MADUBIN USMAN KABARA: Na sami yin hira da shahararriyar Jarumar Fina-finai Nafisat Abdullahi a birnin Washington DC da ke Amurka, don sanin asalinta da kuma yadda take tafiyar da rayuwarta.
Пікірлер: 39
@Abmer-s9w7 күн бұрын
One of the most amazing interview I have ever come across…. Thank you Usman for showing us this side of Nafeesa
@AliHaidar-w6g6 күн бұрын
👌
@usmankabara4 күн бұрын
Wannan comment din ya cancanci yabo da kyauta da MADUBIN USMAN KABARA. Dalilin yadda ya gano manufata ta kokarin fito da Kyakkyawa daga cikin duk al’amarin da wasu ke kallo a matsayin mummuna. Manzo Allah S.A.W yace mu zama masu yiwa yan uwanmu uzuri da kuma kyautata musu zato ba tare da tona musu asiri ko kaskantasu ba. Ko wane ne wannan mai comment din ya ajiye min email dinsa ko email dinta ta hanyar replying din wannan sakon nawa do in tuntube shi ko tuntubeta. Na gode wa kowa da sakonninsa.
@sadaibrahim48987 күн бұрын
Usman kabara Dan Allah ayiwa nafisa nasiha akan ta dauki addin musulchi da al'ada da muhimmanchi
@MaryamAli-u4c6 күн бұрын
Allah yana gani inason Inyi Boko har gobe inje kasashe da Dama amma banaso na canja halayena da Dabi u na 😢 ya Allah ka amsa min adduah na ameen mujubudda awat🤲
@AshiruYusuf-zc7bt5 күн бұрын
❤Nafisa 😢inamaki storon ki hadu da ubangijinki haka Allah ya shiryaki
@khadijaabubakarsadeeq16113 күн бұрын
We love you Nafisat Abdullahi 🥺🫂
@Abmer-s9w4 сағат бұрын
👌
@babangidamusa84642 күн бұрын
Ka cire tuta Kaine na biyu daga BBChausa sae Kai Wanda yayi hira da Nafee Abdullahi
@abdoumalin17 күн бұрын
Kaji dan jariďa n'a gaske Allah yimaka albarka da nafis ❤
@zeenatuumar55929 сағат бұрын
Nafeesa is remarkable in some aspects, but i wish that she provides a model to the world that befits her Islamic status.
@mohammedlarabaibrahim56326 күн бұрын
Kinada natural suma menene na dole se kinsa gashin doki akanki kuma ki bar kai a bude, ke kam bazaki gyara ba ko. Allah Ya shirye ki.
@BasiruBakoji7 күн бұрын
This is interesting 🎉❤
@yauyusuf6 күн бұрын
Finally daiiii tafadi exactly sau 37 😂😂
@AminatouGarba-p5f5 күн бұрын
❤❤❤
@sadaibrahim48987 күн бұрын
Assalamualaikum warahamatullah
@AlgoniIbrahim-n5m7 күн бұрын
Kai me ne wanan
@Sadiya-dw8pp7 күн бұрын
Hmmmm iKon Allah
@Abmer-s9w7 күн бұрын
😢 the last part 😢😢
@abubakarmsani77057 күн бұрын
Gaskiya nafisat abdullahi ta sauka a shoulder bisa dabi'un ta yadda aka santa a baya
@yauyusuf7 күн бұрын
Dama bakasanta bahhhh
@NaseerUmar-d5n7 күн бұрын
❤💗💋💪
@Cffu-z7n6 күн бұрын
❤❤❤🎉🎉🎉
@mufidaabdullahi62306 күн бұрын
kenan Nafisa ba bahausa bace?
@mustaphaharuna1994 күн бұрын
Shekaru nawa kika bata kina findin hausa zalla,?? Amman yaugashi wai hausace take bata wahalan furtawa😅😅😅 shegiya hausa
@shamsiyyahsalihu53374 күн бұрын
😂😂😂😂ah toh
@AliAlhaj-y2j6 күн бұрын
Wai dan Allah kai dan gidan malam nasiru kabara ne??????
@AntauwaInvestment6 күн бұрын
Kin sauka a sholda, Nafisar SAIWATARANA Allah ya shirya mu
@SamiraMuhammed-k8n2 күн бұрын
I wish the hair is hers I don’t no what she will do 😂😂😂😂😂😂
@ajmalkaumee54737 күн бұрын
THE AUDIO IS NOT CLEAR
@usmankabara7 күн бұрын
May be it is your device problem.
@Hassan_vibes6 күн бұрын
Dole Ne nayi Shirhi Gaskiya, Kana Fahimta Sosai Ageme Da Rayuwa
@abubakarmsani77057 күн бұрын
Nafisat abdullahi tafi tarbiya da nitsuwa lokacin da take Kano
@mariamahmed46107 күн бұрын
yar talakawa kawai yanzu tana ganin tayi kudi sai girman kai