Gaskiya yakamata agyara kada ka ahucegona da iri babba babbane mlan malan yaci albakacin alkur ani wannan shine akiyaye
@saidumuhammad38833 жыл бұрын
Mai gida ne Allah ya tai maka Ameen ya Allah 👏 my Allah ya daukaka my boss G.M.K
@bombinoahmad23073 жыл бұрын
MASHA ALLAH MUNAGODIYA ALLAH YAKARABASIRA munabiyedaku Adm azongo merci 👍👍
@aliyuidrismaigari42393 жыл бұрын
Masha allah allah kara daukaka da basira maidorewa muna godiya sosai
@usmanabubakar96383 жыл бұрын
Masha Allah Abu yana kyau. Sosai ❤munajin dadin shiri
@fatimahfatimah44973 жыл бұрын
masha allah tabarakallah allah ya kara basira amn. akaranana. nintina. plus. allah ya sa ali barika
@ahmedshababstaro9253 жыл бұрын
Masha Allah yyi sosai Allah yakara daukaka
@maishanawatv89093 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara basira da daukaka Ina gaisuwa umar MB gwanina kenan 1love❤️❤️
@ajebourajebour18353 жыл бұрын
Muna gdy allh yaqara basira film yayi dadi sosai muna tare dakai oga jamuje
@awalouissahibrahim29403 жыл бұрын
Daga Yaron Ghali Ghana away Jackson
@saadouadamousaidou24533 жыл бұрын
IS god babon yaya Macha Allah . Allah karecheri makiya dare da rana
@safiyaahmed30493 жыл бұрын
Aminchin Allah ya tabbata a gareku jamaar cikin wannan Shirin ubangiji Allah yaqara bassira da daukaka
@shamsuddeeanmuhammad65093 жыл бұрын
Gaskiya wannan firm din chin mutuncin Dan Adam yayi yawa a cikinsa, yakamata ku gyara!!
@ZAIYANU_SANAM_TV3 жыл бұрын
Yana da kyau oga bosssssssssssssss 💪💪💪🙅🏿♂️🙅🏿♂️🙅🏿♂️
@abasissia49003 жыл бұрын
abassi🍍🍍🍌
@muhammadiliyasu68983 жыл бұрын
Yykk
@youcefmahmoud82503 жыл бұрын
Wow serious Zango u are the best, je suis ton vrai fan, je l'aime trop tes affaires et tes planifications bonne chance et talent, from ivory coast 🇨🇮🇨🇮
@nasirouabounasirou21293 жыл бұрын
ASL alk da kyau allha yakara basira muna godiya daganen Libya fatan alkairi zuwagareku 🥰🇱🇾🇳🇪
@issoufououmar75263 жыл бұрын
Dan allah idan malam yana Magana azan Bari Yana kare Magana dan mu anfana da karatun sa
@shamsuddeeanmuhammad65093 жыл бұрын
Gaskiya wannan firm din chin mutuncin Dan Adam yayi yawa a cikinsa yakamata ku gyara
@iambabulayejunior70433 жыл бұрын
Ubangiji allah ya kara daukaka da basira me dorewa
@mamntassou88963 жыл бұрын
Lalalala gaskiya kada yan daba suyi nasara a kan malami amafa Masha allah
@ZINAR_officiel3 жыл бұрын
Wai dan Allah wayene yayi tounanin saka dan sholi a wannan film wutane 😀😀😀😀😀😀😀👍👍👍
@aharwizii91152 жыл бұрын
Dan Allah gouzan toura film ingo deday bagouzan tourawaba darabi rabi
@awalemisuratahcity29333 жыл бұрын
Masha allah yakarabasira sosai yayikau ogha
@ugkgf3703 жыл бұрын
Adam me gadeya
@habibamuhammad41103 жыл бұрын
Oyoyooo barka da xuwa muna gdy sosoi Allah yakara basara
@MunaAbbas.3 жыл бұрын
Wai shin baa yan sanda masu gaskiya bane ba
@mousbaouachirou18723 жыл бұрын
Godiya muke oga zango allah kara basira
@Tubless_Media_Concept.3 жыл бұрын
Masha Allah Film yana huta fah
@mahamatalimshuwa90463 жыл бұрын
Allah ya ja zamani da nisan kwn
@krjrkkekrk48723 жыл бұрын
Great movie Mashaa ALLAH tabarakallah
@oumarzaki70083 жыл бұрын
Kounayi muna Jin dd allh dai chi biya 🇳🇪💯🇨🇮
@sulemanyahaya4453 жыл бұрын
Masha Allah ogana baban haidar
@aminaabbaalli80843 жыл бұрын
Amma dan shole💁 yataba sha sholeee koh🤭🤫🤣 masha Allah ya iya acting
@daouipapa20933 жыл бұрын
Ma challah Allah 🇮🇪🇳🇪❤️💯
@ismailmaryam54883 жыл бұрын
Masha Allah Adam zango Allah yakara dauka ka Ameen
@KkKk-yb2tk3 жыл бұрын
MashaAllah nagode 👍🏻
@ldrissaktv64603 жыл бұрын
Farin wata shirin ne mai dadi amma lokaci kadanne wallahi
@abdallahdanmutanentawa81623 жыл бұрын
masha Allahu muna godiya sosai ubangiji Allah yakara basira
@aishamohammed48153 жыл бұрын
Masha allah tabarakallah allah yaqara basira 🇳🇬🇱🇾
@ibdankotv18093 жыл бұрын
A
@nuhuabubakar20753 жыл бұрын
Ya Allah yakaradaukaka ganayena zango da mikiya
@youssoufzaidou38973 жыл бұрын
Allah yakara daukaka maigida muna jin dadi
@fateemaoumar43533 жыл бұрын
Ni hara yazu bansa ma,anar wanna film din ba wlh kawai shirme akeyi wlh babu ma,Ana saide kawai kan kawai kan kalla sbd rage lkc
@Rashidrhd19233 жыл бұрын
Yayi kyau sosai fatan alheri a gare ku 🇳🇪🇩🇿👍
@HAMIDHAMID-ne6kz3 жыл бұрын
Masha Allah alhamdulillahi
@ibrahimlawal91383 жыл бұрын
Allah ya kara girma Ameen fatan alkairi
@lawanbukaralbarnawi46703 жыл бұрын
Allah yasa film din nan Yayi karshe me dadi, kur Yayi karshen irinsu Izzar So da Bugun zuciya.
@sulaimananma_azu41693 жыл бұрын
Masha Allah frn wt💖
@s.k.tjikanmallam23483 жыл бұрын
Ya Allah ya karama daukaka kuma Allah yacika min burina nasan haduwa dakai mai gida
@sffds41843 жыл бұрын
Masha Allah barkan ku da dawo wa dg saudiya 🤝🤝
@fatimaabdullahi44563 жыл бұрын
Masha Allah 🇳🇬🇸🇦 amma kukara mana mintinan 🙏
@ibrahimjibirkarai45963 жыл бұрын
Aslm
@nassirousalissou70703 жыл бұрын
Allah kara basira 😍 très cool 😍
@fatimamuhammad29553 жыл бұрын
Masha allahu aiki yana kyau oga
@amadougadje3523 жыл бұрын
Masha allah series yy kyau Sosai allah ya taimaka ya kara daukaka da lafiya da basira
@rukayyaabubakar92903 жыл бұрын
Masha Allah❤️
@ibrahimabdoulaziz51163 жыл бұрын
Yan
@yacoubousani37333 жыл бұрын
Hello
@dimancheousmane57043 жыл бұрын
❤❤❤❤
@rbrabe23683 жыл бұрын
Macha Allah alhamdoulilah 🌹🌹🤞
@hamisusguimba93973 жыл бұрын
Masha allah allah yakara bsr amma dan allah adan ragema mikiya karfi kadan👍👍👍
@bossazango673 жыл бұрын
Allah ya kara barira oga Adam a zango ina sonka oga na Adam a zango
@ibrahimbmazzam30183 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya karawa rayuwa albarka manager
@fobiyahamisubreakakhan57553 жыл бұрын
Allah yakara basira yakuma kauda idan makiyya
@masslass78703 жыл бұрын
Muna godiya sosai adam a zango, amma dan Allah a kara muntuna (minutes) ko a cire talla
@kasimuboss69133 жыл бұрын
Merci beaucoup mon boss Adam A Zango 🥰🇹🇬
@moussasalissou55023 жыл бұрын
Macha Allah zango ya Allah kara basira Amine 🤲
@saniyakubu946 Жыл бұрын
Masha allah allah yakara basira
@awalouissahibrahim29403 жыл бұрын
Anje kasar da aka Rena an dauko film a dai ji tsoron Allah kan kisanda akai atubaba
@makarantatv67603 жыл бұрын
AIKINKU Yana kyau sosai TRÈS BIEN
@oumarouyahaya62383 жыл бұрын
Alhamdullah machah Allah ❤❤❤
@sadisouyabanya21233 жыл бұрын
Macha ahlla ya kara dagachi
@ogundipesamuel22113 жыл бұрын
Is too short zango pls increase the time thanks
@mohammedabubakar74183 жыл бұрын
Sai oga zango Allah yakara basira
@barakasalisumalammamman80623 жыл бұрын
Masha allah godiyamuke sosai allah yakarabasira 🇳🇪 🇸🇦 🙏
@ousmaneadoulaye40963 жыл бұрын
Macha Allah mugode farin wata
@arikaulimandi97963 жыл бұрын
godiya tamusamman 🇳🇪🇱🇾
@dimancheousmane57043 жыл бұрын
Masha Allah 🥰❤❤❤❤🥰🇳🇪🙌
@dimancheousmane57043 жыл бұрын
🥰❤❤❤❤🥰🇳🇪🇳🇪🇳🇪🙌
@sanisoumana54563 жыл бұрын
Masha Allah ❤️✅✅✅
@avvahdeen50413 жыл бұрын
Oga you dey try but please length it up, please
@hauwakano-w4l3 жыл бұрын
Allah ya Kara basira munayinku
@adamsgayi56813 жыл бұрын
Masha allah allah ya kara basira
@umalkeirumalkeir23483 жыл бұрын
Masha allah muna gdy
@ibrahimgayuo47963 жыл бұрын
Masha allah 🙏👈💞
@moussaleymoussaley27403 жыл бұрын
Gaskiya yayi sosai
@ياسرالهوساوي-خ6ط3 жыл бұрын
ماشاء الله تبارك الرحمن مسلسل مرره حلو من حيث تمثيل و أداء ممتاز و جميل جداً ♥️♥️💯
@lailaabdulrazaq78793 жыл бұрын
Allah sarki umar
@jshhsgjshhsg39873 жыл бұрын
Idanga farinwata Sha kallo bana iya kallan kowani film
@muhammaddalhatu78913 жыл бұрын
Masha Allah thanks for coming back
@sameerah68333 жыл бұрын
Masha allah 🥰
@hafsatabubakar33363 жыл бұрын
Masha'allah❤
@mustaphmusa58433 жыл бұрын
Nice one keep doing well my smart guy
@phatemaphatema33093 жыл бұрын
Gsky inhar su mikiya sukayiwa Malam abinda be dace ba, gsky anci mutuncin malamae a shirin nan, kamar an muma cewa mlm bashi d wata alparma