Dan Najeriya likitan Hanji a Amurka

  Рет қаралды 3,978

Usman Kabara

Usman Kabara

4 жыл бұрын

Na ziyarci daya daga cikin kwararrun likitocin kayan cikin bil'adama a Amurka, dan asalin Najeriya da ya kware a fanni hanji da matsarmama da kuma cutar daji. Likita Sabo Tanimu ya bani labarin yadda ya taso a garin Makurdi, har zuwa dawowarsa Amurka da kuma yadda ya kwashe shekaru a Amurka amma hakan bai hana shi kafa gidauniyar taimakon al’ummar da ya fito ba a Najeriya.

Пікірлер: 24
@zeezeebo
@zeezeebo 2 жыл бұрын
Ma sha Allah. This is an excellent program. Allah taimaka
@muhammadmunzali1868
@muhammadmunzali1868 2 жыл бұрын
Allah ya saka muku da alkhairi malam Kabara. Gaskiya wannan hirar ta kara min karfin gwiwa sosai wallahi
@sundayipaye136
@sundayipaye136 2 жыл бұрын
Allah ya saka maka da alkairi da irin wannan kokari da kakeyi Dr
@Auwalyahaya-vk3re
@Auwalyahaya-vk3re 5 ай бұрын
Masha Allah naji dadin wannan hira da likita Allah yatemaka❤
@AbubakarUmarMusa
@AbubakarUmarMusa 2 жыл бұрын
Masha Allah Jazakallah Khair
@lawaladam699
@lawaladam699 2 жыл бұрын
Masha Allah… Kabara Ina sauraron dukkan tattaunawarka . Muna anfana sosai Tabbas Ina koyon Abubuwa da yawa Kuma Ina kara samun kwarin gwiwa Sannan Ina daukar darasin rayuwa Allah ya saka da alkhairi
@user-sf5jy7tr8v
@user-sf5jy7tr8v 10 ай бұрын
Masha Allah Muna godiya da kulawa Allah ya taimakeku kuma Allah yasa masu halin taimakawa Allah ya basu I kun taimakawa kasam mu najiriya Amin ya Allah
@hananzacks4858
@hananzacks4858 2 жыл бұрын
Masha Allah 🙏
@aliyuaminubababa7110
@aliyuaminubababa7110 11 күн бұрын
DR tabarakalla, kabara Don allah DR ya bude shafi na shawara akan lafiya please sir
@abdullazizsaidu4107
@abdullazizsaidu4107 11 ай бұрын
Likita Allah yakara basira
@hassanubali5588
@hassanubali5588 2 жыл бұрын
Masha Allah, Allah ya saka masa da alkhairi, dama duk sauran mutanen mu haka suke.
@saadabubakar9663
@saadabubakar9663 Жыл бұрын
Masha Allah
@abdullahinuhujamo8038
@abdullahinuhujamo8038 11 ай бұрын
Jazakallahu bi khaira
@yusufmani2417
@yusufmani2417 Жыл бұрын
Tanimu Muna Rokon Allah Ya Kara mana irinku
@theundeniablemedico4196
@theundeniablemedico4196 2 жыл бұрын
You got a new subscriptions
@sagiromusa7710
@sagiromusa7710 3 жыл бұрын
Masha Allah Allah yataimaka
@aminausmanbappah6162
@aminausmanbappah6162 Жыл бұрын
Masha Allah,don Allah yah za'ayi in tura direct question dina wa likita ,don I went through an operation kwanakin baya akan ciwon Achalasia,so Ina son qarfin bayani akan ciwon please.
@halimakabir9249
@halimakabir9249 3 жыл бұрын
MashaAllah,gaskiya wannan interview tasa nayi subscribing. Great lessons from this humble Nigerian.
@moaazhassan1227
@moaazhassan1227 2 жыл бұрын
Gaskia ma shaa Allah dle nayi comment dn ban taba ganin interview da taminba kamar wannan. Humble mutum mai ilimi ga taimakon al'umma. Lalle Annabi Muhammadu (s.a.w) yana alfahari da irinsu Sabo ikon Allah. Allah ya kara taimakonka Sabo ikon Allah ya kuma taimaki duk masu niyya irin taka. Malam Usman Kabara (Hausa) mun gode da wannan interview mai kayatarwa kuma nayi liking wannan video, nakuma yi subscribe kana na kunna kararrwa domin samun sauran interviews da zaka kawo mana. Zan kumayi sharing wannan video in shaa Allahu. Muna gaida babban malami masani kuma dan baiwa Dakta Sabo Tanimu ikon Allah. Naji dadi matuka nikam. Rayuwa tayi kyau ma shaa Allahu la quwwata illah billah.
@sayyadananamaryamnigeria7794
@sayyadananamaryamnigeria7794 3 жыл бұрын
Ina shirin tabbaya sainaji Anzo waje daman inason ince meyasa bazasuyi mana A qasarmuba to Alhmdllh ngd sosai Allah yasa mudace yatemaki Nigeria damu baki daya Dr muna godiya dan Allah yaza .ai dan talaka yasamu kuma ina da inane kuke da reshe Mlm usman kabara muna godiya sosai da irin qwo karinka ✊✊✊
@umarfaroukhusain5291
@umarfaroukhusain5291 4 жыл бұрын
Allah ya saka ma Dr da alheri da Kuma Kai ma Mal kabara da wanan kokari, a gaskiya kokarin Dr ya Kara mani zumma sosai
@raihanatalkalibisalas2977
@raihanatalkalibisalas2977 4 жыл бұрын
MASHA ALLAH Dr nice voice Allah ya taimaka
@adamoulimouneboubacar8949
@adamoulimouneboubacar8949 Жыл бұрын
Mun godé sosay usman za mu dingan bibiyar ka
@isabello9799
@isabello9799 Жыл бұрын
Masha Allah
Kenaikan Diesel, Titah Pemangku Sultan Johor, Program Kewarganegaraan DAP
1:10:27
ИГИЛ в России? Кто атаковал Дагестан
1:02:13
DW на русском
Рет қаралды 23 М.
Мы никогда не были так напуганы!
00:15
Аришнев
Рет қаралды 3,9 МЛН
NERF WAR HEAVY: Drone Battle!
00:30
MacDannyGun
Рет қаралды 21 МЛН
I CAN’T BELIEVE I LOST 😱
00:46
Topper Guild
Рет қаралды 59 МЛН
Универ. 10 лет спустя - ВСЕ СЕРИИ ПОДРЯД
9:04:59
Комедии 2023
Рет қаралды 2,8 МЛН
Hala Tuju Prabowo, Legasi Jokowi, Malaysia-Indonesia Serumpun
1:44:09
Keluar Sekejap
Рет қаралды 124 М.
Baturiya mai rayuwa a mota
10:04
Usman Kabara
Рет қаралды 4,3 М.
IMAN AL-HASSAN: Tana burin zaman Najeriya
22:55
Usman Kabara
Рет қаралды 7 М.
Keken hayar unguwanni a Amurka
4:59
Usman Kabara
Рет қаралды 650
Bikin babbar sallar Hausawan Amurka
38:53
Usman Kabara
Рет қаралды 3,7 М.
Sana’ar aski sai da izini a Amurka
4:59
Usman Kabara
Рет қаралды 472
YUSUF AL-HASSAN: Farfesan sana'o'i a Amurka
1:01:58
Usman Kabara
Рет қаралды 6 М.
Gidan abincin ci iya cinka
9:00
Usman Kabara
Рет қаралды 3,4 М.
Мы никогда не были так напуганы!
00:15
Аришнев
Рет қаралды 3,9 МЛН