бұрын
Agsky wannan shirin yamin dadi sosai Allah ya kara basira
@umargrema99196 жыл бұрын
Ameen
@saleumar93276 жыл бұрын
Ameera Daura Wannan gaskiyane
@عزوزروزي-ي1ك6 жыл бұрын
اخيرا قصة الألووييا انتهت❤😥لكن مالن كبيرو مايزال يعبد الديناار😂😂😂😂