The way she talks, you know she loves this dude so much. May Allah Ta'ala bless their marriage. Tbh, I'm so happy for them.
@saifullahiidris93882 жыл бұрын
Wallahi fah😂😂, amen amen to them
@hassanisahassan13822 жыл бұрын
Exactly sir
@hadyhachimou80242 жыл бұрын
Macha allah anayi dewa dan nima nida mijina a facebook mouka hadu kuma mukayi aure yanzu munada yaya biyu macha allah
@hadyhachimou80242 жыл бұрын
Nidai aganina abune wanda ya danganta dayanda muke anfani dachi ama yanada kyau
@sadiqtola2 жыл бұрын
It's obvious kam gaskiya. Amin
@umma5832 жыл бұрын
I also met my life partner on social media and we are now happily married and Allah has blessed us with a triplets. Alhamdulillah
@asmauaminuanka4972 жыл бұрын
Maa Shaa Allah!!😭
@jamdeerahgarbah91022 жыл бұрын
Congratulations. Allah ya raya
@umma5832 жыл бұрын
@@jamdeerahgarbah9102 Ameen ya rabbi. Na gode
@Alasure2 жыл бұрын
Masha Allah May Allah bless u and ur family
@umma5832 жыл бұрын
@@Alasure Ameen ya rabbi thank you.
@ashmultimediatv2 жыл бұрын
Wow! Mashaa Allah tabarakar Rahaman. Just wow!.... Beautiful couples 🥰🥰🥰🥰 Daga yanda take magana za ka gane tana son sa sosai. Ba shi kadai ke alfahari da samun ta ba. 😀 Irin wannan dadin nake ji a duk sanda na dubi mijin da Allah ya zaba min waton uban yarana a yanzu haka. Babu dace a aure irin Allah ya maka zabin Abokin rayuwa da kansa. Ka gama dace abadan wallahi. Alhamdulillah 😇🥰😀👌 Allah ya kara hada kanku. Matar Dr 💞
@siniyadogo41492 жыл бұрын
A I'm sports your reply 👍
@ashmultimediatv2 жыл бұрын
@@siniyadogo4149 Thank you
@sjglobalventuretv93932 жыл бұрын
Ameen
@sahalauwal14092 жыл бұрын
same thoughts😍😁🙏🏻
@gayamamanehalimatou4117 Жыл бұрын
kwaray Mashah Allah
@muhammadawwal42402 жыл бұрын
Mai zai hana ko ni nan matana Wanda nake aure yanzun agidana a Facebook muka hadu kuma muyi aure munada yara 2 kuma dawani nazuwa kusa masha Allah
@BasiruAhamad9 ай бұрын
Gaskiya hakan ya burgeni sosai ma shaallah Allah yabasu zaman lpy
@muhammadsaifullahdahiru543910 ай бұрын
Masha Allah 🤗🤗🤗 kuma honestly speaking zan iya yin hakan da yayi duk da kowa yana da mahangan shi a lamari na rayuwa.. Allah yasa mudace
@Musaadam0072 жыл бұрын
I don't think this is a perfect case for social media couples because the meeting was offline and a third person was involved. It's just two couples who met through a friend and both have social media accounts. I wish them the best in their marriage.
@lubabatuauwalbello80172 жыл бұрын
Exactly
@AbdoulhadiMuhammedsani6 ай бұрын
Macha Allah ❤❤
@HarunaBabbaChinade-ki6ys9 ай бұрын
Kai Masha Allah Allah yabaku zaman lfy
@hafsatshuaib2 жыл бұрын
The chemistry is clear!! Allah yabasu zaman lafiya. Gaskiya abun ban sha'awa, Mashaa Allah.
@ummatidanlami98402 жыл бұрын
Gaskiya kam Dai yy kwu sosai
@rashidaaliyu52042 жыл бұрын
Wlh
@ameenahameenu49592 жыл бұрын
Allah sarki dat a nice love story like us.... We got married now with our lovely zara but labarinmu yafi nasu sosai Allah ya basu zaman lapiya muna jin dadin shire shirensu
@shamsuddeensalisu99672 жыл бұрын
I congratulate, you both on this union. Conjugal bliss, I'm again congratulating you on having a wonderful and hardworking man like Rayyan. May Allah bless your home with good, health, wealth,peace, happiness and bless womb output. 😊
@sadeeqkurfi51582 жыл бұрын
MashaAllah. I am the friend
@sadzzz_xx2 жыл бұрын
maa shaa Allah
@ibrahimkaab81992 жыл бұрын
Mashaallah
@sumayyamusa7902 жыл бұрын
MashaAllah 🥰 Allah ya bada Lada hada aure.
@Hausavlogs2 жыл бұрын
Masha Allah, may Allah bless you too with a good spouse
@fatimamusamamadi84082 жыл бұрын
Allah ya saka maka da Alkhairi 🙏
@gayamamanehalimatou4117 Жыл бұрын
Gaskiya sun birgueni, Mashah Allah
@ayubahussaini56372 жыл бұрын
Masha Allah gaskiya naji dadin wannan shiri sosai wlhi such wonderful family
@LaminuKaigamma9 ай бұрын
Fantastic
@sulaimanyusufabdullahi34992 жыл бұрын
Masha Allah, Allah Ya sanya albarka cikin auren su, I am really carried away, inspired.
@ayshrsaleh53812 жыл бұрын
MashaAllah laquwwata illah billah so nice!
@manirshehu18422 жыл бұрын
MashaAllah❤. Allahumma bareek
@khuzaifayahaya40612 жыл бұрын
Kaiiiiii Masha Allah I like dis couples wlh har zuciyta. Allah ya tabbatar daku har abada yakiyaye matsaloli. Wish u ol d best
@MOONs52 жыл бұрын
Uncle k
@maryamyunusa44462 жыл бұрын
Masha Allah zee yusuf
@hafsatadam54112 жыл бұрын
mashallah ,Allah y tabbatar da alkhaeri atsakaninku, this is so impressive😍
@saniabdullahizarewa68792 жыл бұрын
Dole naje nagyara timeline dina nasaka “Masha Allah” 😁😂😂 I have to reorganize myself 🙂🙂 Happy for u guys
@abubakarsodiq12282 жыл бұрын
Wow this is fabulous Allah yah Sanya alheri
@aishaahmad20852 жыл бұрын
Masha Allah muma Allah ya hadamu dana kwarai amen
@hamidangubdo67102 жыл бұрын
I really appreciate this,muma Allah ya bamu irin wannan sa'a.wannan Babbar ribar s.media!
@bubumusa49852 жыл бұрын
Masha Allah, Allah yatabbatr muku da Alkhairi
@sanibidawasanibidawaw6885 Жыл бұрын
ALLHAU AKUBR RUW MASH ALLAH
@hajarahabubakar87892 жыл бұрын
E Mana, a Facebook muka hadu da mijina da Nike aure yanzu. Mun hadu a 2011 muka yi aure a 2015 har ila yau.
@fatimaabdullahi47829 ай бұрын
Masha Allah Allah ya baku zaman lafiya da zuri a daiyiba😍
@BasiruAhamad9 ай бұрын
Amin
@JabirShehuabubakar Жыл бұрын
Masha Allah barikallah gaskiya haduwa da budurwa a online ba laifi na ba amma ayi cikakken bincike mai kyau
@lamaranamijinyawa39342 жыл бұрын
Alhmdlh Masha Allah Allah ubangiji yabasu zaman lfy da zuri a dayyiba
@aliyuyunus35752 жыл бұрын
Ma sha Allah
@fatimahsanusi872 жыл бұрын
Masha Allah Allah yabasu xaman lfy
@zakado94802 жыл бұрын
Masha Allah yayi kyau ftn alkairi
@anasbello-gd4hj Жыл бұрын
Alhmdulillah Masha Allah Barakallah ❤️ Na'am zan iya aurenta sosaema kowa domin akoda yaushe shi na kwarae basa karewa domin cewa macci tana social media bashi ke nuna cewa bata kir kiba Kamar yadda idan namiji yana social media bashi ke nuna ba namiji mae nagartabane Saedae akwai alamomi da xasu iya bayyanar maka da yanayin yadda mutun yake Amma ni dai xan iya aurenta amma da sharadi idan gidanmu xa abani damar yin hakan Nagodee 🙏
@ibrahimabdussalam11102 жыл бұрын
Wawww so msha Allah 🤲♥️ The best couple ever see Allah ya hadamu d masoyan mu muma kamar haka amin
@maarufshuaibu93512 жыл бұрын
Masha Allah ! Yabasu xaman lapia amin
@muktarisah27822 жыл бұрын
Masha Allah, yayi dai dai
@nastourbanas56292 жыл бұрын
Masha Allah Gwanin birgewa Allah kauda shedan a Tsakaninku Allah Baku zaman lfy da Zuri,a Tagari amin
@useeytv66052 жыл бұрын
Masha Allah, I what a wonderful couple! may Allah bless your matrimonial journey, Rayyan kayi sa'ar mata wallahi, because I knew Zainab since when we were in primary school, ZAHRA
@aminamensyy13372 жыл бұрын
Alhamdullih, Masha Allah, tabarakallah. Matanshi kyakykyawa da ita, ga ilimi. Allah yabashi ikon rikewa bisa amana, Allah yafaranta. Congratulations ones again👌🏼
@adamauwal58552 жыл бұрын
Masha Allah Zan iya auren wadda nahadu da ita a special media ayanxu ma Kam wadda Zan aura a media muka hadu Kuma biki yakusa
@Kakaglobal12 жыл бұрын
Masha Allah sun burgeni sosai. Allah sanyawa aurensu albarka Ganin wannan hirar tasu yasa nakara fahimtar abubuwa sosai game da rayuwa babban ma shine kayiwa kowa zaton alkhairi
@imdanjabalu362 жыл бұрын
Masha Allahu Barakallah
@muhammadameena80762 жыл бұрын
Wow just say Masha Allah kwai♥️♥️ Allah ybaku xama lfy da xuri'a Mai albarka ynunama muma 🙈😅💔
@kalyboi57502 жыл бұрын
Ina ruwan baturiya, Allah baku zaman lfy me dorewa
@Honeyberry_12 жыл бұрын
So Ma Sha Allah. May Allah continue to bless your home.
@shaunatumuhammad48732 жыл бұрын
Zee Yusuf is a nice person.. she is a nice school mate
@Arewagida.2410 ай бұрын
Masha allah gaskiya naji dadi Asha bani kadai bane Nima wlh yanzu Saura two months Daurin aure na da wadda na hadu da ita a Facebook Kuma Muna tare Mun kaima tsawon 3 Years da ita Fatan nasara nagode
@habebty_372 жыл бұрын
Masha Allah Abu yayi kyau Allah ya baku zmn lfy
@auwalidris43132 жыл бұрын
Masha allah Muna musu fatan alkhairi.
@ibrahimmustapha7945 Жыл бұрын
Masha Allah Allah ya baku zaman lpy da zuri'ah dayyibah nima Allah ya hadani da wata mutuniyar kirki a online
@aminaagafilawan10212 жыл бұрын
Kai Masha Allah. This two are just so adorable wallahi. The love they have for each other is just so vivid.
@sanousijamiss92242 жыл бұрын
ma cha allah ka qara bata kyautar no no
@halifasaniauwal23702 жыл бұрын
Masha Allah, I admire your courage love ❤ and confidence, May Allah bless your union.
@usmanibrahimkhalil35962 жыл бұрын
Masha Allah !! Tabbas, sun cancanta da junansu. Zahirinsu da baɗinsu ya bayyana wa masu kallo irin yadda suka gamsu da ba wa amanar junansu. Duk wanda ya kalli wannan tattaunawar hirar da aka yi da su, kuma ya fahimta, to, zai tabbabtar da haka. In sha Allah ! Allah Ya ƙara soyayya da zaman lafiya tsakaninsu. Masu niyya irin ta su, Allah ya yi musu zaɓi mafi alheri. Allahumma Aamin.
@AbanwassilaDahaidar-s6x10 ай бұрын
macha allah muna tare incha allah chirinku yana burgeni❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@muhammadabdulkarim10282 жыл бұрын
masha allah
@rabejaabubakar97912 жыл бұрын
Masha Allah we are very delightful for yours contribution toward media simple......
@IBSbawa Жыл бұрын
Masha Allah this is what we call true love with trough heard
@bashirbalaidris11712 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya baku zaman lpy
@auwalugarbaadam76592 жыл бұрын
Masha Allah. Dukkan su suna na zuciya mai kyau, tsakani da Allah su ke son junansu ba don abin duniya ba. Allah Ya albarkaci wannan aure.
@anasmuhammadauta43272 жыл бұрын
Tabbas kam hkne
@khaleelbakosani82282 жыл бұрын
MashaAllah. Allah ya qara soyayya da amana
@saiduumar52822 жыл бұрын
Coungarat my sister may Allah bless you marrig I so happy for you
@uwaisumuhammad19022 жыл бұрын
Masha Allah😍
@Bahaushiyamultimedia2 жыл бұрын
Ma sha Allah 🎉
@Mohammed-oc6qi2 жыл бұрын
Dan Allah in zaku kawo baqi, ku dinga fada musu su dinga Hausa zalla. BBC Hausa kukazo ba BBC English bah, abun takaici wallahi. Mu komai sai mun kwaikwayi wasu.
@halallyrics61682 жыл бұрын
Wlh kuwa brother Ina bayanka su gani suke kamar sunfi kowa ilimi ko kuma kamar su ba hausawa bane
@Mohammed-oc6qi2 жыл бұрын
@@halallyrics6168 wlh. Allah ya kyauta
@humairaaisha11122 жыл бұрын
MashaAllah natayaku murna Allah yabaku Zaman lfy
@teemazeeboy53182 жыл бұрын
Gaskiya Ina muku fatan Alkairi Allah yabada zaman lafiya sunana zahraddeen Dan hajiya daga garin gombe ng
@khadijamuhammad32392 жыл бұрын
Ma sha Allah 💗Allah ya bar kauna
@abdullahimuhammad72002 жыл бұрын
Wallahi, Ina kaunarki badariyya.
@usmanaminu16762 жыл бұрын
Ma Sha Allahu, our guest today kaskiya Sumburgeni but Sunyi Amfani da Kalmar English Daya Gaskiya
@usmanmujaddadee81592 жыл бұрын
Masha Allah💘
@ismailisah96802 жыл бұрын
Mashallah ❤😊
@Muhamaaaad_Ali2 жыл бұрын
Sadiq kurfe must be very proud. Allah ya bada zaman lafiya
@LawanIsyaka-f1q11 ай бұрын
masha allah allah ya basu zaman lafiya
@TheAccountingAlchemist2 жыл бұрын
They're so sweet and their love is palpable
@halallyrics61682 жыл бұрын
Is the palpable for me?😂
@ibrahimhudu35262 жыл бұрын
@@halallyrics6168 na so ooo
@itodousmanjoseph30292 жыл бұрын
Gaskiya sundace Allah yasa yanbaba suma sudacehaka
@assaadiyyachannel42632 жыл бұрын
Masha'ALLAH Allah ya Karo zaman lpy
@u0420832 жыл бұрын
Gaskiya ne Alhamdulillah, wannan auren ya Nuna cewa mutane su Rika aikata alkairi domin yadda halayyar angon yake shi ya janyo masa nasara.
@sumayyamusa7902 жыл бұрын
Tabbas halaye Mai kyau Yana daya daga cikin abun da ke burge mata
@ELHABZZ2 жыл бұрын
Kai Masha Allah gaskiya auren su ya matukar burgeni Allah ya Basu zuri'a dayiban
@halallyrics61682 жыл бұрын
Amin thumma amin
@shuaibusagir30462 жыл бұрын
Wow 🤩
@BashirS2 жыл бұрын
So masha Allah!!
@ummynatty55612 жыл бұрын
MashaaAllah
@zainabmuhd74552 жыл бұрын
Masha Allah 🥰🥰🥰🥰🥰
@majahofficial81599 ай бұрын
Watoh wannan shike nunawa jamaa a kodayaushe akoi nagari akoi na banza. Rayuwar mallam Bahaushe bisha Al,ada akoi dadi.🎉
@murtalah47952 жыл бұрын
Allah ya muku albarka Kun burgeni sosae very interesting couple
@fatymatsofo_2 жыл бұрын
Awwn. The love they shark her😍 Sai zakwadi take😅 Allah ya basu zaman lafiya mai dorewa!
@uwaishamid26052 жыл бұрын
Can I shoot my shot too🙄
@fatymatsofo_2 жыл бұрын
Lol, Really?
@aakainuwa86gotomo32 жыл бұрын
Hahhh dama can haka take 😂
@fazeedon74862 жыл бұрын
😃😃😃😃😃😃
@saminuabdull35302 жыл бұрын
Auren social media ai abune Wanda y zama kamar zuwan dare. Yanzu. Kusan kowa Yana social media amma muhinmin Abu shine ..me takeyi a social Media din
@salimibrahim59332 жыл бұрын
Masha Allah u should all the best
@saniadam1234 Жыл бұрын
GASKIYA BANTABA KALLON VEDIO BBC HAUSA BA IRIN HAKA AMMA TA DALILIN KI TIJJANI QALA RAYI ZAN RINQA KULA KULUM INSHA ALLAH
@mirazmiraz90812 жыл бұрын
masha allah mu ma allah yakawumana nagari kuma zainab da rayan allah yabaku zaman lafy🥺❤❤❤❤
@babayeadam40792 жыл бұрын
masha allah allah yasaya aure ku albarka masha allah
@majahofficial81599 ай бұрын
Masha Alh nice couples Wish you all the best.
@ummimusa76512 жыл бұрын
Gaskiya zan aure shi
@mansurshehu48662 жыл бұрын
Mashaa Allah Allah yayiwa rayuwa albarka
@zeemaisanyinetwork9232 жыл бұрын
Ameeen ya Allah 🙏🙏
@abutalatu78772 жыл бұрын
Wow. Masha Allah. Gaskiya sun burgeni. How i wish nima zan dace da spouse irin haka.
@almadinaalmadina34272 жыл бұрын
Masha allah allah kawo zuriya tagari ameen suma ameen 🤲