Kai haji'a naja'atu muhmd allah yasamiki da alheri allah yajikan magabatanki amin allah yabiyaki
@mustaphamuhammad3366 Жыл бұрын
Allah muke roko ya sama mana mafita a arewacin Nigeria
@ninnazir8336 Жыл бұрын
Hajia Naja’atu muna Godiya…. Atiku 2023.
@bellodikko9532 Жыл бұрын
Me tayi da zaa yimata godiya. Wannan ai yar jari hujja ce. Bata San komi ba sai cin mutumcin shugabanni
@yusufliman9296 Жыл бұрын
Hajiya Allah ya albarkaci rayuwarki
@muhammedbappa7560 Жыл бұрын
Shegiya jaka
@dullaman4903 Жыл бұрын
Kin tashi kin Jai London baki San zaki jai da blueprint ba, kuma kina ganin zasu jira ki
@jalaluddeenumarkhalid3224 Жыл бұрын
Dole a gode Mata Dan wasu basuiya haka
@musadahibumusa5234 Жыл бұрын
Dalin da yasa dala ta fadi lokacin rikon kwarya da PYO yayi ba domin iya aiki bane sai kiyayyan ga Buhari ko musulunci na mutanen kudu da kuma kashen yammaci.