Sauran ƴan Nijeriya basu gane wa salon Faransa sa ba sai abin yakasance ga jiki sanan zasu gane
@SaaduAliyu-u7f4 күн бұрын
Allah ya tsne wa jagorimmu na arewa albarka Allah ya tsne wa tininbu albarka Allah yakawo Mana karshen rayuwar azzalumai
@ismailbabaaliyu58903 күн бұрын
Ba Amin ba Allah ya shiryesu
@Sagirou-x1k3 күн бұрын
😂😂😂😂😂😂😂@@ismailbabaaliyu5890
@SalisuDansunnah4 күн бұрын
Allah yataimaki Arewa da yan Arewa
@MohammedMusba-k7m3 күн бұрын
To wai sojan najeriya har-yanzu basu iya banbanta lakurawa da talakawa ba?.lallai kuwa akwai sauran aiki a gaban najeriya .wa iyazu'billah
@SaniUmar-oh9yr20 сағат бұрын
indai baku fahimci jenaral abadu rahamn taniba to walahi nageria tata takare allha yasa kugane 😭😭😭😭
@masaoudahamet2 күн бұрын
Wata charia sai alahira
@yacoubousalisou-f4x3 күн бұрын
Baba inda kowa na da ilimin magana kamar ka a Nigeria da bamuda mastala ba a arewa Allah
@SaniMuhammad-g9p3 күн бұрын
NIGERIA UWA MAI KASHE YAYANTA ALLAH YANA KALLONKU MUNAFUKAI.
@issacHamid3 күн бұрын
Ma cha Allah ❤❤❤
@abdullahimuhammad2694Күн бұрын
Allah ya tsine ma duk shugaban da yake da sa hannu wajen Azabtar da mu
@gbalance88533 күн бұрын
Mun gode wa Allah dayasa za'amutu daba haka ba to wlh da shuwaganni a Nigeria sunchi banza
@JibrinKanta3 күн бұрын
Kaji gaskiya
@AbdurrahmanDawud3 күн бұрын
Allah ya isa tinumbu
@isahibb5973 күн бұрын
AI BA HAUSHE YAYI GASKIYA IN KAJI KISHIN DA LABARI....
@SanusiDanbaro-q5d3 күн бұрын
Sojojin Nigeria sun saba irin wannan hare-hare, amma sai suce kuskurene,waishi wannan kuskuren a arewacin Nigeria kawai yake faruwa?
@UmarUsman-w4m20 сағат бұрын
Sojan Nigeria fah yaje wasu kasashe yayi yaki yakuma yi nasara ,, amma wai yazo gida kullun agida yake kuskure wannan fah abun dubuwane ,, kuskurenma kullum a arewacin Nigeria
@nuhumaishanu69443 күн бұрын
Meyasa shi shugaba Tinubu baze fito dakansa yayi wa alumma bayani akan wannan matsaloli ba. In yayi haka duk ze hana wasu tunani akan wasu saci fadi, ya kuma saki duk wasu agreements da yasaka hannu akai da qasar faransa don jamaa su karanta suyi fashin baki
@SirajYousuf-m8z3 күн бұрын
😢😢😢😢😢😢😢
@abubakarusmanshehu86444 күн бұрын
wannan gaskiya ne
@mustaphaibrahim50783 күн бұрын
Sai kuyi jagorancin futarmu Daga Nigeria inda gaske kuke.
@LallaharounaКүн бұрын
Haka da aka gayi na Bénin suka rantsé suka tché ba gaskiya ba kuma saï abu ya tabba ta. Ba zaku iya bintchi ké duka loungouna ba tunda tchikin daji né suke zuwa su djara wuri su zamna
@TankoGarba-w5y4 сағат бұрын
ina an nijar kunga yadda dan jarida yake aiki ba iran nakuba dan jaridan ku be iya ikiba shugaban kasku ya ajeye dan jarida adaki yafadi son ranshi na karya da kage da sheri akan tunubu angane she kuna jin haushe
@mahmudmuhammad49923 күн бұрын
Wainnanfa Saidai kuyita magana Amma baza sudenaba suna kashe mutane suche kuskurene
@UmarHarunaYusuf-e1y3 күн бұрын
Wannan gaskiya ne abin da yafada
@smgcom29084 күн бұрын
Jiwan bamu yarda ba. Ka bawa kanka ansa
@zakariyouzakariyou17812 күн бұрын
Kayi datiza idanoso bode mayanida Tiani yayi dayare da yakeganewa
Wanne arziki kuma malam idan da arzikin mugani akasa shiriritar banza kwai
@fataiadegbenro9844 күн бұрын
The MoU is online…
@ayshbeny3 күн бұрын
Ya Kamata manyan arewa su je wajen Tinubu suyi masa cha. Kar ya kawo mana abin France, ba a arewa Kawai ba, gabadaya Nigeria bamu son alaka DA su
@jezzhope25583 күн бұрын
Bagasaki naba
@LallaharounaКүн бұрын
Ana ta kashé mutané amma RFI da BBC da France24 bassu maganta ba. Amma a Niger ko Burkina ko mali in an kashé in ta'adda saï su futo sou tché an kashe mutané na gari