Posto allah yashiryaka kasan komai amma allah bai shiyar da kaiba to inama fatan shiriya
@saifussalafiya8 ай бұрын
Inkaga kare na shinshina takalmi!!! Mr Ayuba Allah ya baka shirya dunya wal Akhirah. Muna fatan Alkhaeri. Be well talented and remain smarter than mr ayub.
@Bamboutos-gr7bu Жыл бұрын
Pastor ayuba arewa allah ya qara maka basira
@auwalmusa951110 ай бұрын
Muna Godiya pastor
@aliyu3908 Жыл бұрын
Futsari Atsayefah Da Matanku Da Mazanku Suna Futsari Atsaye Ammamu Muslimai Dukkan Wanda Kaga Yana Futsari Atsaye Bame Yawon Ibada Bane Babar Matsalarma Matanku Dasuke Futsari Atsaye Pastor Agitsoran Allah Kurike Tsoho Alkawari Kunki Yadda Da Sabon Alkawari
Kai pastor kasan me kake fada kuwa maciji da gafiya ai nakune Kuma ai suna barin jikin su saboda suna talla ne saboda halin kune ai Babu ayan saka kaya a bible naku koda akwai amma Babu abun da Christian suke amfani dashi a bible saboda kun hallata musu su aikata komai
@bilyaminumohammed75168 ай бұрын
Karya ne kuna aure ne Christan na dane ai Baku aure pastor saidai kuzo mu zauna ayita haihuwa Yara batare da aure ba daga baya azo ayi aure Wai Allah kike ma wayo kugera zaman rayuwan ku saboda Babu komai game da addini saidai iskanci da shagala Christian komai zai iya yi a rayuwa Babu bin bible Allah sa kugane
@Usman4life888 ай бұрын
Menene ma'anar Arne ko kafiri ? Kalmar kafiri Kalma ce ta larabci wacce take nufin duk wanda yake bautan wanin Allah, ma'ana duk wanda baya bautan Allah Amma yana bautawa wani abinda Allah ya halitta to wannan shine kafiri. Arne kuwa fassarar kafiri ne da harshen hausa.