Kaidai ka tsargu kayidon sarkin musulmai yatanka makane kuma bai tankamaba sabida mai hankaline shi Allah takawo sauki
@nassiroumaye62198 ай бұрын
Allah karbi ibada kuma watan Ramadan kwana 29 yayyi bayyi talatin ba
@amadoumodou52108 ай бұрын
Malam yafadi gaskiya Allah yakara ilimi
@fatimamuhammad70528 ай бұрын
Slm,inajin labari wannan malamin amma ban taba sauraron sa ba,kuma bansansa ba kuma ina cikin sokoto.Allah ya ja da nisan kwana malan na gamsu da bayanin ka malan ina yinku over kaida Malan Murtala Assada sokoto. Allah ya qarawa Annabin mu manzon Rahaman mu(SAW).Muna godiya sosae domin ina jin din inji kuna gayamana Allah yace Annabi yace.
@HadizaMamaneGarbaHMG8 ай бұрын
Allah saka da alkhairi malam
@AUWALUMARBALA-yh7dk8 ай бұрын
Ga Muni Ga Munin Hali,ko Hasken Annuri A Fuska Babu ,D'an Bidi'a da Sunan Sunna,K'iyayyar Sarkin Musulmi ke Damunka ,Tabbas Uba ne yana k'ok'arin Had'a kan Musulmi kana zagwan k'asa