Ma shaa Allah Allah karawar ka al'barka ya Kara rufama asiri
@ibsnomaa2 күн бұрын
Allah ya kiyaye ka, ya karama lafiya Sheikh Barr. Ishak
@ibsnomaa2 күн бұрын
Allah ya saka maka da alkhairi Sheikh Ishak
@danladizubairu15882 күн бұрын
Allah Subhanahu Wata'ala Ya karawa Malam lafiya Ya kuma kareka amin. Muna karuwa kwarai da bayananka.
@Aishatufullaty3 күн бұрын
Masha Allah, Allah ya kara wa mlm lfy tare da nisan kwana
@jibrilibrahim22613 күн бұрын
Allah Ya sa ka maka da alkhairi.....
@RamadanAbankor3 күн бұрын
Madallah alhamdulillah Malan kayi gaskiya allah ya kara tsareku daga makiya🎉
@namalamfaruk28373 күн бұрын
Allah ya saka da alheri
@AlhamdoulilahAlhamdoulilah3 күн бұрын
Macha Allah tabarakallah allah yaqarama malan. Lafiya danissa kwana Amin yarab
@SakinaYahuza3 күн бұрын
Gaskiya ne malan Allah ya saka da alkhairi wlh hakane wannan abubuwa na ta'addanci duk a arewanmu ne ake yi ba a kudu ba amma shugabanni mu ko ina tunanin su sai san a basu mukami kawai
@jummaisaiduhajara57922 күн бұрын
Hmmm.... Allahu Albar
@Sadiyamk3 күн бұрын
Sufa ba ruwan su da wa azinku ku akeji, mudai hadu muyita addu'a Allah ya karemu daga sharrin su ameen
@SalifMoudahir3 күн бұрын
Masha Allah
@SidiMohamedAbdul3 күн бұрын
Masha allah alhamdulillahi
@ayshbeny2 күн бұрын
Mallam Zan Baka amsa me yasa Ake abubuwan ma Yan arewa....saboda Yan arewan SUNE masu yin barnan.
@HassaneAboubacarjoli2 күн бұрын
Gaskiya malan Nigeria kufarka
@bsrbsr44993 күн бұрын
Kaji mlmin da bekarbi Cin hanciba
@AsfXtx3 күн бұрын
❤❤❤
@saleyissoufou76013 күн бұрын
Wai dan Allah yan arewacin najeriya wa anne irin mutane ne har yanzu baku famci masu kashe ku bane sai sun fito ga fili sunce mune ke kashe ku kadai za ku gane?
@nanaser9422 күн бұрын
Gaskiya, a bintchika. Lalle Tiani a bada proof deyawa. In government kin naku yatche bahaka bane to ya kawo proof chima dan biri yayi kama da mutun.