Idon Mikiya 30th january 2025

  Рет қаралды 7,925

Farinwata TV

Farinwata TV

Күн бұрын

Пікірлер: 15
@sul2478
@sul2478 10 күн бұрын
Muna alfari daku da kokarin da kuke yi mana ALLAH ya kara tsare mana ku Amin, ALLAH ya sanya matasan mu su hakuri da kudin su domin mu samu wanda ke storon ALLAH a kan madafan ikon,
@Hajiya536
@Hajiya536 9 күн бұрын
Wallahi babu wani dadin zaman kasar da ba ta ka ba, Babu abinda ya fi zaman kasar mu Nigeria dadi, Karya suke yi babu wani neman kudi ke fitar da su,
@SulaimanTurai
@SulaimanTurai 10 күн бұрын
Allah ya kyauta..
@HassanAbubakar-jh8yd
@HassanAbubakar-jh8yd 10 күн бұрын
Mungadi Allah ya sa ka maka da Alkairi
@KabiruAliyu-x5y
@KabiruAliyu-x5y 8 күн бұрын
Allah yatsare mu
@UmarPopular-g7g
@UmarPopular-g7g 10 күн бұрын
Mungali Allah ya kara lfy da Nisan kwana
@BadamasiSale-g7x
@BadamasiSale-g7x 9 күн бұрын
Inamuku fatan alkairi gareku
@ibrahimabubakarmuhammadj4596
@ibrahimabubakarmuhammadj4596 10 күн бұрын
You're doing great Farin Wata
@IsiyaJamilu-d4j
@IsiyaJamilu-d4j 10 күн бұрын
❤ my
@Theordinarypresidentson
@Theordinarypresidentson 9 күн бұрын
Ko nima Idan Nasamu hanya zan bar kasar man sabida Nigeria bata Da dadi kwatakwata babu Aikin Yi Allah Ya kyauta
@fasahaaYau
@fasahaaYau 10 күн бұрын
Kullum in shirin yazo karshe sai kuce saboda karancin lokaci kuma bawai karancin lokaci bane, lokacin da aka bawa shirin ne ya cike. So ina ganin kamata yai ace saboda lokacinmu yazo karshe, shine dai dai a hausance.
@IbrahimIbb1
@IbrahimIbb1 10 күн бұрын
Slm Kiran waya a saudiya arahame batsada
@usmannasir9519
@usmannasir9519 9 күн бұрын
Wai Ina Mallam Nasiru Zaharradeen ne?
@ismailabdullahi1947
@ismailabdullahi1947 10 күн бұрын
Dole ne mu tashi tsaye mu zabi shugabanni na gari kuma muyi musu addua da samun nasara daga wurin ubangiji.
Mahangar Zamani tare da Bello El-Rufai
29:46
BBC News Hausa
Рет қаралды 52 М.
Idon mikiya 10th febuary 2025
58:31
Farinwata TV
Рет қаралды 1,2 М.
And what’s your height? 😁 @karina-kola
00:10
Andrey Grechka
Рет қаралды 52 МЛН
ПОДРИФТИЛ С БАБУЛЕЙ #shorts
00:22
Паша Осадчий
Рет қаралды 2,5 МЛН
упс #aminkavitaminka #aminokka
00:12
Аминка Витаминка
Рет қаралды 2,2 МЛН
NAFISAT ABDULLAHI | Madubin Usman Kabara #39
1:28:03
Usman Kabara
Рет қаралды 23 М.
Idon mikiya 6TH FEBUARY' 2025
57:10
Farinwata TV
Рет қаралды 3,5 М.
IDON MIKIYA 1 FEB 2024
53:13
Farinwata TV
Рет қаралды 6 М.
IDON MIKIYA 16th JANUARY 2025
56:57
Farinwata TV
Рет қаралды 6 М.
Chanji Leka Gidan Kowa 9th Febuary 2025
59:34
Farinwata TV
Рет қаралды 1,3 М.
IDON MIKIYA 7=3=2024
53:23
Farinwata TV
Рет қаралды 11 М.
And what’s your height? 😁 @karina-kola
00:10
Andrey Grechka
Рет қаралды 52 МЛН