Dauda Kahutu Rarar - YAN MINING - Official Audio

  Рет қаралды 260,326

Dauda Kahutu Rarara

Dauda Kahutu Rarara

Күн бұрын

Пікірлер: 297
@ibrahimbakari5383
@ibrahimbakari5383 11 күн бұрын
Mining yanzuma muka fara. A mining na Siya Gida nayi Aure na fara kasuwanci.... Up mining
@sakanauahedalhatu7315
@sakanauahedalhatu7315 2 ай бұрын
Sarkin mawaqan hausa alhajii dauda kahutu rarara muna roqon ka kayi waqar yabon Annabi muahammdu saw
@MujaheedShuaibu1873
@MujaheedShuaibu1873 2 ай бұрын
Sallallahu alaihi Wasallam
@abdulrazaqmukhtar7432
@abdulrazaqmukhtar7432 2 ай бұрын
❤️ ﷺ ❤️
@hachimiousseini2391
@hachimiousseini2391 2 ай бұрын
❤❤❤
@AbubakarHarunaAdam-p4z
@AbubakarHarunaAdam-p4z 2 ай бұрын
S a w gaskiyane Nima shinakejira❤❤
@ahmedmusaactor
@ahmedmusaactor 4 күн бұрын
S a w
@MuHaMeDY_
@MuHaMeDY_ 2 ай бұрын
GodBless wen derez patience dere will be glory insha'allah oga don ginger us again tank u so much alh dauda kahutu rarara God bless you
@YakubuAbdullahi-x2p
@YakubuAbdullahi-x2p 2 ай бұрын
Dauda zakayi Albarka ❤. Kuma. Kana da Gyauta. Mai Tsoka karkadamu Muna tare zanmaka. Alheri in Sha Allah ✅
@aminusanusi6262
@aminusanusi6262 2 ай бұрын
Masha Allah rarara 'yan baiwa nagodiya Allah ya kara basira gaskiya har naji na kara sonka
@Zeelkeefeel
@Zeelkeefeel 2 ай бұрын
Muna godiya mu yan mining Amma a hakan Rarara dole mu fada maka gaskiya kaima kana daya daga cikin matsalan arewa
@sulaimanismail16
@sulaimanismail16 2 ай бұрын
Masha allah muna godeeyah da waka, Amma wlh kasani kanada muryan isar da kukanmu gaba kabarmu a wannan wahalan,. sannan ku kukasa kasar ta fita hayyacinta har kowa yadawo mining, Amma wlh mining ba Sana'a bane, Amma ba yanda muka iya zamu cigaba dayi tunda ba Wanda yakeda niyyan taimaka mana a kasar
@AhmadMuhammad-x9x
@AhmadMuhammad-x9x 21 күн бұрын
Gaskiyane🎉🎉❤❤
@alhassanyusuf1928
@alhassanyusuf1928 Ай бұрын
Gaskiya ne uban gidan naziru mai waka ba sarkin waka ba
@SamailaAdamu-cw1eu
@SamailaAdamu-cw1eu 2 ай бұрын
Masha Allah Kyawon Alkawari Cikawa Jami'ar Waqa Allah karawa Rayuwa Albarka 🙏
@sabiumikaila2134
@sabiumikaila2134 2 ай бұрын
Mungode chairman Allah Kara basira
@AbubakarRabiu-mn3rb
@AbubakarRabiu-mn3rb 2 ай бұрын
Masha Allah Allah ubangiji yaqara daukaka rara namu❤🎉
@AhmedAlisesr
@AhmedAlisesr 2 ай бұрын
macha allah alhaji dauda kafuta rarara allah ya karamaka basira alhaji dauda kafuta rarara allah ubanjiji ya baka chugaban kasan Nigeria amen ya rambil alamin allah ya Kara arziki alhaji dauda kafuta rarara
@MuhammadAhmad-tx1jk
@MuhammadAhmad-tx1jk 2 ай бұрын
Inde waqace kawai abarwa rarara❤
@sfulanimaiwaka
@sfulanimaiwaka 2 ай бұрын
Muna godiya chairman allah qara basira 👏
@AbbaZariya-r8f
@AbbaZariya-r8f 2 ай бұрын
Allah ya Kara basira mai gida
@abubakarbadamasi
@abubakarbadamasi 2 ай бұрын
❤Masha Allah Mai gida rarara Allah ka kara basira da sutura
@mubarakmyahaya3557
@mubarakmyahaya3557 2 ай бұрын
Waka tayi dadi, iya sunan T-pain dakakirane yabata wakan. Allah yatsinewa Tunubu
@MuneerMeemo
@MuneerMeemo 2 ай бұрын
Masha allah Muna godiya allah yakara daukaka
@isahabdulhadiabdullahi
@isahabdulhadiabdullahi 2 ай бұрын
Jami'a Gidan Bankashi 💯
@ameenusaminu7181
@ameenusaminu7181 2 ай бұрын
Matsalar dayace, kasaka siyasa cikin waqar, shine kawai
@mujaheedyusuf4388
@mujaheedyusuf4388 2 ай бұрын
Shugaban ma wakan Africa ❤😂
@MusamkKabiru-kl3bn
@MusamkKabiru-kl3bn 2 ай бұрын
Jami'ar Waka kenan❤
@BabangidaIsah-kf1eb
@BabangidaIsah-kf1eb 2 ай бұрын
Allah ya biyaka, Sarkin mawakan Nigeria, da lafiyar Africa.
@khaleekhalee8504
@khaleekhalee8504 2 ай бұрын
Please wannan da yake da hanyan ganin rarara ya taimaka man I really like to see dis man he always make my day
@nuraddeenibrahim950
@nuraddeenibrahim950 2 ай бұрын
Masha godiya muke president🎉🎉🎉
@abubakarmohammed8309
@abubakarmohammed8309 2 ай бұрын
Oga chairman 🎉
@user-po9fx9cl2l
@user-po9fx9cl2l 6 күн бұрын
❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
@IbrahimBabayo-fr6jx
@IbrahimBabayo-fr6jx 2 ай бұрын
Ubangiji Allah ya kara rayuwa albarka da Nisan kwana ina maka fatan alkairi duniya da lahira Allah ya kare min Kai daga sharin makiya duniya da lahira Oga rarara
@HamedSani-x7z
@HamedSani-x7z 2 ай бұрын
😂😂😂 mngode ministan waka allh yakara kusanci ga annbie mhmdu s a w ❤❤❤❤❤
@DanNigeria
@DanNigeria 2 ай бұрын
Chairman Allah Ya kara basira sarkin waka Najeriya
@auwalmptv
@auwalmptv 2 ай бұрын
Allah yasaka Shugaban kasan mawakan hausa kosunkiya ballema sunyarda fatan nasara a Duniya da lahira ❤❤
@MUHAMMADBAKURASALIHU
@MUHAMMADBAKURASALIHU 2 ай бұрын
Wannan dai munji dadi wakar nan amma wallahi ya kyautu ka dawo yabon annabi zakafi karbuwa
@abdulhamedhassan6660
@abdulhamedhassan6660 2 ай бұрын
Gdy Muke dauda Allah yakara basira
@AhmadTijjanihussaini
@AhmadTijjanihussaini 2 ай бұрын
Thanks you Mr president ❤❤
@LovelyEspressoMachine-kg4yy
@LovelyEspressoMachine-kg4yy 2 ай бұрын
masha Allah shugaban kasan mawaka Allah yakara basira da daukaka yakawo babban rabo 😆💪💪💪🙏🙏🙏🙏
@NasirUmar-k1o
@NasirUmar-k1o 2 ай бұрын
Allah qarawa rayuwa albarka dauda kahutu rara❤
@usmandahiruusman
@usmandahiruusman 2 ай бұрын
Chaɓ Jaɓa Yasa Baki Yanzu Mining ɗin mu sai Mun Haɗa da Addu'a
@MujaheedShuaibu1873
@MujaheedShuaibu1873 2 ай бұрын
😳😁🤣🤣
@MamanRamlat-l6g
@MamanRamlat-l6g 2 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂
@zaratayib2788
@zaratayib2788 2 ай бұрын
😂😂😂
@Mubarak17539
@Mubarak17539 2 ай бұрын
Muna godiya da wannan Ka gwangwaje mu
@Youngbarr002
@Youngbarr002 2 ай бұрын
Shugaban mawaka # wakilin Arewa🎉❤❤
@ZaharaddiniIbrahimBayero
@ZaharaddiniIbrahimBayero 2 ай бұрын
Alhaji dauda munagodiya kwarai da gaske madalla kwarai
@Habudejong
@Habudejong 2 ай бұрын
CHAIRMAN KA BATA WAKA DAGA KARSHE FA DAKA KIRA WANNAN DAN MARAR IMANIN TUNUBU BAKI DAYA SAI WAKAR TAZAMA BABU DADI DAKA KIRA SHI ACIKIN WAKAR HARDA FA KACE RABBI YA MAIMATA MA'ANA KENAN FA 4+4 KUMA TUNUBU HABA KAI SAIDE IN BAMA DUNIYA AMMAN BADAI SHIBA IN ALLAH YAYI DUNIYA DAN ANNABI MUHAMMADU TUNUBU BAZAI ZARCE BA
@aminuadalha8989
@aminuadalha8989 2 ай бұрын
Muna godiya chairman ❤
@UsmanAbdoullah
@UsmanAbdoullah 2 ай бұрын
Masha Allah munah godiyah mu yan crypto 🎉🎉😊
@aminumohammed5182
@aminumohammed5182 2 ай бұрын
Allh Kara basira da daukaka Chairman ❤❤❤❤❤❤
@aliyuaminu7152
@aliyuaminu7152 2 ай бұрын
Jami'a gaskiya ne Allah yakara hazaka
@Sanosisss
@Sanosisss 2 ай бұрын
Alla yarabaka damahassada namou rarara
@UmarBelloabdulkadir
@UmarBelloabdulkadir 2 ай бұрын
❤❤muna Godiya ogah sir 💙💙💙🤗
@umarlawan-oj7rm
@umarlawan-oj7rm 2 ай бұрын
Muna godiya oga 🎉🎉🎉🎉
@hajjnurudeenshaibu8519
@hajjnurudeenshaibu8519 2 ай бұрын
Mr president best in the game ❤❤❤❤
@AliyuSalehteku
@AliyuSalehteku 2 ай бұрын
Allah yakara daukaka
@AbbakaleBukar
@AbbakaleBukar 2 ай бұрын
Allah ya biya Rara Amma Bar batun Tinumbu ya maimaita
@shuaibuzakariya4729
@shuaibuzakariya4729 2 ай бұрын
Allah yasaka Mr chairman
@DSab-oe2pi
@DSab-oe2pi 2 ай бұрын
Gaskiya ne mai gidan Allah ya kara basira Ameen 🙏
@abbahassan8888
@abbahassan8888 2 ай бұрын
Mungode oga Allah yasaka
@OusseiniMoussaAbdoulfataou
@OusseiniMoussaAbdoulfataou 2 ай бұрын
Na kahutu ikon allah ❤
@katsinakk7372
@katsinakk7372 2 ай бұрын
Muna Godiya Brother
@SalisuUmar-jq2bv
@SalisuUmar-jq2bv 2 ай бұрын
All the best chairman ❤❤
@FsjsSbs
@FsjsSbs 2 ай бұрын
Macha Allah maigida ❤❤❤❤
@AbbaHamisu-v2k
@AbbaHamisu-v2k Ай бұрын
Allah yaisa wlh kuwa bamuyafimaba 😂
@ABUBAKARHAMISUGARBA
@ABUBAKARHAMISUGARBA 2 ай бұрын
Muna godiya Allah yakara daukaka
@UsmanHassan-g5o
@UsmanHassan-g5o 2 ай бұрын
Gaskiya ni RARARA kalashe wanna zangon kafi oo😮😮😂😂❤
@Chizo_Jay
@Chizo_Jay 2 ай бұрын
Godiya muke❤
@abdullahimuhammad344
@abdullahimuhammad344 2 ай бұрын
Ka yabi mining ⛏️ amma kasa tinubu ... Duk da haka mun yafema oga
@IbrahimUmmar-zf7wr
@IbrahimUmmar-zf7wr 2 ай бұрын
Munagodiya Allah yakara daukaka
@abubakarmuhammad7824
@abubakarmuhammad7824 2 ай бұрын
Muuuuuuuunnnn Gode.
@AbdullahiSunusi-k4w
@AbdullahiSunusi-k4w 2 ай бұрын
Nabaka cats dina duka❤
@usmanabdullahi9589
@usmanabdullahi9589 2 ай бұрын
🎉 thanks you chairman
@YusufMusa-kh1hj
@YusufMusa-kh1hj 2 ай бұрын
Yan baiwa muna godiya
@KabeerShuaibu-g1c
@KabeerShuaibu-g1c 2 ай бұрын
Masha Allah rarara
@umarmurtala-d4b
@umarmurtala-d4b 2 ай бұрын
Allah yabiyaka yakara basira
@hassanumaiakwai
@hassanumaiakwai 2 ай бұрын
Sai rarara yan mining sun jika
@USMANADAMUIBRAHIM-p3i
@USMANADAMUIBRAHIM-p3i 2 ай бұрын
Kai Allah ya Kara basira oga
@Safiyanutijjani-b5j
@Safiyanutijjani-b5j 2 ай бұрын
Jamiar waka Allah yasaka
@bakanikenlovetv1680
@bakanikenlovetv1680 2 ай бұрын
Masha Allah Allah ya kara lafiya da basira
@IssoufouAmadou-qn7ep
@IssoufouAmadou-qn7ep 2 ай бұрын
Jami'a gonar waka 🤙🇳🇪
@abubakarkaigama8080
@abubakarkaigama8080 2 ай бұрын
Allah yakara daukaka chairman
@ABKsenior
@ABKsenior 2 ай бұрын
Yan baiwa na Godiya rarara duk dayake mu yan bai wa mun girbe account din ka na Facebook 😂😂😂
@AHMADHARUNANABAYI
@AHMADHARUNANABAYI 2 ай бұрын
Wannan haka yake chairman 🎉
@mohammadabba2825
@mohammadabba2825 2 ай бұрын
Allah ya taimake ka Allah ya sa mudace amin ya hayyu ya Qayyum
@AdamuNuhu-r5i
@AdamuNuhu-r5i 2 ай бұрын
Megida Allah ya kara dsukaka da vasira
@ahmadubamuhd3893
@ahmadubamuhd3893 2 ай бұрын
Jami,ar waka 🔥🔥
@King_Faisal831
@King_Faisal831 2 ай бұрын
Jamiar Waka Muna Godiya 🎉😊
@IshakaIbrahim-c7v
@IshakaIbrahim-c7v 2 ай бұрын
Allah Ya Gara Basira Mai Gida Chairman Dr Dauda Kahutu Rarara 🎉🎉❤😂
@aliyudauda7389
@aliyudauda7389 2 ай бұрын
Aslm fatan alkhairi gareka Dauda kahutu. Ina sauraran wake - waken ka da dama... Amma zanyi farin ciki matuka in ka wake min Abin alfahari na da dukkan mu. ANNABIN RAHAMA
@Raja_4tos_team
@Raja_4tos_team 2 ай бұрын
Duk abunda kayi ‘yan baiwa sun yafema✊🏽
@mamunususman3126
@mamunususman3126 2 ай бұрын
Muje zuwa 🎉❤
@salisuharuna3348
@salisuharuna3348 2 ай бұрын
Rarara duniya ❤❤❤🎉🎉🎉
@Malnayisaru.MatamyAd-o8w
@Malnayisaru.MatamyAd-o8w 2 ай бұрын
Allah yakara basira
@rufaimtech
@rufaimtech 2 ай бұрын
Wannan haka yake 🎉🎉🎉🎉😮
@YARIMANSHARIFTV
@YARIMANSHARIFTV 2 ай бұрын
Allah ya Kara suttura da rufin asiri 🤲
@AttaherAboubacar-n3d
@AttaherAboubacar-n3d 2 ай бұрын
Rarara Oga ne ❤❤❤❤
@CryptoTrainingCenter
@CryptoTrainingCenter 2 ай бұрын
Ban fahimci me kake nufi a baiti na biyu ba, wanene yayi singing kuma me kake nufi. 🙏
@AminuRabiufaskari
@AminuRabiufaskari 2 ай бұрын
Sakarai yakare,da wakar NSA wawa. Dama da ma abin da yakawo ka kenan
@abubakaraminu1580
@abubakaraminu1580 Ай бұрын
Ribadu Duniya 💯😂 In ka ji haushin yan uwanka yan taadda da aka kashe, ka mutu.. sha sha shan banza
@abubakaraminu1580
@abubakaraminu1580 2 ай бұрын
Walahi Rarara kai ne sarkin waka!! Dole o’o ya sallama 😂😂
@muhammadabideen4964
@muhammadabideen4964 2 ай бұрын
Allah ya biya chairman
@TajuddeenMansur
@TajuddeenMansur 2 ай бұрын
Jami,a gonar Waka Yan baiwa suna godiya 🎉🎉
@JabirJibrin-m1q
@JabirJibrin-m1q 2 ай бұрын
Yakay shugaban mawakan Africa 🌍🌍🌍
@Musa-x3u
@Musa-x3u 2 ай бұрын
Waka very sweet sai dai kash T-pain yaso ya ɓata ta agoge sunanshi
@SalehKasun
@SalehKasun 2 ай бұрын
May Allah protect you 🙏
@fannahkyari6742
@fannahkyari6742 2 ай бұрын
Weldone ❤
Dauda Kahutu Rarara - Sadauki Hamza Faskari - Official Audio
12:54
Dauda Kahutu Rarara
Рет қаралды 46 М.
To Brawl AND BEYOND!
00:51
Brawl Stars
Рет қаралды 17 МЛН
Арыстанның айқасы, Тәуіржанның шайқасы!
25:51
QosLike / ҚосЛайк / Косылайық
Рет қаралды 700 М.
So Cute 🥰 who is better?
00:15
dednahype
Рет қаралды 19 МЛН
How to treat Acne💉
00:31
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 108 МЛН
Jawabin Rundunar sojojin Nigeria kan káshè mutane da Sojojin Sama sukai a Sokoto
4:23
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 1,4 М.
(Sabon Comedy) Mijin Mace Biyu (Tage Comedy Episode 2)
9:35
Tage Entertainment
Рет қаралды 1,2 МЛН
Dauda kahutu Rarara "APC CE" Official Music Audio 2022
6:58
BARAU I. MALIYA ONLINE
Рет қаралды 1,9 М.
HAKIN SAMA KAMMALALLIYA
16:14
Alan waka
Рет қаралды 93 М.
Yace Sai Yayi Lalata Dani Sannan Zai Taimakeni
13:41
Brekete Family Hausa
Рет қаралды 74 М.
SAKAMAKON CHANJI FULL VIDEO HD.... ORIGINAL
20:32
Auta Waziri
Рет қаралды 222 М.
Yanzu-yanzu: Fatima Mai Zogale ta bayyana alaƙarta da Rarara
16:08
Freedom Radio Nigeria
Рет қаралды 391 М.
Prince Mk Baagi - Sunyi Failing NDC SAMA (official video)
5:42
Prince Mk Baagi
Рет қаралды 242 М.
To Brawl AND BEYOND!
00:51
Brawl Stars
Рет қаралды 17 МЛН