Gaskiya wannan mutumin yayi adalci akalamansa sosai wlh ba son zuriya wlh masha allah
@seydouhamani59442 күн бұрын
Kaji magar gaskiya Allah ƙara basira
@ALARAMMAYahaya2 күн бұрын
Dr Allah ya saka da Alheri wallahi kafi su bulama bukarti fahimta
@Sadiyamk2 күн бұрын
Dama yakin turawa sukeso su kawo mana saboda arzikin dake kwance a Kasar mu, ya Allah ka tsare mu daga sharrin dimokrodiyya da masu assasata ameen
@HarounaTajidine2 күн бұрын
Masha Allah kaji maganar hamkali Allah ya kyauta
@AbdoulHadiSalissou-e4d2 күн бұрын
Wlh Lakurawa ba Yan Niger 🇳🇪 bane
@farinwatatv24082 күн бұрын
Tayan inane
@SaifullahiYau-c7f2 күн бұрын
Idan Anfara Yakin tsakanin France da Russia A Nigeria 🇳🇬 da nijar 🇨🇮 Ina goyan bayan Russia 🇷🇺
@IbrahimAbubakar-z2p2 күн бұрын
Aslm shawara ga zaharadin kasan wa anda zaka rika magana dasu
@AbdulAbdul-b2c2 күн бұрын
Kai wannan bakasan mikakeba wlh kana kare abincika ne kawai duk zalincinda akeyi Allah yakaremu daku masu kare azaluman shuwagabanni marasa mutuci kai wlh kuji Tsoran Allah
@AbubakarHaruna-sd4rd2 күн бұрын
ALLAH yakara ma ilmi
@MamanKabirouELHADJIibrahim2 күн бұрын
Bayanin wannan bawon Allah bay da wani touché
@Abdulazeez-89352 күн бұрын
Get out
@LawanAbubakar-f4r2 күн бұрын
Daman shi tchiani haka yace iri mutanan wajen Ake dauka masu kalar fatarku Akeyi haka ya fada
@AbubakarAbdulkarim-mk4tm2 күн бұрын
Mashallahu iron wadannan mutanene yakamata kui hiradasu wadanda sukasan mesukeyi, Banda Rara mawaki mahukachiba Allah shiceuta.
@manougaousmaneali34652 күн бұрын
Kaga Wanda ya san siyasar duniya ba kamar wasu masu gemum banza
@NouraAdamou-h6y2 күн бұрын
Allah ya tarwatsa mai wanan shafin na dsl
@zakariyouzakariyou17812 күн бұрын
Kumakasani kaidan DJaridane kachiga da ji inda chi Tiani yacé kanémulabari ba irin su rara yaran dojal Alah ya la Aleyku minahikai
@imranaawaisu37992 күн бұрын
ALLAH ya kawo mumu sauki
@ibrahimlawalimarafa96012 күн бұрын
Muna mara ba da babban Bako. Allah yakara lapiyah ya kuma bamu Zaman lapiyah a kasar mu baki daya.
@FirdausiBaturesani-lh6ho2 күн бұрын
Ameen
@IssouwaKaffi2 күн бұрын
Wallhi Zaharadin mounafikine shedani
@RaberabeRabiushugaba2 күн бұрын
Koma kokebarin shugaban Nigeria yana safa da marwa a France kode bakoda adalci kaiway shide mai gaskiya yana tare da Allah
@Kwame9662 күн бұрын
Magana ta hankali ❤❤❤
@MUHAMMADUK-bs8xy2 күн бұрын
Zaharaddeen gaskiya kanada kauyenci. Ana maganar tsaron kasa, mai zaisa kaje kana hira da Mawaqi RARARA
@AbdoulHadiSalissou-e4d2 күн бұрын
Chima général cewa yayi akwai yarjejeniya da Yan ta'adan da Yan France suna basu kudi da makami ku saké sawraran Général tchani
@smgcom29082 күн бұрын
Sai tur wasa ku ai yan Niger
@HassaneSoumana-v3h2 күн бұрын
Alha ya shiné rara and tinibu
@buharibinabubakarabubakar65272 күн бұрын
Nigeria kasar yan ta adda
@abubakarbakar74282 күн бұрын
Zaharadini irinwanan yakamata kuringa daukowa suna magana bawance mawakiba, maganan kasa da kasa masu ilimi akesamowa ba N nanayeba, 31:02
@Abubakaramza2 күн бұрын
Natura Allah yay I'm aka albarka zaharadi kaji tsorun Allah kuma kasan mutanen dazakai Fira dasu masana bawawa yea
@ismailadam042 күн бұрын
KAMAR MAGANAR BAKON KA (TA TABBATAR DA MAGANAR GEN TCHANI, KUMA YAYI NUNI CEWA KORAR FARANSA DA TCHIANI YAYI, NA CIKIN KUSKUREN SHI, DUK DA YAYI NUNI DA HADARIN NA FARANSA)
@AlhassoumaneHadou2 күн бұрын
Sai tiani wallah
@farinwatatv24082 күн бұрын
Jahili wayekuma tchani
@AutanMama-p1x2 күн бұрын
Mai gida Babu Yanda za ayi kace zaka kawomin Hari daga Baya kadawo kace kajanye Na yarda dakai dahaka kuskurin daga kungiyar ecowas
@dahirougarba97102 күн бұрын
Zaharadine ba dan jarida bane nagari, dan propaganda ne walahi.
@ZakouMaman-f2u2 күн бұрын
Giwar ouwarka dans chegiya mounafiki zaharadine
@rabezakari2 күн бұрын
Allah
@TassiMohammed2 күн бұрын
Wanan magana gaskiyane
@JibrinKanta2 күн бұрын
Wannan gaskiyane Allah ya mudace
@ZakariaMuhammad-v6d2 күн бұрын
shugaban nijar gaskiya yafada suna boyewa ne
@SalisuSumar-c7q2 күн бұрын
Itadai gaskiya daya ce Hifa tchiani bawai fada yake soba bayason nageria ta fada hannun yan sari ne 😆
@MussaYuyuos2 күн бұрын
Kai kanada hankali ba kamar sauran yan nigeria ba
@AbdourahmaneMoustapha-i2m2 күн бұрын
WALLAHI AGURIN FRANSA NIGERIA KO BERA BATAKAYBA BALLE GIWA
@NouraAdamou-h6y2 күн бұрын
Allah ya qarawa Nigeria da Yan Nigeria bala'inda babu maganinsa Amin 🤲🤲🇳🇬❌🇳🇬
@FalaluMuhammed-i4l2 күн бұрын
Duk abinda karoqa ma na Allah linkashi sai dubu saba'in yado rashi a qasar da kake. Amin ya-Rabbi
@SanusiDanbaro-q5d2 күн бұрын
To Kai kodai kafiri ne? Ko Kuma jahili😂😂😂😂
@NouraAdamou-h6y2 күн бұрын
@@SanusiDanbaro-q5d gindin uwarka
@NouraAdamou-h6y2 күн бұрын
@@FalaluMuhammed-i4l gindin uwarka
@NouraAlkasim2 күн бұрын
fata nagari
@AbdulAbdul-b2c2 күн бұрын
Wlh kutuna zaku mutu mutanen banza
@NouraAlkasim2 күн бұрын
muna godiya
@AhmedUsman-w3d2 күн бұрын
Shi shugaban Nijar ai cewa yayi an kafa sansanin soja ne a wassu wuri a Nijeriya. Ba ya ce ana amfani da wadansu soja bane. Kada a canja maganar.
@AlhassoumaneHadou2 күн бұрын
Uwarka ba Kai nan Nigeria
@ZakouMaman-f2u2 күн бұрын
zaharadine kaima mounafikine dans chegiya dan chatan tourawa jaki kawa wannan tsofo yafika son gaskiya
@drcapino2 күн бұрын
Amma kai wane irin dabba ne. Yanzu a maganar su ina munafurci? Allah ya shirye ka
@SaniAbubakar-h8w2 күн бұрын
Damar cen abinda kefaruwa ar israrila da sosukayi yafaru awannan yaki dan haka kusa hankali da lorar arewacin najeria muasulmai ke zawne sine torawa sukrsu suyi mana irin abida ke faruwa ayukren shi yasama manarji yankunan mali wajen kyutosu sai ga sojojin yakiren
@IlliassouRiba2 күн бұрын
Ku gane cewa Faransa ce ke umurta ecowas fa
@Abubakaramza2 күн бұрын
Bazai yiwuba ni dan uwanna ne Amma in sunka kuma in a sun makiyinka zaiyu
@illiassoumoussadjibrine80892 күн бұрын
Zaharaden kaine munafuki babba. Mi yassa zaka gaiyato rarara dan yayi magana akan Nijar mi rarara yassani akan tsaro ko akan siyasa ko kuma minene matsayin rarara ga mutanen Arewacin Nigeria balle mutane Nijar duk Nigeria bakaga wanda zakayi fira dashiba sai rarara dan kana munafuki allah ya tsinemuku albarka dakai da rarara da duk wani munafuki irinku
@Ichkou2 күн бұрын
21:53
@umarumaruumarumaru-u4r2 күн бұрын
kukuma kunsamu abun neman kudi
@salmsalm54332 күн бұрын
Malan ba kassa millkin mallaka batshe
@inoussaibrahim68882 күн бұрын
Kaye zaharadin bama dans jaridare gaskiyaneba
@maazoukazza-yz9mt2 күн бұрын
Zaharadine ba adalci cikin maganar ka sabida ai munji wasu yan najeria sunce akwai garuruwa dayawa cikin jahar borno wanda yan yankinmah basu isa suje wajan ba, kuma sunce gaskiya ne akwai sojawan qasar waje a wajan to mi yasa baku je cen ba kukawo muna rahotan yankin ba?
Da ECOAS da tininbu wayeye na kirki àciki mi Duka tsinanama Nigeria ?
@Abubakaramza2 күн бұрын
Daarko haka yakama ta kayi a matsayinka na DA ake cewa na wai kai gogaggen dan jarida ne amma kabani mamaki wai Rara ra Wanda bani fitaceba me bangaren dipilomasiya
@gambogarko78072 күн бұрын
Wannan ba gaskiya bane. Alakar Nigeria da France bata yanzu bane. Mu fadi gaskiya domin yan kasa su gane wannan matsala domin samun zaman lafiyar kasashen mu. 2018 ai Buhari ne ma ya haddads kwamitin kasuwanci tsakanin faransa da najeria. France -Nigeria Business Commission
@usmankaoje34692 күн бұрын
Wai baku San Emmanuel Macron ya zauna sadda Ubansa yake Ambassador na France a Lagos Nigeria...? Ku binciki tarihin Emanuel Macron tun yarancin sa har yenzu,yaya dangantakar sa take da Macron.....?
@awalsani-m3z2 күн бұрын
kai masoracine
@abdoulnasser2961Күн бұрын
Kai zaharadin kai muna fikine dakiki
@YahayaAminou-u1lКүн бұрын
Gaskiyane
@ANNABI_S_A_W2 күн бұрын
Wai zaharadin me yasa baka son gaskiya a dole sai ka kare France 🇫🇷 dan munafirci bayan kaima kasan munafukai ne azzalumai ne
@moussarabe-xd9eu2 күн бұрын
Kai Yan Nigeria ku gane Walahi suma talahi America ce bayan Tunubu. Aman sai ta tura Tunubu a faranssa. Mu mussan Tunubu dan CIA ne. Kuma arewacin Nigeria ne Ake son wargazawa. Faranssa itama yar aiken America ce a ko ina a Africa.
@bassirouamirou68162 күн бұрын
kaji maganar hankali da kuma adalci
@zahraddeeniabubakar84162 күн бұрын
Indai kana son mutanen kirki su dinga bibiyar shirin wanan tashar to gaskiya ka daina gayato mutane marasa daraja irin su rarara saboda mutumne mara daraja jahili dakiki mara albarka