Tatsuniya kenan ,hmm idan dangote xayi aure ya rasa ta hanyar da zai nemo mata aure sai ta social media Pls arika buga labari da hankali zai dauka
@jibrilabdullahi49096 жыл бұрын
Salam gaskiya wannan abun da Kai bayani karyane babu gaskia a ciki ko kadan maganan suna kuma ba Sunan ta samaryam ba kuma wannan abu ba Sunan sa instagram ba twitter sunan shi kuma dakake bayani Wai a duba abune ta rabuta sabo da wasa da abokanta don ayi wasa da dariya ,don Allah kudena yada abun da baku da masaniya akai kuma ina rokonka don Allah ka goge sabo da karya ka hada ko sunanta ba ka sani wannan labarin bashi da asali kar ku mana karya da sherri da haramun ne kuma yanzu Kun mai da ita hanyar cin abinci ko
@HaliDubuHausaTv6 жыл бұрын
Yaya sunanta kuma yaya katabbatar da ba gaskiya bane kuma kai mai kasani game da abin
@gaskiyadacigareta87676 жыл бұрын
Makaryatan banza makaryatan wofi. Allah yashiryeku. Domin dangote baimasan damagananba
@ISAHAKHALAMAI4 жыл бұрын
Allah temaka
@aishagyaro20416 жыл бұрын
Masha Allah, Allah ya nuna mn lkcn, yasa ayi a sa' a
@yassarmiyaki37546 жыл бұрын
Congrats to the lucky of 2022 if it takes that long the party 2022will be call RNP insha allah
@usmanmuhammad44446 жыл бұрын
hhhh mata aiki yasameku
@bigtimecommunication67396 жыл бұрын
babu wani qarni da za'ashiga wai Wanda za'ace wai mace ita zata taimaki namiji
@moona12466 жыл бұрын
Hhhhhhhhhhhhhhhhlabarin, kanzonkurige tasuneyannanyayi, dadi
@ayoushaabdourazak86526 жыл бұрын
Karyar banza
@abdurrahmanabdulqadir27976 жыл бұрын
uhm Karyar banza take
@tanimuhassan36226 жыл бұрын
Abdulkadir Abdurrahaman Hartayi murrun munduma ya fasa auren
@princessesiyamap.r.s49434 жыл бұрын
Hhhhhhhh See lie
@ABBA4KTECH6 жыл бұрын
Mtsiww
@usmanmuhammad44446 жыл бұрын
hhhh mata aiki yasameku
@bigtimecommunication67396 жыл бұрын
babu wani qarni da za'ashiga wai Wanda za'ace wai mace ita zata taimaki namiji