Masha Allah Sarki Aminu👑❤❤❤Sarki Muhammad Sunusi👑❤❤❤ Allah Ya Kara Musu Lafiya 8:43
@IsihaqSkmoney4 ай бұрын
Masha Allah hul la quwwata illa billahil aliyyul Azeem😢😢😢aminu Ala banana ubangiji Allah yaqara daukaka ka yaimaka Nisan kwana tare damu muji dadi tare mu amfani juna ameen
@rabiulecturer40515 ай бұрын
Allah ya saka da alkhairi, ubangiji ya Kare sarki
@nasirumuhammad33964 ай бұрын
Jazakhallahu Khairan...! Allah ya saka da Alkhairi, my Favourite Singer..! Allah ya qara Basira
@musaabdullahi31895 ай бұрын
Mash Allah, Allah don yahayyu ya kayyumu don alfarmar daka yiwa Manzonka muhamadurrasulullahi ka tabbatarwa da mai martaba sarkin Kano na 16,Sanusi lamido Sanusi kujerarsa ta sarkin kano
@abubakarlawanaisami5 ай бұрын
Abinda muke jira tun tuni Allah ya saka da alkhairi sarkin Diya
@HussainiHammanjoda-w7gАй бұрын
Inason koyan waka amma inaa ban iyaba
@ShafiuAyabaАй бұрын
Aminn me gida
@mdabdullah-qx6wf2 ай бұрын
Masha Allahu from Saudi Arabia 🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇳🇬
@mustaphaahma1843 ай бұрын
Masha Allah 😊
@fayisisah5 ай бұрын
Mash allah duk wanda Allah ya bawa bawanda yaisa ya gwachi Allah ya kara basira sahibul hikima
@imranagwandu96095 ай бұрын
Masha Allah Allah ya kara basira da daukaka
@shafiuzakinala2045 ай бұрын
Ma sha Allah jira ya ƙare kenan Allah ya ƙarawa sarki lafiya.
@ahmedabdullahi35053 ай бұрын
Mashaa Allah ❤❤❤
@ibrahimubajawad21335 ай бұрын
Masha Allah Muna farin ciki da wannan Waka Allah ya karawa Sarki lafiya tare da ALA
@AnasShehudukku3 ай бұрын
Sai godiya Goni..ina goni wani ga nawa..Allah ubangiji yakara basira..da nisan kwana..muji wakoki a gurin ka..
@AbdullahisalisuMusa-my4wy4 ай бұрын
Maa shaa Allah
@auwalabdullahihassan-w1c5 ай бұрын
Masha Allah ❤
@AliyuYusuf-yo7cj3 ай бұрын
Masha Allah hikima da basira zallah
@abbablacknguru34725 ай бұрын
Masha Allahu Ubangiji Allahu ya karawa rayuwar ka albarka Alan waka
@usmanabubakar4245 ай бұрын
Masha Allah 👌 👌 👌
@AMINUMUSA-m9t3 ай бұрын
Masha Allah,Allah yakara basira.❤❤❤
@ramadanahamadibrahim30505 ай бұрын
Amin ladan Alan waQa duninyar WAQA 🙏🙏🙏👍👍
@aliyuadam98495 ай бұрын
Ma Sha Allah
@salisusalisudaura88614 ай бұрын
Allah yakara basira Sarkin wakar kasar Hausa Don Allah kazo Daura domin mujaddada maka saurautar Sarkin wakar kasar Hausa.
@buharisalisubuhari77665 ай бұрын
Masha Allah muna gdy
@GarbaYakubu-pr5jmАй бұрын
❤❤❤❤🎉🎉🎉
@ZakariAbdullahi-b4c5 ай бұрын
Allah tayaka riko yakuma kareka daga maHasadda na nesa da na kusa, Amin
@ZanaidouMamida3 ай бұрын
Macha Allah
@kanuriarabtv28275 ай бұрын
Masha Allah
@ameenujibirin55724 ай бұрын
Allah ya kara basira da lfy
@UsmanAliyu-v9h2 ай бұрын
Allah yasaka da alkairi alan waka
@hamzamuhammad34695 ай бұрын
Masha Allah jira ya kare baharun mawaka ❤❤❤
@AlkasimSani-jh2on5 ай бұрын
Masha Allah Allah yasa mu gama Lafiya.
@bashirtasiu5 ай бұрын
Masha Allah ya Kara basira
@muhammadisa81005 ай бұрын
Nice one
@AboubacarAbdoulkoudoussou-o2f5 ай бұрын
Allah dai ya biya Aminu alan wakar ❤
@mutariabubakar47405 ай бұрын
Allah karawa rayuwa albarka Ya Allah kara dankwan kauna
@shuaibuabdullahi54975 ай бұрын
Allah ubangiji ya Qara basira
@BoukarMalan-b3n5 ай бұрын
Masha allah
@ALIYUHYDARAbubakar5 ай бұрын
Tabarakkallah, Allah ya biya buqata
@salsaddaura3735 ай бұрын
Ya Allah , ka kara basira. Amin
@MissAbdullahihaladu3 ай бұрын
❤good
@uzairumaaruf12212 ай бұрын
Masha Allah, Allah ya taimaki Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero. Yadda mahaifinka yai Golden-Jubilee, da yardar Allah kaima sai ka yi, a gidan Rumfa💪
@AdamuAbdulkadirBuji5 ай бұрын
❤❤wakar Nan ta bugu ba laifi.
@SAFIYAUSMAN-k2w5 ай бұрын
Waka tayi matuka. Allah ya Kara basira da kauna
@tajudeennuhu7205 ай бұрын
Masha Allah Allah jikan ado bayero da rahma
@DJamilaAbdulwahab5 ай бұрын
Machaallha allha
@kabirusule89295 ай бұрын
Fatan alheri Allah Ubangiji ya Kara basira
@bilyaminuBala-v5z5 ай бұрын
Ranka Dade sarkin diyan gobir a taimaka mana da kammalliyar wakar Yarin Hadejia...... Nagode
@IbrahimHaruna-ph6sc4 ай бұрын
Allah shi taimaki DR. A taimaka mana da cikakkiyar waƙar Sarkin Yarin Hdj
@jibrinmusadunari94845 ай бұрын
Allah ya Qara Basira
@mustaphaaliyu3275 ай бұрын
Ran Sarki ya Dade!! Allah ya taimaki Dan Buran😊😊
@malammoussacheihouibrahim25833 ай бұрын
From cameroon
@bbkjunior214 ай бұрын
Masha Allah saura muyi downloading
@adamuibrahim19235 ай бұрын
Dan Allah ah sata ah audiomack
@mustaphalawal90985 ай бұрын
Ina godia ni mai gidanka sarkin diya 😂Allah sa mu wanye lafiya.
@DAHIRUSulaiman-e6m3 ай бұрын
❤
@muhammadgarbayahaya77135 ай бұрын
❤❤❤🎉🎉🎉
@insideouttv35755 ай бұрын
Inama wakarnan bata sarauta bace kuma ace bata siyasa bace😢
@ChamsoudiniEnseane4 ай бұрын
❤❤❤❤❤
@lawallimaishayitv93883 ай бұрын
Ina Kokarin Downloading Wallahi Takiyi
@Abun_Zabi5 ай бұрын
gaskiyane ala Allah ya kara basira
@muhammedsambo6405 ай бұрын
❤❤❤❤
@ibraheemabdullahi-l6h4 ай бұрын
Mae gd yakamata asata a Audio Mack
@auwalabdulmumin8585 ай бұрын
ALLAH yy mn taiyo❤
@USMANAMINUISMAIL2 ай бұрын
Sannu d kokari malam.
@saleembalarabemusa5 ай бұрын
SARKI SANUSI Ya dawo gidan sarauta kuma zai tafi, Wani ma zaizo, Ay tunda Ado ya bar gidan nan, toh munyi imani sa ALLAH munyi imani kowaye mutum sai ya bar wajen nan
@usumanabbas85085 ай бұрын
Masha Allah 😂
@SirajYousuf-m8z5 ай бұрын
👍
@SunusiMaikipi4 ай бұрын
😢😢😅❤😅
@HajiyaMamata4 ай бұрын
Allah mudode
@sulaymanahmadallahna43145 ай бұрын
Sarki sai yaushe za'a saki kammalalliyar 'ƙasurgumin saraki'?