Nifa koyaushe ina tareda Hajiya Naja'atu Muhammad a ra'ayoyinta. Saboda ta nuna cewa ita mai kishin kasace da kyautatawa al'umma. Tanason kwatanta adalci nagari cikin mulkin kasa. Allah ya kara mata daukaka.
@aabubakarsodiq46116 ай бұрын
Ya Allah ya kara miki fly dan alfarman ANNABI MUHAMMAD SAW amin ya ALLAH.
@Aishamuhammad-z7h6 ай бұрын
Allah yakareki sbd fiyyayyen halittah hjy
@jamilouissa-o4g6 ай бұрын
Gaskiya hanjiya nija kina gayama un Nigeria gaskiya tsakani da Allah
@AbdochitouHagaoura6 ай бұрын
A gaskiya naja,atu kina fadin gaskiya a ko wane hali Allah ya saka miki da alheri Ameen
@SirajYousuf-m8z6 ай бұрын
Allahumma Amin
@Aabdulrasheed64716 ай бұрын
Allahumma inna nas allukal affuwa wal afiya. Allahumma innaka affuwan tuhibul affuwa fa afu anna.
@saadmaduumar9056 ай бұрын
Allah ya kara miki daraja.
@AyubaIsah-he8gx6 ай бұрын
Allah ya saka miki da alkhairi,
@jjj-yg2sz6 ай бұрын
I missed irin maganganunta na hangen nesa. Wanan Mata akwai illimi
@GreenStoneRealEstate5 ай бұрын
Hajiya.walla.muna tare Dake
@Sir_Geekah5 ай бұрын
Really
@AbdochitouHagaoura6 ай бұрын
Kina jam,iya guda da Buhari kika ki amsar matsayi a gwamnatin shi kika dinga gaya mishi gaskiya inda ya saurareki da ya bar tarihi mai kwayo