Wai don Musulmi ya ziyarci Dan'uwansa Musulmi; shi ne ya zama abin surutu a wajen wasu wanda ba haɗin-kan al'ummar Annabi Muhammadu (ﷺ) a gaban su 🕌🕋📿🙏
@umarjibrin8473Ай бұрын
Allah ya kara lfy da nisan kwana malam kuma Allah yahada zuqatan muslimai
@AyubafardiZiganiАй бұрын
Allah ya kiyaaye ka Maalam
@SaniLawal-i8fАй бұрын
Allah yakara lfy da Nisan kwana 🤲💞
@abbaashiru8062Ай бұрын
Wani irin attalili. Asha wiwi dai...
@aliabubakar660627 күн бұрын
Sunama alah karya kuna dariya tare da su
@AlistoAc-mg4zwАй бұрын
Allah wadaran naka ya lalace
@مريمشعيب-غ3ضАй бұрын
ماشاء الله تبارك الله
@AlistoAc-mg4zwАй бұрын
Wannan alaramma Yakamata ka koma wajan haifan kayi aikin Allah ka raba kanka da wannan dan comedin
@ousseinimoussali1827Ай бұрын
Allah taimaki wlh kana burgewa sosai
@shafiuumar-en1ibАй бұрын
Allah yaqara lpy malan
@hachimiousseini2391Ай бұрын
❤❤Kayi daidai❤❤
@Islamictv_31321Ай бұрын
صلى الله عليه وسلم...💝💝💝 صلى الله عليه وسلم...💝💝💝 صلى الله عليه وسلم...💝💝💝 صلى الله عليه وسلم...💝💝💝 صلى الله عليه وسلم...💝💝💝 صلى الله عليه وسلم...💝💝💝 صلى الله عليه وسلم...💝💝💝 صلى الله عليه وسلم...💝💝صلى الله عليه وسلم...💝💝💝 صلى الله عليه وسلم...💝💝💝 صلى الله عليه وسلم...💝💝💝 صلى الله عليه وسلم...💝💝💝 صلى الله عليه وسلم...💝💝💝 صلى الله عليه وسلم...💝💝💝 صلى الله عليه وسلم...💝💝💝 صلى الله عليه وسلم...💝💝صلى الله عليه وسلم...💝💝💝 صلى الله عليه وسلم...💝💝💝 صلى الله عليه وسلم...💝💝💝 صلى الله عليه وسلم...💝💝💝 صلى الله عليه وسلم...💝💝💝 صلى الله عليه وسلم...💝💝💝 صلى الله عليه وسلم...💝💝💝 صلى الله عليه وسلم...💝💝
@@أمريحان-ن9د 😂😂😂dama yan kungila ne idan baka yi sai akoreka 🤣🤣🤣
@rabiatou1643Ай бұрын
@@أمريحان-ن9دkila😂
@aishayunusa-f6pАй бұрын
Kaji wata magana kamar daga duwawu ta fito 😂😂😂 ko tsari 😂
@AishaSadisu-u4lАй бұрын
Masha Allah
@abdulgsm126Ай бұрын
Hmm Gargajiya jos kenan
@mastaegou2178Ай бұрын
❤❤
@abdullahiibrahimusman8135Ай бұрын
Mallam Alkali addinin musulunci da bin sunnan manzon Allah SAW baya bukatan wasan kwaikwayo, wallahi wannan hanyar da ka dauko ba Mai bullewa bane Wallahi baka da hujjan wannan abun dakakeyi ka tuba ka koma kan tafarkin sunna. In bidi'a kakeso ka koma ai kofa a bude take ba sai ka tsaya kana sunsune sunshine ba Allah yasa ka gane. Yanzu duk yakin da magabatanka sukayi da bidi'a irin su ismaila Idris jos sukayi da wadannan mutanen mushirikai Bai isheka hujja ba sai ka kaimai ziyara? Wannan rashin aikinyi ne Kuma kashe sunnan manzon Allah SAW ne, wallahi munyi Allah wadai da Wannan abun da kayi.
@wahibbraydjiАй бұрын
Wlh kaidai sakarene
@alkasimturaki8194Ай бұрын
Ubanka sakarai ne
@HussainAbubakar-yh3gc29 күн бұрын
Kai ka'kabi darikar
@JuwairiyyaAliyusulaimanАй бұрын
Ah dama ai kasan dole Dr tauheed ya ragargajeka sosai ma gwanda ma kashirya ehe
@ABDUSSAMADAHMAD-o2xАй бұрын
Dr jaki dai ko Ina wani Dr tauhidi
@LawaliTOROGao-sq2tzАй бұрын
@@ABDUSSAMADAHMAD-o2xubankané Dr jaki.kanaso bakaso dr idiris mujadaddi tawhidi shiné dr(tawhidi)