Hmmm Allah yasa mudace amma gaskiya akwai aiki a najeriya wallahi 😢
@umarmaimunabinji38569 сағат бұрын
Hasbunallah wa niimal wakil
@namalamfaruk28377 сағат бұрын
Abu Aisha da Dan Bello Allah ya tsare mana ku. Allah ya saka da alheri.
@MoctarDanmama2 сағат бұрын
Alm ykk ❤❤
@SaniAbubakar-h8w4 сағат бұрын
So wa Annan Yan siyasa Basu zuran Allah da so da malamansu torarwar kawai suke tsuru Basu damu da acotar da aluma
@GatawaAlken-n1n3 сағат бұрын
Allah ya bamu kariya😊😊😊😮
@Dahiru-s7q2 сағат бұрын
Allah yashiga tsakaninmu da Malaman banza
@BachariBachari-h6f5 сағат бұрын
سبحان الله 😢
@SaniAbubakar-h8w4 сағат бұрын
Wa Annan ba malamai bane masu karatone zukatansu bakikki kirin suke
@HaikilouHalilaou5 сағат бұрын
😢😢😢😢
@SaaduAliyu-u7f7 сағат бұрын
Jingir azzalumai munafukai mugun iri Yana amfani da kujerar mazon Allah Yana chutar da Al umar mazon Allah sallahu alehe wasallam malamai na yanzu bbu nagari duk azzalumai munafukai Allah ya tsne Musu albarka
@SaniAbubakar-h8w4 сағат бұрын
Bayun kudi
@mohammedibirahim22488 сағат бұрын
Abu Aisha kasaurari wanna link din bayani ba gakayakeba
@auwaladonadutse61574 сағат бұрын
Wannan tsohon hotihone masu Bautawa Buhari l'a
@abuaishaalfurqan3 сағат бұрын
😂
@ibsnomaa2 сағат бұрын
Shiyasa nayi ma Kabiru Gombe wannan tambayar da lokacin da yayi posting a LinkedIn amma har yau bai bani amsa ba. Nace masa Sheikh me Mahaddata zasu yi a Abuja? Wallahi mutane irinsu da sunan malamai bala'i ne. Allah ka shine ma waɗannan azzaluman malaman ya Allah 😭😭😭
@bilyaminuabubakar990710 сағат бұрын
Gskiya ana shiryamana babban tarko, wasu malamai gskiya suna cin ananan alummarsu, Allah mana maganinsu