My prof yaushi zaka zu Nasarawa Lafia muna sonka allah ya kara sutura alfarman annabi muhammad s a w
@mamansanogarba64953 ай бұрын
Massoyi salamou aleykoum ina gaidaka kaï da iyanlanka Allah ya kara daukakaku ya biya ku da alhairaï gorgodon ikonsa adaren jiya Malan nayi aikin da kuka bayar na hantar buchiya da sawun karé na sati daya adaren jiya nayi mafarkin na tsintuwar agogo a kasa na sachi a hannuna.Dan Allah ataimaka muna da sirrin kiyachi na jalabi muna godiya ba adadi Allah ya karamuna son BABAN FADIMA Amin