Godiya mai dama, dan Allah ka kara saka mana wakokin dan'anace tsofaffi na dambe da kilan noma
@Hausa-One Жыл бұрын
😊😊😊. Kai Masha'Allah. Tabarakallah. Na dade ina neman wakar nan sai yanzu Allah Ya sa na samo ta bisa tsautsayi. Kai. Na ji dadi. Allah Ya jikan Makada Dan'Anache. Allah Ya jikan Alhaji Bawa Dangiye. Shine ubangida kuma dan damben Dan'Anache na farko kafin ya hadu da Shago. Wakar Shago ta yi. Amma ni a gani na wannan ta fi shiga jiki da ratsa zuciya. Kai, Madallah. Kun yi kokari. Da kyau sosai. Jazakallah Khair.