Aslm alkm ke hafsat babiana idan har sadiya ta rasa komai wani irin dadi zakiji don kin cutar d yar uwarki musulmi, toh ke dai ba Allah nace kuma duk yadda kk so ta zamo in Allah bai ce haka ba bazata taba kasancewa ba har kullum y kamata mu dunga tsarkake zukatan mu d aiyukan alkhairi don Allah y jikanmu Allah y kyau y Kuma bamu ikon gyara halayenmu a rayuwa , wannan zage zage d kikeyi duk namene kina ta kwashe mata laifukanta toh Allah dai yasa mugama d duniya d kyau d imani Ameen
@ABUBAKARSADEEQTV19 күн бұрын
Amen ya Allah 🙏
@BintaLawal-j5e8 күн бұрын
Hassada suke mata saboda dukkansu Babu Wanda yyi arzikinta da Allah yabata
@zainababdullahi35668 күн бұрын
Kinyi magana yar uwa, amin
@MamanAfrah78338 күн бұрын
@@BintaLawal-j5eMeye abin hassada a kudin haram wacce komai nata haram ne idan bakisan wace sadiya haruna ba kije ki tambaya kiji wlh sadiya ba mutuniyar kirki bace xuwanta saudia ba abin kirki takeyi ba kije ki tambaya muna nan a saudiyan munsan me takeyi Kuma abinda takeyi ne akayi mata mutane nawa tayima sharri Dan haka dole ayi mata domin shi sharri Dan aike ne
@ummusahal-hx8di8 күн бұрын
A gaskiya umar zan baka shawara idan kaga akwai irin wanan manya manyan zagin da jin shi ma muma munada zunubi toh ka daina dorawa pls wanan masifa dame tayi kama wanan matan kamar ba diyan musulmi ba su dinga ashariya haka saboda bushewar zuciya kawai taron yan bala ja u wanda tsinuwar Allah da ta iyayen su da tsinuwar mala iku ke binsu
@HauwauJamilu-py7ht8 күн бұрын
Wlhi kowa tsinewa ne ke binsu
@MaryamWw-w9y8 күн бұрын
Allah shi kyauta kudai iyayenku sunyi asara haihuwarku
@rabigarba17508 күн бұрын
Dan Allah sadiya Haruna ki dena turo video dinki da mijin ki dan Allah ki nutsu kina da makiya da yawa. Kuma kici gaba da addu,a amma hassadar ma ta baci subahanallah.
@MamanAfrah78338 күн бұрын
Wlh sadiya abinda takeyi akeyi mata saboda mutane nawa taciwa mutunci tayima sharri Dan haka sharrinta ne yake koma mata
@aishamansur28458 күн бұрын
Hasbunallah wa nilmal wakil 😢😢😢 ubangiji Allah ya shiryesu ya Kuma ganardasu damu baki daya
@Sasha-to4ug8 күн бұрын
Wanan Yan iska basuda niyar shiryuwa,everyday their shits keeps getting worse.may Allah eradicate such people from the earth amin.kar yaranmu su taso su ga this useless people amin.
@babanguida10529 күн бұрын
Allah ya shiryeku amine
@RabeaRabea-p6c8 күн бұрын
Kai duniya Ina zaki damu allah yashermu
@haliruisah59269 күн бұрын
Allah ya kyauta abun kunya a fili
@dujcefy7299 күн бұрын
Allah ya shiry
@habsatouamadou2739 күн бұрын
Ko naka allah 😢😢😢😢
@MabdMomn9 күн бұрын
Waini miye haka
@zarahyahaya37508 күн бұрын
Innalillahi wainna ilaihi Raji un ya Allah ya Allah ka shirya mana zuri a Allah ya shirye ku
@Fati-p5g8 күн бұрын
Allah ya kyauta
@HchHfuf9 күн бұрын
Allah ya shiryeku
@SulaimanDauda-nz7mo8 күн бұрын
Hm Aisha humaira akwai Allah abaki da Kiran yafia akoma aje ashirya da baba Kuma kinemi yayi Miki aure tunda dama guduwa kikayi
@ABUBAKARSADEEQTV19 күн бұрын
Allah ya ƙyata
@rukayyaibrahim50796 күн бұрын
Ki daina yawo da mijin da banakiba kema in yarki tayi yawon dakikeyi bazakiji dadiba
@عميرهالحاج9 күн бұрын
Wllh mutane basuda hankali Dayake kekika yimata arzikinba saiki SATA ta talauce
@AminaAhmad-rx5ql8 күн бұрын
Allah knows everything they should leave her alone Allah will George
@HhMm-w8y8 күн бұрын
Gaskiya tafa dah😢😢😢❤
@mahamanabdoufatouma2058 күн бұрын
Wallah idan nice Sadia say na Kay matar na Kara ko ciyon Kai ya sa me ni kece
@SaudatuUsman-u7o9 күн бұрын
Allah kashe remu
@AminaMarouTawaye8 күн бұрын
❤
@AhamedHmmm8 күн бұрын
Wlh gaskia ne Anti Aisha❤❤
@eshaomar63728 күн бұрын
Kuyi a hnkli mutuwar fujua na nan.
@Mrsjmoonhome8 күн бұрын
Babiana ta zama d'aya da Alfa Wanda ba San Allah da Manzonsa ba, Allah ya Ganar dake Yar uwa musulma Babiana
@Speedyvampir28 күн бұрын
Ki dai je ki nemi yafiyar baban ki. Wannan Nasihar ke ki ke bukatan shi
@Mohinmilon-q3d8 күн бұрын
😢😢😢
@MaryamWw-w9y8 күн бұрын
Gsky ina son dariya haruna wannan hassada har ina
@HdhHdhy-nl1sr8 күн бұрын
Allah ya samudaci
@Mrsjmoonhome8 күн бұрын
Humaira kinyi gaskiya Allah ya Ganar da mu hanya madaidaiciya.
@KhadijaHamza-cm1kh8 күн бұрын
Allah wadaran naka yalalace
@Asfgghuj-jy2rj8 күн бұрын
Yaya Umar novel fa
@fatimamuhdabbakar93298 күн бұрын
Assalamu alaikum Dan Allah ina da tabbaya yanzu wannan zagin da akayi Kuma kadauko to ya makomarsa take
@trtrtr46678 күн бұрын
🙆♂️
@Djibrilabdoulla8 күн бұрын
😢😢😢😢😢😢😢
@yusufjafar69879 күн бұрын
Innalillahi wainna ilaihirajiun Allahu Akbar 😡😡🙄🙄
@HchHfuf9 күн бұрын
Samu da rashi na Allah ne
@habibaadamhabiba21698 күн бұрын
Agaskiya babiana ta guji haduwarta da ubangiji....sadiya ta auri g fresh babiana bata Bari ta huta ba...ta auri wannan Shima kun hanata Zaman lafia...sadiya sam batajin magana Ina ita yan hau dinnan..kodayake tsuntsun dayaja ruwa shi ruwa Kan doka..Amma maganar da babiana ke cewa sai sadiya ta rasa komai wannan hassadace..insha Allah Alhairi sadiya zatagani domin tanason aure duk lalacewarta..Allah kai mana tsari da irinsu babiana
Aisha Humaira ai bakiyi addressing abunda aka fada akankiba na Babanki nafishi dake. Kije kinemi yafiya awajensa kuma kiyi aure kawai ba wannan surutunba.
@DAUSIYAKARKARNA9 күн бұрын
Wannan masifa allah kamuna maga ninta
@zainababdullahi35668 күн бұрын
Arewa ticktokers basu da kai wallahi, kwata kwata basuyi ba wlh, kuyita zubarma kanku da mutunci, Allah yasa mufi karfin zuciyan mu, ya bamu zuria dayyiba...
@saadatuibrahim84689 күн бұрын
🤔🤔🤔🤔🤔🤔
@HadizaAgadez7 күн бұрын
🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔🤔
@NiimatulaTijjani8 күн бұрын
Wai babiyana Ina aure😮
@NurNura-gp3qv8 күн бұрын
Karya ne bashi bane naga video wlh bashi bane
@aishahassan35688 күн бұрын
Tatabba hassada akewa sadiya haruna,Aisha humaira babu mahaifin kirki da zaiso abunda kikeyi,kinrasa wanda zakika ma ne wlh,sbd bakida hakuri yanxu ayimana giveaway sai mudawo yabonki😂😂😂
@M.sani.shuaib18 күн бұрын
😂😂😂allah ya shiryeki
@AsmaouKhalid9 күн бұрын
❤❤❤😢
@لطيفه-ف3ف8 күн бұрын
Yaya ykk littafi fa komujemuyibarci
@shamsiyyabasiru11929 күн бұрын
Ko naka allah🤔🤔😢🤔🤔
@kmmdtib35358 күн бұрын
😮😮😮😮😮😮
@MfSakvf9 күн бұрын
Wannanmasifaallahkamunamaganinta
@FatemaHasua8 күн бұрын
Kai duniya kena allah ya kyauta😢🤔🙄
@mustaphaabubakar54898 күн бұрын
Aishatu hmr, Dan darajan girman Allah kidaini fitowa kina zance kusa da irin wannan mai kama da martani , wallahi har yanxu baki ma gane irin environment din da kike ciki ba a duniya nan ba ,waya gaya miki dacewa shaidan yana San Abu mai kyau ne , Aisha wallahi tallahi kina da kyau,hkr,kyaun halin, taimakawa marasa karfi ,uwa uba ,ana harkar mgnr auren ki ,kuma kiyi tunanin wai subar ki ,ki zauna lafiya , karli sake fitowa kiyi magana ,shiru fa babar magani ce ,meye damuwar ki shashashu ,mastiyatu ,jahillai, yanxu irin wayannan kaxamen nan ma zaki fara kulawa ?,duk Wanda yaba ki shawara ki fito ki kare kanki anan na kalubalan ceshi dacewa baayi dai dai ba. kawai ki saki ranki kiyi abin da ke gabanki, kuma ki kara kula sosai da nakusa dake ki natsu yadda yakamata, ,taka stantsa , wallahi ganin vidion ki nan yaban haushi matuka gashi har kin rame kadan,Allah yari gada yarufa miki asri,, just kiyi ibadar ki , amaa daina yawan ganin ki a tiktok xaifi , kima yi restraining din kanki ,a na yawan ganin ki gun sanaar ki ina ga xai fi mutum ci shine ,babu abinda ya rage a duniyar yau illa hassada, kyashi,mugunta ,to ki daina tun yanxu ,tun kina da ragowar mutunciii a gun mutane masu mutumci ,yaka mata ki iya kanki ,idan bakiji wannan ba to yara ge maki wallahi ni da iyalaina bama jin dadin hakan ,kuma anan shine kurum inda xanyi magana dake ki fahimci ne inda akwai wata hanya ta daban da xan baki shawara sosai game da kanki yadda yaka mata kitafi da rayuwar ki , .....kin ji koh humaira baza su faso su ganki haka ba ,kidaina ,li daina ,.
@shamsiyyabasiru11929 күн бұрын
😂😂😀😀💃🏻💃🏻🤪🤪
@ZainabAli-bi5vm8 күн бұрын
Amma de ba a gidan iyayanta take wannan zaginba haka
@mctomn38338 күн бұрын
To ita babiyana ina auren da tace tayi
@issaabubakarmuhammed60738 күн бұрын
Malama Aisha kenan kina tufka da warwara kina maganar LAIFI sannan kina maganar Allah ne ya halicci kowa da irin kowanne Hali. Aisha wannan tunatarwa da wa'azin dakike akan Social media zaifimiki ace idan kina gaban Mahaifanki Amma kin bijirewa Iyayenki kinfito Duniya BATARE da sahalewarsu,amatsayinki na ya mace Aisha idan har dagaske ne abunda Ake fada akan Mahaifinki, Wacce Hujja kikadogara da ita wajen kare kanki awajen ubangiji?? Sbd Wallahi Aisha Mahaifinki yafiki gaskiya ta wannan fanni, babu wani Uba nagari da zaibar yarsa tabar gida tafiya yawo wajenda BA dangin iya BA na Baba kuma yaji dadi musamman da haifinki yafara jinki KO ganinki a harkar Film Dan lokuta kadan Yafara Jin kinse mota kinse gida kinyi abubuwa irin na Masu kudin gaske. Aisha tayaya hankalin Mahaifinki zai kwanta?? Wallahi Aisha kinsami Uba nagari wanne kyalkyalin Duniya baidameshiba inda wasu banzayen iyayenne da yanxu suna karbar kudinki daga karshema sudawo kamar ke kika haifesu. Shawarata Anan Aisha tunda kina Raye Mahaifinki Yana Raye maizaihana ki hakura da abun Duniya kikoma kinemi gafarar Mahaifinki kibi hanyar da yakeso kibi tunda yafi gaskiya KO awajen Allah. Dan Allah Aisha Kada kiyarda dama tawuceki tunda Yana Raye yanxu haka. Allah yadoramu akan hanya madai daiciya yasamu akan cin halak yakaremu da alfasha da minkar yarabamu da son Duniya da kyale kyalen cikin Duniya ya doramu akan tafarki gadkiya.amin
@ملكالحزين-ع9ف7 күн бұрын
Yan zu Kai kana da tabbacin cewa ba wata alaka Mai kyau tsakani ita da iyayan ta ko Kuma ita ta fada ma wani hujja gareka wan da zaka fadawa Allah cewa eh tagudune agidansu idan ma hakan ne ai ba anan yaka mata kamata comment ba sai kamata DM ko ku ma kasata a addi,arka Allah kyauta but am sorry idan na batama