Yanzu-Yanzu: Dan Bello ya dira kan Kwankwasiyya

  Рет қаралды 25,246

Madubi TV

Madubi TV

Күн бұрын

Пікірлер: 38
@abdurrahmanumarwali
@abdurrahmanumarwali 4 ай бұрын
Thanks Dan Bello kayi dai dai Amma magani dai ansaya Kuma anfara rabawa tabbas Amma wanna bncike Allah ya saka maka d alkyri muna ftan gwamnatin mu zata gyara inshallahu
@aliyumuhammadyahya2238
@aliyumuhammadyahya2238 4 ай бұрын
Allah ya tsare dan bello dama azzalimaine Allah ya isa
@ABDULRAHAMANDAHIRU-z3p
@ABDULRAHAMANDAHIRU-z3p 4 ай бұрын
Gabadai gabadai Dan bello Allah yatsare mana kai ogah.
@muhammadgonia.2946
@muhammadgonia.2946 4 ай бұрын
Allah ya isa! Duk wanda ya Zalunci Al'umma Wallahi Allah zai yi sakayya.
@JibirilMoyi
@JibirilMoyi 4 ай бұрын
Allah ya basu ikon gyara wa
@AmirMuktarAbubakar
@AmirMuktarAbubakar Ай бұрын
Allah ya cigaba tona masu asiri
@azumiibrahim
@azumiibrahim 4 ай бұрын
Subhanallah Inna lillahi wa inna alaihi raji'un Allah ya kara tuna asirun su
@AmirMuktarAbubakar
@AmirMuktarAbubakar Ай бұрын
Allah ya isar mana
@mubarakdanasabe7599
@mubarakdanasabe7599 4 ай бұрын
Allah yakaremu
@hassanmuhdbello1031
@hassanmuhdbello1031 4 ай бұрын
Assal gaskiya alhamdllh allah abingodiya allah ubangiji yasakama da alkairi Dan Bello mudai munataredaki mahassadanka fadawanka Dan Bello
@DanladiHaruna-t7q
@DanladiHaruna-t7q 2 ай бұрын
Dan Bello Allah ya saka ma da Alheri. Da ma can madugu ya kira kan sa Burgu. Su suka yi Kama da shegu.
@زيتزيت-د6ع
@زيتزيت-د6ع 4 ай бұрын
Dam bello dan Allah kakarbi shawara wannan zai taimaka qwarai wajan samun nasara
@ammarmuawiya272
@ammarmuawiya272 4 ай бұрын
❤❤❤❤❤
@فاطمه-ر5ع6س
@فاطمه-ر5ع6س 4 ай бұрын
Mlm ali Allah ya tsinema matsiyace dan dam fara
@hauwaidris2935
@hauwaidris2935 4 ай бұрын
Ka rabu da yan siya sa da halinsu,don muna sonka har ga Alllah Kar su yi Maka illa
@MubarakAbdulhadi-n1b
@MubarakAbdulhadi-n1b 4 ай бұрын
Dokikin Mai Baki ,gabadai gabadai azzalumai
@ismailsulemandarma2978
@ismailsulemandarma2978 4 ай бұрын
Wato wadannan mutane Dukkannin su barayine.
@nafiualiyuumar7637
@nafiualiyuumar7637 4 ай бұрын
Ya Allah ka gyara mana Nigeria
@mahmudshuaibu3264
@mahmudshuaibu3264 4 ай бұрын
Gaskiya me gida ka biyamu anan da ka fitar damu zargin mitane masu cewa wai mu gungiyar matasa muna da jam'iya
@aliyuadam9849
@aliyuadam9849 4 ай бұрын
Shine daidai
@masaudu-dr9rv
@masaudu-dr9rv 4 ай бұрын
❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉❤❤❤
@IdrisBabangida-s8w
@IdrisBabangida-s8w 4 ай бұрын
Kai! jira jira jira 😂
@AbdurrahmanAhmadshuaibu
@AbdurrahmanAhmadshuaibu 4 ай бұрын
Jira jira jira
@AhmadShuaibuSafwan
@AhmadShuaibuSafwan 4 ай бұрын
Dan bello ikon ALLAH Dan bello tsumagiyar kan hanya fyade fyade yaro fyade babba.
@AbubakarUmar-nh6tf
@AbubakarUmar-nh6tf 4 ай бұрын
Dan Bello Sannu Da Aiki
@FatihusharifSalihu
@FatihusharifSalihu 4 ай бұрын
Shida yake shegantashi shine cikakken shege amma ɗan bello yafika asali wallahi cikakken ɗan halak wanda haihuwarsa tayi masa rana ya amfani kansa da kuma al'ummar musulmi hardama kiristoci.
@sadiqibrahim298
@sadiqibrahim298 4 ай бұрын
Shima madugu ashe
@JamiluIbrahim-t5x
@JamiluIbrahim-t5x 4 ай бұрын
Baka fahimtaba ai shi Musa garba kwankwasodan APC ne Kuma komishinane lokacin ganduje. Iyakadai ache gari guda suke da kwankwaso
@زيتزيت-د6ع
@زيتزيت-د6ع 4 ай бұрын
Dam bello kabin cikomana Abu uku nadaya.1. satar da tinibu yayi narijiyoyim mampetir .2. satar silen Garo.3.satar Matar ganduje, toh yakamata katsaya haka Har adauki mataki. Abin ai sayyayi yawa dawanne zaaji
@murtalanaseermahmudkabo2676
@murtalanaseermahmudkabo2676 4 ай бұрын
Sabida anzo wajan da bakaso azo
@kabirushuaibunuhu7902
@kabirushuaibunuhu7902 4 ай бұрын
Ai za ayi kafen din 2027 ne that is true
@HajaraUsiman
@HajaraUsiman 4 ай бұрын
😢😢😢😢😢😢allsrki. Damaiadazakafadigsikiy. Tubazakayimuticiba
@SaniLabaran-zh9uu
@SaniLabaran-zh9uu 4 ай бұрын
Ashe kai. Dan Bello .mutumin arziQine? Allaahyayimaka. Albarka .ina maganar kilosmiter. biyar biyar.ko wacce. LG A. 44 . Ina akakwanane?
@ABDUSSAMADAHMAD-o2x
@ABDUSSAMADAHMAD-o2x 4 ай бұрын
Sanin makamar aikine
@زيتزيت-د6ع
@زيتزيت-د6ع 4 ай бұрын
Jira jira dam bello kakar6i shawarar da abu Salma yabaka ko saqonsa be isomaka Bane toh kaduba shafinsa kaji shawarar dayabaka kayi anfani daita inaganin haka zaifimana inganci
@SirajYousuf-m8z
@SirajYousuf-m8z 4 ай бұрын
😭
@زيتزيت-د6ع
@زيتزيت-د6ع 4 ай бұрын
Kadakatar da binkicennaka haka katunatar damu addua da alqunut masu madafan iyko suna dawkar mataki mumuna addua saikaga ansamu nasara in an gama dawa innan toh sai kacigaba da binkicennaka
@jamilushuaibu823
@jamilushuaibu823 4 ай бұрын
Novo med company Dr. tanko yakasai ne. Dawisu
Kogi 🐀 Vs EFCC
2:33
Dan Bello
Рет қаралды 21 М.
Yadda muka shiga matsala sakamakon delegates
9:54
Dan Bello
Рет қаралды 19 М.
人是不能做到吗?#火影忍者 #家人  #佐助
00:20
火影忍者一家
Рет қаралды 20 МЛН
Cat mode and a glass of water #family #humor #fun
00:22
Kotiki_Z
Рет қаралды 42 МЛН
Арыстанның айқасы, Тәуіржанның шайқасы!
25:51
QosLike / ҚосЛайк / Косылайық
Рет қаралды 700 М.
Quilt Challenge, No Skills, Just Luck#Funnyfamily #Partygames #Funny
00:32
Family Games Media
Рет қаралды 55 МЛН
Jawabin da ya sa Tulumbu ya saka cin zabe
2:04
Dan Bello
Рет қаралды 31 М.
NEXT LEVEL: Yadda APC ta jawo wa Kano talauci
3:32
Dan Bello
Рет қаралды 53 М.
Hirar Dan Bello da @AREWA24
11:53
Dan Bello
Рет қаралды 67 М.
APC a Kano ta ce a kama ni
3:39
Dan Bello
Рет қаралды 70 М.
5 Northern Nigeria Governors Arrive America
2:54
Dan Bello
Рет қаралды 22 М.
Borno Messiah Governor
2:23
Dan Bello
Рет қаралды 33 М.
Soyayyar Dangote da Oando ta Tulumbu domin Talaka
2:39
Dan Bello
Рет қаралды 32 М.
Sauya dokar haraji a Najeriya
6:14
Dan Bello
Рет қаралды 44 М.
Yadda Tulumbu ya sata da rana
3:55
Dan Bello
Рет қаралды 47 М.
Tinubu Buhari Vs Nigerians
6:23
Dan Bello
Рет қаралды 78 М.
人是不能做到吗?#火影忍者 #家人  #佐助
00:20
火影忍者一家
Рет қаралды 20 МЛН