Kunji Zancen Gaskiya: Bayan Jawabin Shugaban Niger 🇳🇪 Sheikh Asadus Sunnah Ya Magantu Kan Jefa Bomɓ.

  Рет қаралды 22,086

Daga Malaman Mu

Daga Malaman Mu

Күн бұрын

Пікірлер: 22
@TahirBabansaapaDanniger
@TahirBabansaapaDanniger 15 күн бұрын
Amin allah yakara basira
@AmadouMahamanMahamanNoura
@AmadouMahamanMahamanNoura 13 күн бұрын
Kucigaba da yarda kulumma kuskure sukeyi.
@HachimAtta
@HachimAtta 17 күн бұрын
Ecowas bata masan anyi hakaba à cikin Nigeria, Allah ya tsinewa ecowas
@KabiruUmar-d1o
@KabiruUmar-d1o 15 күн бұрын
Allah yakarya gobnatin kafurci munafuka tsinanna Allah yahallakar da gobnatin bolatunubu munafukai Allah ya tsinemaku
@ahmedbello-sl4zn
@ahmedbello-sl4zn 18 күн бұрын
Mallam maganarka gaskiya ne allah yasakama d alheri
@IliyasuAbdullahi-bl6kv
@IliyasuAbdullahi-bl6kv 18 күн бұрын
Haba malam kubarma Bata lokacinku wajan yabon wadan Nan azzaluman Yan siyasan bawani abinda zayyi kaiway allha yajiqansu kawai wata shariar sai alahira
@ZakariaMuhammad-v6d
@ZakariaMuhammad-v6d 18 күн бұрын
karyace shuwaga banni baabun dazasuyi Allah yagafarta musu
@jummaisaiduhajara5792
@jummaisaiduhajara5792 18 күн бұрын
Amin ya Rabbi
@NafiuahmadNakowa-wm5pr
@NafiuahmadNakowa-wm5pr 18 күн бұрын
Wallahi karya yake ba abinda zai iya dama kun daena yabon wannan tsinannun yan siyasar da yafi
@MahamadouMahamadouismael
@MahamadouMahamadouismael 14 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@SaniAbubakar-h8w
@SaniAbubakar-h8w 15 күн бұрын
Bai san abida duniya takecikiba wai har ake cemasa asdi sunna sunna sorotune sunna aykine irin namazan allah ba qaryaba
@OusmaneRabiou-e8p
@OusmaneRabiou-e8p 18 күн бұрын
Malan kajitsoron Allah kadainagayanbayan in siyasa
@AbdoullInoussa
@AbdoullInoussa 18 күн бұрын
Mallam kai dai kaij tsora Allah kai mounafine
@RamatouTamatou
@RamatouTamatou 18 күн бұрын
Miyasa ecowes batamagana anna
@JamiluMuhammed-e4p
@JamiluMuhammed-e4p 18 күн бұрын
wlh wlh wlh agarinmu munyisulhu sasanci yafisaugoma malam kwatakwata bakafahimci wa annan mutanenba kamatsada batunsulhu kanacikingari bakasan abundakefaruwaba kash inama Allah zaikawoka yankinmu kaganamma idonka wlh dabazakasake waimaganarsulhuba matukar kanayine donin Allah Allah yajikan iyayenmu taremu damakam
@DegreeBenz
@DegreeBenz 18 күн бұрын
Madallah 😊
@AnafiDialloAboubakar
@AnafiDialloAboubakar 17 күн бұрын
Ok hatsarin jirgi ne , kuma aka ce bomb ne a jefo ka al'uma diyan kasa, kuna lullube gaskiya wani zubin
@Gaskiyatv-h3e
@Gaskiyatv-h3e 2 күн бұрын
Up sunnah
@gonibabba9445
@gonibabba9445 17 күн бұрын
Kai wanna malamin munafuki
@MohammadBashir-v5q
@MohammadBashir-v5q 17 күн бұрын
Kkaji tsoron Allah. Aina a qurani akachi ayi sulhu da mai watsa fasadi adurun kasa. Zuwann Wanda kaambata shini hujjarka ta karyata su hukumar sojoji? Kukuma shini akadara in sunnada hannu zai tabbatar da rashin hannunsu? Shiga abun da bakasani ba mallam wlh bazaikaramaka daraja ku yajazamaka mutunciba . Toh inna sahabbai dasuki kumai da annabi da Allah yatabbatar masa dasu makaryatani kuma munafukaini. Don Allah muguji San xuciya mall.
@aminasalisu8187
@aminasalisu8187 18 күн бұрын
Tare dashi ake raba kudin da ake samu
@AmadouMahamanMahamanNoura
@AmadouMahamanMahamanNoura 13 күн бұрын
Rantsuwa dan siyasa malammai ku daina yarda da ita.can baya rantsuwa da alkawali nawa suka yimaku?munafici dai dodone.
Shigo da Sojojin Faransa Nigeria, Sheikh Musa Yusuf Assadussunnah kan vedion sake yawo
10:14
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 25 М.
UFC 310 : Рахмонов VS Мачадо Гэрри
05:00
Setanta Sports UFC
Рет қаралды 1,2 МЛН
Мен атып көрмегенмін ! | Qalam | 5 серия
25:41
Tofa Jama'a Ku saurara Kuji gaskiya tana taqara Baiyana 🇳🇪🥷🇳🇬🙅
3:40
UFC 310 : Рахмонов VS Мачадо Гэрри
05:00
Setanta Sports UFC
Рет қаралды 1,2 МЛН