Dawo da tallafin mai

  Рет қаралды 45,770

Dan Bello

Dan Bello

Күн бұрын

Пікірлер: 249
@AbdurrahmanAbdullahi-ll1no
@AbdurrahmanAbdullahi-ll1no 5 ай бұрын
Allah yayima albarka Dan bello yabaka gwarin gwaiwar wannan lamarin Koda bamuda yadda zamuyi mundai San yadda abin yake Allah yakawowa talakan Nigeria mafita
@sufisadisu
@sufisadisu 5 ай бұрын
There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ
@nurudeenmatane7475
@nurudeenmatane7475 5 ай бұрын
We are proud of you Dan Bello. I wish you God protection and guidance Ameen.
@sufisadisu
@sufisadisu 5 ай бұрын
Ameen ya Hayyu ya Qayyum
@mustaphaismail3524
@mustaphaismail3524 5 ай бұрын
Dan Bello for President hit like button here👍
@maryamtaif8571
@maryamtaif8571 5 ай бұрын
Allah yaqara tsayamaka mlm bello to nodai shawarata anan shine dan goman, Allah acigaba dayiwa Annabi Muhammadu S. A. W. Dalati da karatun, alqurani sanna uwa uba sallar alqunut insha muka haqura mka jure yin wanna addu, oin insha Allah to muzamuga qarshensu bi, izinillah
@amassaeed
@amassaeed 5 ай бұрын
ALLAH yakare mana Kai ❤❤❤
@ShuaibuShehu-ks3mf
@ShuaibuShehu-ks3mf 5 ай бұрын
Allah Yasama da Alkaeree Dr.Dan Bello
@shobankeariyo7913
@shobankeariyo7913 5 ай бұрын
You are God's sent and God will protect you to bring freedom to Nigeria. Kai we are suffering in Nigeria.
@sameerahyakub2527
@sameerahyakub2527 5 ай бұрын
Allah ya Kara kareka daga dukkanin sharrin abin halitta na Fili dana ɓoye,na kusa dana nesa BELLO GALADANCHI AMIN DAN DARAJAR MUHAMMADUR RASULULLAH S A W 🤲
@abdullahladan6198
@abdullahladan6198 5 ай бұрын
Oh my country Nigeria Allah yakawomuna saukin halin da muke ciki, Allah muntuba
@IsahMuhammad-zf7ee
@IsahMuhammad-zf7ee 5 ай бұрын
Good dan Bello 💪 Neve give up
@LawalshuaibDankasa-l6g
@LawalshuaibDankasa-l6g 5 ай бұрын
Mr Dan bello ka dawo gida irinku kasa ke so❤❤❤❤
@esmaelibrahim-n2q
@esmaelibrahim-n2q 5 ай бұрын
ALLAH ya kareh ka daga sharrin su kuma mu matasa ba zama zamuyi muna jin dan bello kawae yana tonon silili ba, Mu kuma wani mataki damu dauka akansu shine abunda yakamata muyi tunani
@Aishamuhammad-z7h
@Aishamuhammad-z7h 4 ай бұрын
Allah ya wulakanta bola tunubu da makarabansa Allah sbd Annabi muhammad sallallahu alaihi wa sallam ka tozartasu.Allahumma Ameeeeeen
@yahyalawal3998
@yahyalawal3998 5 ай бұрын
Alh. Dan Bello, Allah Ya kare mana kai.
@ahmadabdulkarim5950
@ahmadabdulkarim5950 5 ай бұрын
Mudai kazama Rahma ga talawa ALLAH ya kareka daga duk mai sharri
@Fityatun-amanu
@Fityatun-amanu 5 ай бұрын
Suna yin komai ne dan kansu ba dan talakawa ba. Kuma wannnan ba shine yadda ake mulki ba. Mulki shine talakawa first. Allah ya kyauta! We must act
@ALPHADAYYABU
@ALPHADAYYABU 5 ай бұрын
Masha allah dan bello
@AhmadShuaibuSafwan
@AhmadShuaibuSafwan 5 ай бұрын
Hmmm ALLAH shi kyauta wani al'amari sai kasata Nigeria
@abubakarsuleimanmagami6516
@abubakarsuleimanmagami6516 5 ай бұрын
Allah ya albarkaci rayuwa ya kara basira,Allah ya kare ka,muna maka fatan alkhairi
@scienceoftheuniverse9155
@scienceoftheuniverse9155 5 ай бұрын
Allah wayar da kan ɗan Nigeria
@ShuaibuNuhu-f8f
@ShuaibuNuhu-f8f 5 ай бұрын
Gaskiyane Dan Bello Allah karo basira Allah baka nasara akan abun dakake muradi Baki daya Allah jikan musulmi fatanmu shine Allah Amin dakomai dakomai
@user-yw8pc6wu7d
@user-yw8pc6wu7d 5 ай бұрын
Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum
@MurtalaIdris-t9m
@MurtalaIdris-t9m 5 ай бұрын
Very good Dan bello Amma har yanzu Muna so kaduba mana kaduna
@mudassirSani-hp7vv
@mudassirSani-hp7vv 5 ай бұрын
Dan bello Allah ya taimaka Maka yakareka
@hayatuhashimibrahim
@hayatuhashimibrahim 5 ай бұрын
Dan Bello; Allah yasa ka maka da mafificin alkhairi, Allah ya tsareka ya kuma kareka daga dukkan masu sharri, ya Allah ya taimakeka kamar yadda kake mana, alfarmar annabi s.a.w da alqur'ani amin. ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@AhmadAliyu-f2z
@AhmadAliyu-f2z 5 ай бұрын
Dan Bello Allah ya qara maka basira
@fatimaabdullahi3058
@fatimaabdullahi3058 5 ай бұрын
We are proud of you Dan Bello, Allah y tsareka daga sharrin makiya
@sayudigarba
@sayudigarba 5 ай бұрын
Dan bello don allah karkapasa
@MadinaKabir-i1s
@MadinaKabir-i1s 5 ай бұрын
Wlh yafasa kowa yaji
@AhmadAliyuS.kaigama
@AhmadAliyuS.kaigama 5 ай бұрын
Allah yana bayan me gaskiya, Allah ya kara basira da lfy.
@JameeluJameel
@JameeluJameel 5 ай бұрын
Allah sarki Nigeria
@MuhammadIbrahimgubbaMIG
@MuhammadIbrahimgubbaMIG 5 ай бұрын
Gaskiya taliya tazamemuna masifa Dan ba kara
@Ameenarhmuhd
@Ameenarhmuhd 5 ай бұрын
Allah yasa sugani ya basu ikon shiryuwa
@usmanadamu2080
@usmanadamu2080 5 ай бұрын
Ina maka datan Al heri Dan bello
@AbdoulAziz-el4xi
@AbdoulAziz-el4xi 4 ай бұрын
Très bien mon frère ❤❤❤ je t'aime fort de tou mon cœur 💓💓💓
@abdullmadu8265
@abdullmadu8265 5 ай бұрын
Mun barsu da Allah. Allah ya Isa.
@abdulwahidhanga
@abdulwahidhanga 5 ай бұрын
Har Yanzu mu matasan najeriya mukasa gane gaskiya. Allah ya dada ganar damu, amma sai mun tashi tsaye da kafafun mu
@welcomeramadan3111
@welcomeramadan3111 5 ай бұрын
Ya hayyu yaqayyum duk wayanda basakishin rayuwar al umma wayanda sukasa qasarmu awahala Allah yasaka larurar gudawa takamasu da fastarin kwance ya Allah
@Wakokinhausatv1
@Wakokinhausatv1 5 ай бұрын
Allah Ya Kara Tsarka Dan Bello Ya Karama Lafiya
@MuhammadArabi-p7w
@MuhammadArabi-p7w 5 ай бұрын
Allah muntuba idan zarrabarmu kai da shuwaganinmu idn bamasu gyaruwa bne kafi kowa sanin yadda zakai dasu ya rab alamein
@nuralawan8581
@nuralawan8581 5 ай бұрын
Allah yakareka dan bello
@MadinaKabir-i1s
@MadinaKabir-i1s 5 ай бұрын
Allah ya Kara Tina masu Asiri Allah kuma ya tsare Mana Kai Dan bello
@BelloMohammed-pd3vv
@BelloMohammed-pd3vv 5 ай бұрын
Wow 😂😁😀😀😀😀😀😀👍👍👍👍♥️Allah yakaremanakai Dan Bello
@kabirsani2698
@kabirsani2698 5 ай бұрын
Thanks for always trying to open our eyes
@aishaali3734
@aishaali3734 5 ай бұрын
Wallahi ba wanda zai mutu sai da lokaci. Amma karshen su ya zo. Zaa fito 1st October Insha Allah. Enough is Enough! #EndBadGovernance #REVOLUTIONNOW
@abbashariff1801
@abbashariff1801 5 ай бұрын
😢😢😢😢 Allah ya kyauta 😢 Muna godiya da Tunatarwa
@abdallahmoussa7167
@abdallahmoussa7167 5 ай бұрын
Dan bello Allah yasaka da alheri Allah ya kara kiyayeka ya saremuna kay❤❤❤
@nasirumagajikarambicity4688
@nasirumagajikarambicity4688 5 ай бұрын
Allah ya maka albarka dan bello
@musaalu3145
@musaalu3145 5 ай бұрын
😂😂😂😂 aku mai bakin magana dan bello a fasa kwai
@AuwalKabir-u5c
@AuwalKabir-u5c 5 ай бұрын
Allah Ubangiji yatshare mana Kai d bello naga wasu nazagika kada kadamudasu kacigaba da aikinka mugode
@alisday6206
@alisday6206 5 ай бұрын
Dan Bello Allah dada kareka. Kuma dafatan kashirya wa duk wani munafurcin da za'a iya yimaka Dan wannan kyakkyawar manufar.
@MAMUDO_MEDIA
@MAMUDO_MEDIA 5 ай бұрын
Masha allah maigida fatan allkahir
@fivestar2541
@fivestar2541 5 ай бұрын
ALLAH YAFISU ALLAH KUMA YASAKA MANA May God continue bless you and guide you 🙏 Ameen DANBELLO 🙏
@H.M.ANADARIYA2448
@H.M.ANADARIYA2448 5 ай бұрын
Gut kai Allah bimana hakkimu
@ismailabdallah8604
@ismailabdallah8604 5 ай бұрын
Keep it up Dan Bello may u be in Allah's protection
@Musahussaini-fp8ph
@Musahussaini-fp8ph 5 ай бұрын
Dan bello hawan jinin tsinannu shuwagabannin nija
@AssoumanaDjabirou-r1m
@AssoumanaDjabirou-r1m 5 ай бұрын
Gaskiya 😢ana iskansi a gasarnan 😊 allah ya kaiyta
@namadinahotoro4632
@namadinahotoro4632 5 ай бұрын
Hahahahah... Allah ya kyauta
@AbdurrasheedIsah
@AbdurrasheedIsah 5 ай бұрын
🎉 Dan bello namu
@Abukhaleel669
@Abukhaleel669 5 ай бұрын
Allah Ya Kara kare mana kai Dr.
@muhammadsanialiyu6855
@muhammadsanialiyu6855 5 ай бұрын
Masha Allah kana burgeni
@SalaSala-s2x
@SalaSala-s2x 5 ай бұрын
Allah ya ƙareka dan Bello ❤❤❤❤❤❤
@IbrahimMuhammad-qu6bp
@IbrahimMuhammad-qu6bp 5 ай бұрын
Allah ya saka da alkhairi Allah ya kareka
@sa.idumusasa.idumusa3323
@sa.idumusasa.idumusa3323 5 ай бұрын
Muna godiya korai dan Bello Allah ya bamu irinka a Nigeria a matsayin shugaban kasa albarkan Manzon Allah S A W 😍🤲🙏
@abbashanson3261
@abbashanson3261 5 ай бұрын
Nice job bro
@elhlaoualiabdoulrazak
@elhlaoualiabdoulrazak 5 ай бұрын
Merci mon maître que te protège ❤❤❤
@maryamabdullahi4858
@maryamabdullahi4858 5 ай бұрын
Allah ya karika dañ bello
@NajibIbrahim-h9l
@NajibIbrahim-h9l 5 ай бұрын
Muna godiya
@danmobitv2692
@danmobitv2692 5 ай бұрын
Dan bello bakada tsoro well done
@UsainiySharif
@UsainiySharif 5 ай бұрын
I like you Dan bello
@MurjaMaikudi-fn3nv
@MurjaMaikudi-fn3nv 5 ай бұрын
Well done sir
@khadiali1799
@khadiali1799 5 ай бұрын
Allah ya kara kareka dan bello
@RuqayyaAbdulhadi
@RuqayyaAbdulhadi 5 ай бұрын
Allah y tsare danbello Anma haryau mu Yan kasa munqi mufarga haka zamuta mutuwa agidajen mu Babu mafita kullun kokarin danbello mu farga munemo haqinmu 😊
@khadijatusmanmusa4621
@khadijatusmanmusa4621 5 ай бұрын
Mu dai kam Allah ya isan mana. Amin
@ahmadmahirtv645
@ahmadmahirtv645 5 ай бұрын
Prof.Allah kara basira da imani.
@ShehuKiza
@ShehuKiza 5 ай бұрын
Allah yayimunamaganinsu dan belo
@ShafiuMhudu
@ShafiuMhudu 5 ай бұрын
Dan Bello Allah ya karomana irinku a Africa
@kurebetv3542
@kurebetv3542 5 ай бұрын
Allah ya kara kare Mana Kai Dan Bello. More grace to your elbow
@islamusman1120
@islamusman1120 5 ай бұрын
Allah ya tsare ka daga sharrin su Aamiin
@حليمهالهوساوي-ر4ه
@حليمهالهوساوي-ر4ه 5 ай бұрын
Kafito a takarar shugaban qasar Nigeria kawai shine mafita
@aliumar8471
@aliumar8471 5 ай бұрын
Thanks!
@bellogaladanchi
@bellogaladanchi 5 ай бұрын
Thank you ❤
@mustaphamuhammadbnz55
@mustaphamuhammadbnz55 5 ай бұрын
Allah yasa mudace Alfarman annabi muhammadu s a w 🥰🥰🥰🥰🥰🥰
@maryamUmar-h7x
@maryamUmar-h7x 5 ай бұрын
Duk ba wanda za muyi, ba za mu mutu saboda yunwa ba ko wahala ba. Yadda Allah yayi fir'auna da ya gallabi mutanen sa da zalunci da azaba sai Allah ya tattara su gaba daya ya hallakal dasu sannan sai aka sami lafiya..... Dan bello godiya maiyawa
@cryptominers_hub
@cryptominers_hub 5 ай бұрын
Jira Jira Jira Kai a Nigeria Kakefa Ban Son Hauka 😅😂
@FARUKISA-jb4yw
@FARUKISA-jb4yw 5 ай бұрын
Good job oga dan bello
@sadiqrufaiibrahim9095
@sadiqrufaiibrahim9095 5 ай бұрын
Hmm Allah ka kawomana dauki
@AbdullahMuhammed-t1t
@AbdullahMuhammed-t1t 5 ай бұрын
Ahaka zasukare in Allah yayarda
@namadinahotoro4632
@namadinahotoro4632 5 ай бұрын
Bonono kenan Allah yaimana maganinsu, azzalumai
@namadinahotoro4632
@namadinahotoro4632 5 ай бұрын
Danielle dan Allah wai ina za akai kudine
@jamiluadam216
@jamiluadam216 5 ай бұрын
Allah ya Maka maganin matsalar ka Dan Bello
@adammukhtar446
@adammukhtar446 5 ай бұрын
Wish you all the best❤
@mubarakusmanmuhammad5983
@mubarakusmanmuhammad5983 5 ай бұрын
Dan bello wannan videos din sunada muhimmanci yakamata adinka yinsu harda turanci saboda yan uwan mu na kudu da basajin hausa allah yasakawa iyayenka da alkhai addua yanzuma mukafara musu saboda kai 😢
@MaryamHamisu-ls2mz
@MaryamHamisu-ls2mz 5 ай бұрын
Allah Ya kare ka daga sharrinsu
@sabeermuhammad5313
@sabeermuhammad5313 5 ай бұрын
Wato dai mutuwa ce za ayi!!! 😂
@abubakarmuhammed3828
@abubakarmuhammed3828 5 ай бұрын
Allah yadoraka akan masara kayi tafasa kwai
@D.KMAISUBURBUDATV
@D.KMAISUBURBUDATV 5 ай бұрын
Masha Allah
@HassanLawal-o2o
@HassanLawal-o2o 5 ай бұрын
Dan bello ❤😢
@IdrisBabangida-s8w
@IdrisBabangida-s8w 5 ай бұрын
"Tsantsagwaran rashin shugabanni masu kishi da adalci mana dan bello, lokaci nanan tafe zamu kwace ikon mu kore su mujefesu da takalmi insha Allah"
@nazirmusa9965
@nazirmusa9965 5 ай бұрын
Amin ya Allah
@Aishamuhammad-z7h
@Aishamuhammad-z7h 5 ай бұрын
May Allah protect you brother Allah subhanahu wata alah ☝️ yakawar ta azzaluman shugabani a Nigeria yahayyu yakayyum yazuljalal Wal ikram 🤲🤲🤲
@IbrahimSirajo-w8y
@IbrahimSirajo-w8y 5 ай бұрын
Allah ya kawo mana
@SaiduHaruna-li7ro
@SaiduHaruna-li7ro 5 ай бұрын
Allah ya qara tonawa shugaban nin nan namu asiri
@maharazudahiru-rp9uc
@maharazudahiru-rp9uc 5 ай бұрын
Dan Allah Ka cigaba dayin shri amaga man fetur dinan
Mun haka rijiya a kusa da garinsu Buhari
8:16
Dan Bello
Рет қаралды 18 М.
Dan Bello Collection Episode 1
10:04
Dan Bello
Рет қаралды 42 М.
🎈🎈🎈😲 #tiktok #shorts
0:28
Byungari 병아리언니
Рет қаралды 4,5 МЛН
«Жат бауыр» телехикаясы І 30 - бөлім | Соңғы бөлім
52:59
Qazaqstan TV / Қазақстан Ұлттық Арнасы
Рет қаралды 340 М.
ССЫЛКА НА ИГРУ В КОММЕНТАХ #shorts
0:36
Паша Осадчий
Рет қаралды 8 МЛН
DAGA BAKINKA SHOW TARE BELLO HABIB GALADANCI ( DAN BELLO )
18:52
ABDOOL GAYA TV
Рет қаралды 131 М.
Yanzu-Yanzu: Dan Bello ya dira kan Kwankwasiyya
8:02
Madubi TV
Рет қаралды 25 М.
Ina da HANNU a cin hancin Najeriya
7:40
Dan Bello
Рет қаралды 42 М.
Me Gwamnan Sokoto ya ke boyewa
6:59
Dan Bello
Рет қаралды 80 М.
Makarkashiyar da Tulumbu ke shirin yi da addini
3:39
Dan Bello
Рет қаралды 32 М.
Why Insecurity in northwest is bigger than you think
4:13
Dan Bello
Рет қаралды 41 М.