Рет қаралды 16,929
Halima Djimrao tsohuwar ma’aikaciyar sashen Hausa na Muryar Amurka, ta yi doguwar hira game da rayuwarta tun daga haihuwa har zuwa girmanta da karatunta na addini dana zamani, da ma yadda aka yi ta sami aiki a Muryar Amurka da ke birnin Washington DC da kuma dalilin yin ritayarta a lokacin da duniyar aikin radiyo ke yayinta.