Dokar haraji a Nigeria munyi madamar zabar tunubu Dan bilki comanda sheikh Musa Yusuf asadus azamfar

  Рет қаралды 18,375

RIGASA TV NEWS

RIGASA TV NEWS

Күн бұрын

Пікірлер: 24
@زيتزيت-د6ع
@زيتزيت-د6ع 8 күн бұрын
Allahumma Ameen ya allah🤲🤲🤲
@namalamfaruk2837
@namalamfaruk2837 8 күн бұрын
Malam Musa barau fa yayi kuskure anan. Ynz muna jiran malaman muslim muslim ticket.
@BABAGARBA-yj6wb
@BABAGARBA-yj6wb 8 күн бұрын
Asadus sunnah Allah yayi mana hukunci akan ka da gaggawa azzalumi mayaudarin musulunci
@abdurrahmanlawal9798
@abdurrahmanlawal9798 6 күн бұрын
Kai assadussunnah a matsayin ka nawa ka rufe mana Baki WA zai saurare ka
@mr_baker_tv
@mr_baker_tv 6 күн бұрын
Haka ne kam
@BABAGARBA-yj6wb
@BABAGARBA-yj6wb 8 күн бұрын
Asadus sunnah Allah wadarai dakai kai babban maroki baikamata kazauna a mimbarin manzon Allah ba
@elhoumarouisman6302
@elhoumarouisman6302 8 күн бұрын
Da kuna sauraren masana da ba ku saka addini cikin siyasa ba.Malamai na Allah da mutanen kiriki sun yi maku hannun ku mai sanda ku ka biye ma yan fasa kwabrin addini.
@musaabdullahi3189
@musaabdullahi3189 8 күн бұрын
Dan baki karya kake yi da kace kayi na damar tallata tunubu,kamanta da abinda tunubu yabaka
@SulaimiAhmed
@SulaimiAhmed 8 күн бұрын
Kaima kajitsuran Allah kaciraisan ranka
@HassanNasrallah-niger-zider
@HassanNasrallah-niger-zider 8 күн бұрын
Abdoul majid😅😅😅😅kine haka😂
@musaabdullahi3189
@musaabdullahi3189 8 күн бұрын
Dan baki kace masu girma gwamnoni arewa to harda na Kano ma yana da girma agurinka?
@AbubakarYau-j1g
@AbubakarYau-j1g 8 күн бұрын
G
@aliabubakar6606
@aliabubakar6606 8 күн бұрын
Bayun Fulani da yarabawa 😂😅arewa yunwa da Fulani masu fade ah masallaci kunzama bayu ah kasarku😅😂
@aliabubakar6606
@aliabubakar6606 8 күн бұрын
Sakare gayanan tunubu ya medaku bayu haraji dedene tunda kace siyasa dedene😂😂tunubu yana gina yankinsa kukuma yabarku da Fulani da lakurawa.suna.sedaku kamar awaki 😅😂😅
@abdurrahmanlawal9798
@abdurrahmanlawal9798 6 күн бұрын
Kai danbilki kana maganar ticket wai wa zai zabi APC a Arewa kaima ritayar ka ta siyasa tazo karshe
@mohammedameen5653
@mohammedameen5653 8 күн бұрын
stop complaining you were worn about Bola Tinubu many years ago remember sheikh Jaafar.
@aliabubakar6606
@aliabubakar6606 8 күн бұрын
Dan balki kabar kuka siyasa ce kaeda kace milkin sojoji bayada unfani kaene kuma yo kake kuka da yn siyasa masu adalci 😂😂😂😅sakare gayanan
@ZaidouHaruna
@ZaidouHaruna 8 күн бұрын
😂😂🤝
@aliabubakar6606
@aliabubakar6606 8 күн бұрын
Kae kace abarmu yn Nijar yunwa takasemu segaya Allah ya karemu kukuma ya jarabeku da yunwa har kuna cin dusa😅😂 injar sae soja baruwznmu da yn siyasa azaluman banza😂😅
@BalaJanwuya
@BalaJanwuya 8 күн бұрын
Wlh wannan mazaunin tebirin ba Allah ataredashi kajiwata maganar banza maganar wofi
@elhoumarouisman6302
@elhoumarouisman6302 8 күн бұрын
Wannan hasadun munafuki ne na gidi
@nuhumaishanu6944
@nuhumaishanu6944 8 күн бұрын
Ni ina zargin Faransa da hannu acikin kawo rudani a qasarnan
@mahmudabdullahi8945
@mahmudabdullahi8945 8 күн бұрын
Godiya muke kafadi muma munyi danasani amma akwai ranan kin dilanci
@AdamuAlhyero
@AdamuAlhyero 8 күн бұрын
Mal Katara canzawa
Sauya dokar haraji a Najeriya
6:14
Dan Bello
Рет қаралды 30 М.
One day.. 🙌
00:33
Celine Dept
Рет қаралды 75 МЛН
Barau Jibrin Maliya |Madubin Usman Kabara #38
55:57
Usman Kabara
Рет қаралды 4,9 М.
RIKICIN HAMDIYYA DA GWAMNATIN SOKOTO Part 4
8:04
Ahmad Shanawa TV
Рет қаралды 63 М.
Akwa Ibom and Akpabio is in the news, Akpabio’s Aide goofed
9:17
RIKICIN HAMDIYYA DA GWAMNATIN SOKOTO PART 3
11:38
Ahmad Shanawa TV
Рет қаралды 123 М.
Tsakanin Nigeria da Niger Su waye a cikin yunwa yanzu? Shiekh Mukhtar Zinder ya caccaki Tunubu
28:51
One day.. 🙌
00:33
Celine Dept
Рет қаралды 75 МЛН