Fadan ne yafi Qarfin ta ko gaskiya ta fi su? Rigimar Sadiya da Alfa da Babiana Sadiya tayi Muqus

  Рет қаралды 14,220

Tsakar Gida

Tsakar Gida

Күн бұрын

Пікірлер: 63
@asmauibrahim4293
@asmauibrahim4293 11 күн бұрын
Silent is gold Shirun yafi mata koda bata da gaskiya za'a fi ganin mutuncinta
@rabigarba1750
@rabigarba1750 11 күн бұрын
Sadiya kici gaba da yin shiru dan Allah kici gaba da rayuwar ki. Amma ki dage da addu,a Allah ka tsareki ya tsare mutuncin ki amin.
@KhadijaHamza-cm1kh
@KhadijaHamza-cm1kh 11 күн бұрын
Masha Allah alhamdulilah sadiya haruna Allah yamiki albarka
@biihsannascookery2654
@biihsannascookery2654 11 күн бұрын
Subhannallh wai musulmi ne acikin Christa kina cinmutuncin yar uwarki musulma 😢
@sadiyafarouk5026
@sadiyafarouk5026 11 күн бұрын
Masha Allah hakan shi yafi alkhairi dama ance silent is the best answer to a fool, saboda baku d imani bah ai gara tayi musu shiru hakan shine dai dai, Allah dai y kara shiryar d mu, zuriyan mu d yanuwa muslimai Ameen
@sadiyamuhammadadam3473
@sadiyamuhammadadam3473 9 күн бұрын
Wai A kano Ake wannan Haukan Allah ya kyauta
@zinariyawaziri3689
@zinariyawaziri3689 11 күн бұрын
Allah ya tsayar da zuriyarmu bisa tafarkin Annabi Muhammad Sallallahu Alaihi Wasallam 🤲.
@aichaagadez6237
@aichaagadez6237 11 күн бұрын
Ya allah yashiryemu ya shiryamana zuri'a 😢
@SaiBar-r6s
@SaiBar-r6s 12 күн бұрын
Duniya gidan kashe ahou Allah ya samudace
@SurprisedPinkFlamingos-jc9zs
@SurprisedPinkFlamingos-jc9zs 11 күн бұрын
Dan allah Yaya Umar kadaina Bata lokacin ka akan kawoma na wannan shirman allah dai ya Kyau tankawa ma yabawa Tamin dai dai da Bata biyasu ai andaina yayin fada yanzu fada na matsiya tane
@zaharaabdallah3147
@zaharaabdallah3147 11 күн бұрын
😂😂😂
@MdKmsar-gj6rw
@MdKmsar-gj6rw 12 күн бұрын
Masha allah
@SaudatuUsman-u7o
@SaudatuUsman-u7o 11 күн бұрын
Allah yasa mudace
@هيموكنك-ظ3خ
@هيموكنك-ظ3خ 12 күн бұрын
Bagaskiyane amma taiya video da mijin data aura inbahakaba da tayimagana yar marasa kunyacefa mara tarbiyyacefa tahadu da daidaitane
@fatimamuhammad8577
@fatimamuhammad8577 11 күн бұрын
Allah ya kyauta wai har babiyana naso atafi lahira akan wannan mgn jaka jahilar banza
@pluvrich_pluv5466
@pluvrich_pluv5466 10 күн бұрын
😂😂 idan anje ma ubanta zata chi 😂
@zainabsale7147
@zainabsale7147 11 күн бұрын
Wai Miyassa Ku kullun Sai Kuntada Rikici, Baku Son Azauna Lfy, Don Allah Ya Kamata Wannan abun Ya Qare Hakanan, Idan Baku Iya Hankuri Kubarta Ga Allah, Mana Ku Dai Na Wannan Fitinar Hakanan👌
@AbdramanAbdraman-w9o
@AbdramanAbdraman-w9o 11 күн бұрын
Allah yasa mu dace 😢😢
@UsainaUsman-v2f
@UsainaUsman-v2f 11 күн бұрын
Allah ya fisu
@hajaraalhassan6256
@hajaraalhassan6256 12 күн бұрын
Bakuda aikin Yi Kuma AI duk karuwai din ne kuna bakin ciki Allah yarufa mata asiri tayi aure memakon kuje kuyi kokarin yin naku AA kun dage sai kun kashemata nata auren to ta Allah. Bata ku ba
@pluvrich_pluv5466
@pluvrich_pluv5466 10 күн бұрын
Wlh kuwa😅
@fatimausman616
@fatimausman616 9 күн бұрын
Ke kawar uwar sadiya harunace da kikasan cikin shege akayi aka haifeta, kifadi alkairi Koh kayi shuru mahaukata kawai wannan hassada kiki kiri
@SalamatuSulaimanDawaki
@SalamatuSulaimanDawaki 11 күн бұрын
Jakai wawaye
@RabeaRabea-p6c
@RabeaRabea-p6c 12 күн бұрын
Ikon allah
@sadiyafarouk5026
@sadiyafarouk5026 11 күн бұрын
Koma dai Maine hakan d tayi yy dai dai a dama karfe daya baya amo
@SurayyaIbrahim-s9g
@SurayyaIbrahim-s9g 12 күн бұрын
Malam Umar ka daina dora wannan dabbacin
@DanmamaTahoua
@DanmamaTahoua 12 күн бұрын
Duk inda kaga Arne beda sabo Allah tsinema arna
@ummatigane8040
@ummatigane8040 12 күн бұрын
Wallahi kunyi asara babeyana da alpha abun ku yazama hassada
@mardiyaHaruna-pg2kg
@mardiyaHaruna-pg2kg 12 күн бұрын
Allah ya kyauta kuna fama da hassada da kyashi tananan tana zaune adakin mijinta kunanan kunata hauka yan' maya kawai Allah ya zaunar dake Lfy Adakin mijinki Ameen sai haushi sukeyi kamar karnuka😂
@NurNura-gp3qv
@NurNura-gp3qv 12 күн бұрын
Eh wlh ta burge ni da bata tanka musu ba
@hauwaushehu6869
@hauwaushehu6869 11 күн бұрын
Ai tayi min daidai ta barsu asararru y'an kwalta
@FatimamuhammadLiman
@FatimamuhammadLiman 11 күн бұрын
Kai subhanalla, Umar kamar inyi UN subscribe Dinka WALLAHI sabuda wannan Abunda kake sakamana baida anfani gsky😙
@sarahalhwsawy6113
@sarahalhwsawy6113 12 күн бұрын
Gaseya sadly Allah ya gara mta zaman lafeya a gidanta na auri
@Aminasalifou-d9m
@Aminasalifou-d9m 12 күн бұрын
Hmmmm😮😮
@fiddausiumar933
@fiddausiumar933 12 күн бұрын
Baba Na Na rabaka
@pluvrich_pluv5466
@pluvrich_pluv5466 10 күн бұрын
Gara ku kunci kun qoshi kun tara, amma wanda yake fama dakansa ina yakeda lokacin irin wannan tashin hankali?
@NanasaipProp
@NanasaipProp 9 күн бұрын
Please brother I need to tough to you😢😢😢
@ريحانالحجام
@ريحانالحجام 12 күн бұрын
استغفر الله العظيم
@auyushauyush-d1f
@auyushauyush-d1f 11 күн бұрын
Jiyafah sadiyan tatanka musu fah ai,intai shuru asheba itace sayyada sadiya harunaba tabb😂😂😂
@SalamatuSulaimanDawaki
@SalamatuSulaimanDawaki 11 күн бұрын
Alfa ko anje lahira inai Baki shiga addiniba ne Yar utace
@yahanacollection
@yahanacollection 11 күн бұрын
Sadiya tana tankasu fa badai ka bibiya ne kawaidai bata kama şuna ne , amma jiya idan kaya kalli live dinta duk ta kama suna
@roor7i
@roor7i 11 күн бұрын
Sabiya tana samun lada akan zaginta dasuke 😂
@moussagarba4541
@moussagarba4541 12 күн бұрын
M.tike
@nafisathamisu7650
@nafisathamisu7650 12 күн бұрын
Babiana batada kunya ko kadan ma itakan wlh
@muhammadmusaadam5698
@muhammadmusaadam5698 12 күн бұрын
Hb kaema Mallam Umar bae kmt ace ka ringa saka mana wnn shirmen hk b ae yayi data f muke sawa, idan kasa kadan m is enough
@Ďâŷŷàb-p6k
@Ďâŷŷàb-p6k 11 күн бұрын
Wallahi nima abinda yafibani haushe kinan wai babbar tasha kamar tashar tsakar gida arinka samana wannan hauka da shirmin ??mtessss
@muhammadmusaadam5698
@muhammadmusaadam5698 11 күн бұрын
@Ďâŷŷàb-p6k Ashedae bani kadae nakejin haushin nan b
@7464mamanfatima
@7464mamanfatima 11 күн бұрын
Batada gaskiya ne hmmmm 😢
@هيموكنك-ظ3خ
@هيموكنك-ظ3خ 12 күн бұрын
Itama yarbarikice wallahi tunda tanuna bayar gidan tarbiyya bace tawulakanta aure a social media dama saitagani aduniya kafin tamutu wannan auren datayi saitagani tunkamintamutu koyanzo yadda tekeyin video da miji tananunama duniya na iskanci duk matan kirki suna kunya
@KhadijaHamza-cm1kh
@KhadijaHamza-cm1kh 11 күн бұрын
Hhhhhhhhh jashilci yafi hauka wiyar magani hhhhh
@أمريحان-ن9د
@أمريحان-ن9د 9 күн бұрын
Kwarai kuwa
@حليمهالهوساوي-ر4ه
@حليمهالهوساوي-ر4ه 11 күн бұрын
Qarya takeyi tadaiga sunfi qarfintane kawai
@asmakadri232
@asmakadri232 11 күн бұрын
Kai jama'a wai arne ne zai cema wani dan zina😂
@jamilatumusa577
@jamilatumusa577 11 күн бұрын
Allah ya wadar da su,wannan Alpha da Babiana da Lola akwai tsinannu ,Allah ya tarwatsasu ,I just hate seeing them wlh,very useless set of miserable people ,they special in lies & sharri
@KhadijaMuhdzaura-gz4in
@KhadijaMuhdzaura-gz4in 11 күн бұрын
Kundai ji kunya wallahi babiana kinji kunya wallahi alpha kinji kunya kema wallahi dady lola kaima kaji kunya wallahi kana namiji dakai xa arinka wannan rashin mutumcin tirda halinku Allah wadaran ku watsatsu kawai marasa kishin kai ahadu daku arinka cin mutumcin musulma yar uwarku kunji kunya wallahi tirda halinku marasa kunyan karya kawai sadiya dai tafiku komai wallahi sorry nku
@zainababdullahi3566
@zainababdullahi3566 11 күн бұрын
She is indeed killing them with her silence, ta haukata su 😂😂😂
@ameenamohd1256
@ameenamohd1256 12 күн бұрын
Kundeji kunya Wlh kuhadu da wadda ba musulmaba kuringa zagi da cin mutumcin yar uwarku musulma
@hajaraalhassan6256
@hajaraalhassan6256 12 күн бұрын
Wlh Kuna da yakinin cewa itama tana sallan
@rabiatou1643
@rabiatou1643 11 күн бұрын
Rashin sanin ciwon kai mana da itace ake fada da yan uwanta arna da anga kabilanci😏
@maiduguabdurrahman1352
@maiduguabdurrahman1352 11 күн бұрын
Mallam, i believe you don't have what to post siya sa you keep bringing such irresponsible people into your platform, i guess we have to unfollow your channel. Haba
@muhammadabdulwahhab8566
@muhammadabdulwahhab8566 10 күн бұрын
Gaskiya u nailed it rightly. We dnt need All these people. May Allah SWT guide us All Rightly, Aameen Thumma Aameen Yaa Allah.
@hafsatnasiryakubu5462
@hafsatnasiryakubu5462 11 күн бұрын
Aa wallahi ta mayar kaje ka duba page dinta,duk abinda sukai mata sai ta mayar .ai wannan duk abinda take da ladingo martani take mayarmusu,sannan zancen mijinta shima ta mayar wallahi kuma tai mgna a comment cewa kishiyarta ce tsohuwar matarsa ce ta fitar da zancen.zancen hiv gun sadiya ya fito shiyasa suka fito life ita ta fara.kake bincika wa sosai
This Game Is Wild...
00:19
MrBeast
Рет қаралды 154 МЛН
Кто круче, как думаешь?
00:44
МЯТНАЯ ФАНТА
Рет қаралды 5 МЛН
ТВОИ РОДИТЕЛИ И ЧЕЛОВЕК ПАУК 😂#shorts
00:59
BATEK_OFFICIAL
Рет қаралды 6 МЛН
БУ, ИСПУГАЛСЯ?? #shorts
00:22
Паша Осадчий
Рет қаралды 2,9 МЛН
RANAR_MUTUWA_part9_from_jamila.nagudu and Fati washa
2:21
MEMADACI 24 TV
Рет қаралды 4,2 М.
I Wont Hide The Truth-Muntaka Vow To Vote For Bawumia After NDC..
19:22
This Game Is Wild...
00:19
MrBeast
Рет қаралды 154 МЛН