Fada da bayin Allah yajawoma Saraturu faduwa ta har abadan ayi hankali wajen amfani da karfin mulki wajen yakar bayin Allah 👌
@IbrahimgaladimaUmar4 ай бұрын
Yayi wakar Sarki sanusi
@NasiruAhmed-j8g8 ай бұрын
Very much appreciate Allah bless you
@karlm8067 Жыл бұрын
Wonderful 🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@muhammadibrahimsulaiman42624 жыл бұрын
Masha’Allah Dan Allah ya Dora mana wakar Alhaji Musa Dankwairo ta Shehun Gombe, Wanda yake cewa: Shehun gombe shehu na Allah gagari gasa toron giwa Shehu mai dawaki na hawa shehu mai dawokin sukuwa shehu me dawakin Polo Shehu uku muke a Nigeria ga Shehun sokoto Shehun Borno se ciko na uku shehun gombe, sai ka hada da wali a yanzu sarkin Gombe shehu na shehu
@umarabdulhameedkari4544 жыл бұрын
A Dora mana wakar Dankwairo (Ado na Bayero Dan Mamman)
@oumaouhassan19943 жыл бұрын
Don ALLAH Mouna boukatan waqan: tsoron ka ake musan musa
@ibtre48832 жыл бұрын
Muna godiya sosai
@carorj90806 жыл бұрын
Jiya ba yau ba...... Allah ya jikan Musulmi.
@hauwaahmed515 жыл бұрын
Allah ya jikan su da rahma
@alkalimusa75644 жыл бұрын
Amin
@muzzammilbarau5 жыл бұрын
Masha Allah,NAGODE
@nasahmedshammas80485 жыл бұрын
Allah ubangiji yagafartamasa amin
@adamumusa36303 жыл бұрын
Salaam
@jabirsurajoinuwa29102 жыл бұрын
Ina neman mutumin nan. Please ya zaayi nasa mai shi.
@illamoussa24115 жыл бұрын
Bonjour j'aime les chansons et vidéos que je ne trouve pas
@abdulazizmusa48165 жыл бұрын
Kaga mawakan kwarai
@tahirou95913 жыл бұрын
Ina son wakar da danjima dankwairo yayi ma sarkin bauchi lirwanou