Yanzu_Yanzu: Dr. Idris Abdulaziz Bauchi Ya Amsa Zaman Muqabala Da Prof Isa Pantami.

  Рет қаралды 29,218

Daga Malaman Mu

Daga Malaman Mu

Күн бұрын

Пікірлер: 83
@SalisuAdamuburga
@SalisuAdamuburga 3 ай бұрын
Masha Allah malam Idris Allah ya biyah
@PetiPeti-d6b
@PetiPeti-d6b 3 ай бұрын
Malan idiris allah yatsare muku imani amma agaskiya kuke sunna da gaskiya allah biya❤❤❤❤
@abdullahimohammad9513
@abdullahimohammad9513 3 ай бұрын
Masha-Allah Dr Idris Dutsen Tanshi. Anan ni ina tare da Dr. Idris dari bisa dari.
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 3 ай бұрын
Jazakal-lah Khair Dr Idris Lalle akwai tufka da warwara
@abdurrahmanlawal9798
@abdurrahmanlawal9798 3 ай бұрын
Allah swt ya Kara daukaka, Dr idris ya kare ka daga yan bidia
@NasserMouhamed-w1y
@NasserMouhamed-w1y 3 ай бұрын
Macha Allah Dr Idriss Allah ya Biya Allah ya kiyaka
@khaleefazulfa933
@khaleefazulfa933 3 ай бұрын
Allah yasaka da alkhairi dr tauheed
@sulaimanadamu-z2n
@sulaimanadamu-z2n 3 ай бұрын
Muna tare da Dr idris 1000000 bisa million
@IbrahimAbubakar-sp4sj
@IbrahimAbubakar-sp4sj 3 ай бұрын
Wlh da banyadda Dr yanawa Prof hassadaba sai yanzu
@aminumuhammadmarafa483
@aminumuhammadmarafa483 3 ай бұрын
Allah Ya daidaitaku cikin salama. Akwai alamomin kiyayya da hasada.
@sabiuabdulrahman6389
@sabiuabdulrahman6389 3 ай бұрын
Allah yataimaki mlm Idris akwai fadin gaskiya wallahi
@souleymaneabdourahman9818
@souleymaneabdourahman9818 3 ай бұрын
Allahu dr.idriss ikon allah
@IdiMahamadou-p1v
@IdiMahamadou-p1v 3 ай бұрын
allah saka da alkhairi dr idriss , fantami ya dadde yana goyan baya yan bidia ,batatu mushirikai ,shima yana tare dasu ,shiyasa bana sauraren sa , da waazin fantami ,da maganar attalili ,wannan dan bidia ,daidai suke ,da yana waazi yana kuka kamar dagaske ,ashe yaudarace kawai ,
@MUHAMMEDSURAJOGWIO
@MUHAMMEDSURAJOGWIO 3 ай бұрын
Allah ya Kara imani Dr. Idriss
@aishaliman9927
@aishaliman9927 3 ай бұрын
Prof Isa Ali pantami kayi hakuri, Allah ne ya baka matsayin ka,Mahassadan ka babu abunda za'su iya. Muna tare da kai 100 bisa 100 Allah ya kare ka profesor, Amine ya Hayyu ya Kayyum
@Muhammadyusuf-m9z
@Muhammadyusuf-m9z 3 ай бұрын
Allah ya Bada lada
@rabiouharouna
@rabiouharouna 3 ай бұрын
Allah ya biya ka malam dr da gidan aljanna
@MuhamedCisse-j2p
@MuhamedCisse-j2p 3 ай бұрын
❤ Masha Allah
@AminatuKabiru-k2r
@AminatuKabiru-k2r 3 ай бұрын
Allah dai ya kyauta
@UsmanAliyu-o6v
@UsmanAliyu-o6v 3 ай бұрын
Wallahi fantami wannan maganar tasa mumayarmasa Bama taredashi Akan wannan rokon charbi
@mahamadoulawan61
@mahamadoulawan61 3 ай бұрын
Masha Allah Allah yatsbatar da gaskiya
@Alkidir1
@Alkidir1 3 ай бұрын
Allah ya kareka Isa Ali Ibrahim Pantami
@hannahmukhtar3056
@hannahmukhtar3056 3 ай бұрын
Hmm Hassada everywhere Allah ya qara maka imani pantami
@sakanauahedalhatu7315
@sakanauahedalhatu7315 3 ай бұрын
Wanna fuadu da Dr jaki Allah yatsine maku albarka ya'n hasada matsiyata jikokin firauna
@umaribrahim6663
@umaribrahim6663 3 ай бұрын
Kai allha ye kare mana imamu Idris
@JANZAKI5050
@JANZAKI5050 3 ай бұрын
Dan Allah rabu da wawa,hayaniya yakeso ayi,idan ba tsoroba yaje Abuja din mana
@AbubakarSanimuazu
@AbubakarSanimuazu 3 ай бұрын
Dr Idiris ikun Allah
@Oumarabba-xz6yt
@Oumarabba-xz6yt 3 ай бұрын
S a w
@usmanabubakar2402
@usmanabubakar2402 3 ай бұрын
Ai Dr idris bai iya mukabala ba sai hayaniya, kuma ku sa ido ku gani
@AbubakarSanimuazu
@AbubakarSanimuazu 3 ай бұрын
Hasada mugun ciyo
@abdurrahmanlawal9798
@abdurrahmanlawal9798 3 ай бұрын
Karya kake har shugaban Boko Haram sunyi mukabala kana Ina? Jahili miye hayaniya ba
@usmanabubakar2402
@usmanabubakar2402 3 ай бұрын
@@abdurrahmanlawal9798 Irin tarbiyar Dr naku kenan, ga shi nan ka nuna a fili, in ba ira iranku ba wa Dr jaki zai koyar?
@SaniMUmar-d7u
@SaniMUmar-d7u 3 ай бұрын
Allahu akabar
@abdoulazizkassoumi4663
@abdoulazizkassoumi4663 3 ай бұрын
Daga hallata carbi, saura hallata maulidi, Allah ya karemu, kuma yabamu qyaqqyawar qarshe
@nazir-s3d
@nazir-s3d 3 ай бұрын
Nagode Dr Idris
@yusufsaniyusuf7211
@yusufsaniyusuf7211 3 ай бұрын
Hmmm gaskiya kana da abindariya malan tanshi Allah yaymana mekyau
@aminumuhammadmarafa483
@aminumuhammadmarafa483 3 ай бұрын
Iya sanina Pro.Pantami in har hujjojin Dr. Idris Ya kawo ya gamsu dasu to tabbas zaiyi surrender. Amma Dr. Idris Koda bayada tacewa bai Mika wuya saboda tsabar hassada.
@abubakarsuleiman5595
@abubakarsuleiman5595 3 ай бұрын
To ay Dr Idris angama muqabala anan ay
@edrissousseni9968
@edrissousseni9968 3 ай бұрын
Meyasa kadamu da pantami ne
@SaleyMazadouAbdou
@SaleyMazadouAbdou 3 ай бұрын
Ina datanbaya chin minene bidi'a Malan.
@Umar-i3n7n
@Umar-i3n7n 3 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤
@muhammadbukarmuhammad178
@muhammadbukarmuhammad178 3 ай бұрын
Mai Tau hidi kariya bankada hujja ne Dr jaki
@Ismailibnabdullah
@Ismailibnabdullah 3 ай бұрын
DR idris Na tabba idan ya hadu da pantami ko gishirinshi b za'aji ba, ana maganar ilimi kazo kana magana Kai idan ka cika kaine kaje Chan mana in zaka iya.
@AbubakarIbrahim-o9p
@AbubakarIbrahim-o9p 3 ай бұрын
Nikuma inna ganin kamar akwai hasada da bakinciki awurin idirisa pantami yafi karfinka Allah ubangiji kakaremana malam fantami
@chiromayarima8377
@chiromayarima8377 3 ай бұрын
Dr idris ai uban sane babu wani hassada kafin ya reke kudi ko nawa Dr ya rega shi batun ilimi kuma Allah ne kadai yasa wancen
@aishaliman9927
@aishaliman9927 3 ай бұрын
Amine Allah ya kare profesor
@aminubellozubairu4814
@aminubellozubairu4814 3 ай бұрын
Dagajin yanayin kalaman kasan Dakwai Hasada
@SYSH-c1m
@SYSH-c1m 3 ай бұрын
Ni amatsayina na Dan darika banga amfanin muqabula akan charbi ba adaidai wannan lokacin
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 3 ай бұрын
Allah ye maka albarka ya ganar damu ya bamu bin gsky komai dacinta
@SYSH-c1m
@SYSH-c1m 3 ай бұрын
@@sakinadeeni4713 Ameen summa ameen
@zidanezamzam968
@zidanezamzam968 3 ай бұрын
Ammadai banda qibla fm sbd babu adalci
@sanusiabdullahi2791
@sanusiabdullahi2791 3 ай бұрын
Haba dr dama alwala da tsarki kuka koya mana yafi wann wasan yaran da kuke
@AbuAbdillahQuillpen
@AbuAbdillahQuillpen 3 ай бұрын
Tun ba fara mukabala ba ya fara zag.i
@AnasinAhmad
@AnasinAhmad 3 ай бұрын
Kai kuma kaine me rura wutar fitina a tsakanin musulmi
@jibrilmohammad6911
@jibrilmohammad6911 3 ай бұрын
Yaje ya sameshi mana
@AliyuShehu-j6r
@AliyuShehu-j6r 3 ай бұрын
Haha Babban magana❤ Fada in ba ruwanka Akwai dadin kallo
@AbubakarSanimuazu
@AbubakarSanimuazu 3 ай бұрын
Mukabala ko raddi shine fada to kaji tsorun Allah
@sulaimansaeedmiko9966
@sulaimansaeedmiko9966 3 ай бұрын
Dr Jaki Tsoron Me Kake Ji Da Bazakaje Masallacin Sa Ba Tunda Shi Yace Duk Mai Son Su Tattauna Yaje Masallacin Sa Su Zauna
@abdoulazizkassoumi4663
@abdoulazizkassoumi4663 3 ай бұрын
Dr Idris shehun raasul jarima ai baya da tsoro, kuma dr idris ba maroki bane barantana ya tafi masalacin Shi, Dr idris kamar yadda kasani baya zuwa ko ina sai dai ka iskoshi, tunda dan raasul jarima yaje dutsan tanshi, amma kuma a kayi muqabala lafiya, amma masallacin a buja ba tabbas ayi muqabala lafiya. Amma shi in ya isa yaje qibla fm.
@أمريحان-ن9
@أمريحان-ن9 3 ай бұрын
​@@abdoulazizkassoumi4663😂
@ADOYAKUBUMAMMAN
@ADOYAKUBUMAMMAN 3 ай бұрын
Dr Idris ka fi Prof gaskiya anan.
@ShuaibuYakubu-v7c
@ShuaibuYakubu-v7c 3 ай бұрын
Allah yatsinemaka doctor jaki
@BellobzbellogmailcomBellobzbel
@BellobzbellogmailcomBellobzbel 3 ай бұрын
Shuaibu kaima Allah y tsinemaka
@AbubakarSanimuazu
@AbubakarSanimuazu 3 ай бұрын
Da Kai da Allah
@AdamuAbdullah11
@AdamuAbdullah11 2 ай бұрын
A
@youssoufabdouscience3523
@youssoufabdouscience3523 3 ай бұрын
GA abinda aka tanbayeka kayi magana
@AdamYau-g7j
@AdamYau-g7j 3 ай бұрын
Ga yan ta'adda na kashe mutane basu isa kuyi mukabala akan rayukan jama'a ba sai carbi ?😭😭😭
@AishaSulaimanIbrahim-w6u
@AishaSulaimanIbrahim-w6u 3 ай бұрын
Yo yamaga anaso achanza masa maanar magana shifa pantami baice in anisa azoayiba Amatsayinka na malami kafito kana nuna qiyayya qiri qiri😅
@abdallah4640
@abdallah4640 3 ай бұрын
Daliban dr Idris basa kyautatawa ba komai bane Dr Idris sai sa baki
@ridwanattajiri359
@ridwanattajiri359 3 ай бұрын
Gaskia wannan maganar taka kamar akwai hasada.
@aboumaharadjimammaneabouma5249
@aboumaharadjimammaneabouma5249 3 ай бұрын
Hassada mugun ciwo
@hashimusani3755
@hashimusani3755 3 ай бұрын
Mufa kawai prof fantami yafito fili yagayamana yabar tafiyar sunnah ya koma bidi'a yafi masa munafurcinnan.gaskiya prof kana cikin jarrabawa.
@abubakarmusa7169
@abubakarmusa7169 3 ай бұрын
Idris the layer
@KabiruIBRAHIM-wr3kr
@KabiruIBRAHIM-wr3kr 3 ай бұрын
Komai yawan ilmi, to hungace abun dogaro.
@Oumarmahamadou-tw5eo
@Oumarmahamadou-tw5eo 3 ай бұрын
Tchusss wai akan qibla bazata Yi Dady pantami yafika ililmi nesa ba kusa ba
@AbubakarSanimuazu
@AbubakarSanimuazu 3 ай бұрын
Bin Sunnah shine ilimi ba yawan mabiyaba
@hashimusani3755
@hashimusani3755 3 ай бұрын
Yadai fishi son duniya.
@zidanezamzam968
@zidanezamzam968 3 ай бұрын
Isa bazai o qiblaba
@Sadiyamk
@Sadiyamk 3 ай бұрын
Dr Idris, kada ka kula shi dan siyasa ne, iya baki addinin sa yake
@abotronicstek3316
@abotronicstek3316 3 ай бұрын
Wannan malamin dai yafi duk sauran malaman qoqarin bin aqeedar salaf. İzala plus = salaf.
@youssoufabdouscience3523
@youssoufabdouscience3523 3 ай бұрын
كلام فارغ
Shiri na Musamman tare da Shiekh Isa Ali Pantami
59:33
Farinwata TV
Рет қаралды 20 М.
黑天使被操控了#short #angel #clown
00:40
Super Beauty team
Рет қаралды 61 МЛН
人是不能做到吗?#火影忍者 #家人  #佐助
00:20
火影忍者一家
Рет қаралды 20 МЛН
Faira: Kalubalen da Shiekh Lawan Triumph ya jefewa yan Tijjaniyya da masu kira da hadin kai.
22:38
Muhimmiyar Hira da sashen  Hausa na Muryar Amerika (VOA)  | Prof. Isa Ali Pantami, CON
18:29
RIGIMAR DR AHMAD BUK DA  YAN DARIKAR HAKIKA
16:21
Hali Dubu Hausa Movies Tv
Рет қаралды 125 М.
MAULIDI COMEDY SAINAFADA COMEDY 😂
7:32
SAINAFADA TV
Рет қаралды 189 М.
Dr. Idris Abdulaziz ya nesanta kansa daga kalaman Afakallah
34:51
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 122 М.
A karshen Shiekh Kabiru Gombe ya magantu kan maganar Dr. Idris Abdulaziz
15:39
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 91 М.
黑天使被操控了#short #angel #clown
00:40
Super Beauty team
Рет қаралды 61 МЛН