Allah yasakamana mumunjima da mutuwa fa saboda rayuwarr ayuwurinsu batadafani Allah yasamudace
@Ksunusiiliyasu3 ай бұрын
❤yan Jareda masu aĺ barka Allah ya qara muko fahimta
@Salisu_A_Mada4 ай бұрын
Dan allah kuyi fashin baki akan matawallen maradun zamfara pls pls pls pls pls pls pls pls pls pls pls pls pls pls pls pls
@KamiluRabiuDanlami4 ай бұрын
Allah yasa ka muku da alkairi Ina Muku fatan alkairi daga nan babban birnin tarayya Abuja Nigeria Kutashi lfy daga kamilu Rabi,u Danlami shugaban matasa
@maryamabubakar43754 ай бұрын
Allah ya biya ku ai shiyasa deyawa marasa gaskiya basason wannan abunda kukeyi.
@aminasileman-l4y4 ай бұрын
Allah yaja zamani ku cekin koshin lafiya da Imani ❤❤
@anasiliyasu79312 ай бұрын
Allah ya qaramu kwarin gwuya ❤ mumatasa muna tare daku
@Smartking-x2v4 ай бұрын
Masha Allah,, Allah ubangiji subhanahu wata'ala yasaka muku da alkhairi,, Babu Wawa kamar warkal.
@AbdullahiishaqKwankiyal-m1u5 ай бұрын
Allah yabaku iKon Yakuma Baku kariya
@Sayyadi-xr7qw5 ай бұрын
Allah yasaka maku da mafi girman alkairi yakaremamuku daga dukkan sherrin abin halitta BIJAHI SAYYADINA RASULULLAHI S, A, W❤❤❤❤❤❤❤❤
@habibusanusi85104 ай бұрын
Insha Allah sai sunsha mamaki suna zaluntar alumma kullum
@adamsulaiman77204 ай бұрын
MA SHA ALLAH ❤❤❤
@WayneBarnett-b7t4 ай бұрын
Allah yyi muku jagora. Allah ya gyara mn qasarmu da shugabannimu
@4mansese5 ай бұрын
Allah ya saka muku da alkairi amin.
@RabiuNasiru-r5f5 ай бұрын
Wlh banataba sauraron Shirin fashin baki ba sai yau kuma wlh nasamu ilimai da Dama akai kuma Nima insha'Allah zanbada hadinkai sosai wajan gyaran Nigeria ubngjnmu allah yataimakemu gabadaya
@firdausiharunaibrahim31114 ай бұрын
ALLAH YASAKA MUKU DA ALHERI SABIDA GIRMAN MANZON S A W
@harunashehu87724 ай бұрын
Ma sha Allah. Gaisuwa da fatan alkhairi.
@Abdala-g6h4 ай бұрын
Allah ubangijj yakaramuko basira yakara zaereko kun borgeni
@muhammadsani14295 ай бұрын
Masha Allah. Gaskiya wannan shiri na matukar qayatar da Ni. Kuma yana samin wani irin expression dajin qwarin gwuiwa wajan tashi da qoqarin bawa alummata gudummawa ta inda zan iya. Keep it up guys Allah yamuku albarka
@mukhtarumar12285 ай бұрын
masha allahu yayi kyau allahu yakara bisira ameen
@MusaTijjaniMwaya4 ай бұрын
Masha Allah harkan nan tayi
@IdrisNura-rm4nr5 ай бұрын
MA Sha Allah Allah ya sakamuku da alkairi
@Abbakars1044 ай бұрын
Allah yasaka da alkhairi da wannan kokari Kuma mu talakwa Muna goyon banyan ku Dari bisa Dari Wlh sannan Dan Allah duk wuya karku fasa fadar gsky Allah Yana tare daku sannan karkuji tsoron barazana Wani Dan Siyasa kuyi abin ku Allah yataimake yabaku nasàra❤
@mahmoudisah14264 ай бұрын
Allah yasa sakon yaje inda yadace,kuma akwai wani mawakin najeria Allah yasa yanajin wannan fashin bakin.
@murtalaladanbayda4 ай бұрын
mashaALLAH" Allah ta'ala ya saka maku da alkhairi, ya kareku da kariyar sa.
@mustaphashettima80145 ай бұрын
Mun gode,,, pls keep doing it really is educating people more especially northerners
@AbdulrasheedAdam-c3n4 ай бұрын
Masha allah alhamdulilah
@abubakarsadiqmusa3854 ай бұрын
Masha Allah, Rabbi yamuku jagora
@sanilawanmuhammadgaya73404 ай бұрын
Masha Allah Allah ya qara basira
@mustaphaabubakarishaq-go6dk4 ай бұрын
Allah SWT yayi muku albarka ya qara muku qarfin gwaiwa da jajircewa da kariyya da samun nassara alfarmar Manzon Rahama SAWW 🤲
@aboumaharadjimammaneabouma52495 ай бұрын
Gaskiya jinjina ga wadannan matasa,🇳🇪♥️🇳🇬
@رابحهمحمد-ت2ص4 ай бұрын
Allah yadafa muku kusamu kidingai mana hira da gomnonin dan muga aikin da sukeyi da kudin
@Nazirudauda-rd9fv4 ай бұрын
Allah yakareku❤❤❤❤❤❤❤
@sahalsaidabdullahi30895 ай бұрын
Gaskiya iliminku yayimana anfani Allah ya Kara basira
@AnasShehudukku4 ай бұрын
Masha Allah,Gaskiya muna matuqar alfahari daku a matasyin mu na yan Nigeria,musaman mu yan arewa,
@abdsadibrhim60734 ай бұрын
Madallah da zamewarku idanun jamaa nigeria Allah yakawo mana mafita daga tsananin dasuka jefamu ciki amin🙏
@MusbahuHabeeb5 ай бұрын
Masha Allah abubuwan kwaikwayonmu, Muna alfahari daku, ayanzu bamuda kamarku domin kishinmune agabanku, Allah ya kare mana ku aduk inda kuke, banida buri face kasancewa kamar ku.
@زيتزيت-د6ع4 ай бұрын
Allah yasakamuku da alhkairi allah yakaremanaku aduk indakuke allah yataimakeku yadafamuku allah yaqaramana ire irenku🤲🤲🤲
@SadaSada-sq8es5 ай бұрын
Masha Allah muna tare daku dari bisa dari
@HassanMNasir5 ай бұрын
Masha Allahu, kuci gaba da wannan aikin alheri. Allah ya Baku nasara
@hayatuhashimibrahim4 ай бұрын
Alhamdulillahi, Masha Allahu. ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@AnasShehudukku4 ай бұрын
Muna maku addu’a ubangiji Allah ya kare muna ku,hakika kuna kishen kasar ku Nigeria kuma kuna kishen arewa,muna alfahari daku.dan kuna fadakar da matasa sufarka daga baci.we stand with you guys
@ibrahimshuaibu7645 ай бұрын
Allah yakara karemana ku❤
@ZiMYaks5 ай бұрын
Masha Allah. This is so informative, Allah ya taimake ku
❤❤❤ gsky shiri nannan yayi kyau zai kawomana cigaba mu talakawa Allah ya daukaka
@mubarakalamin41435 ай бұрын
Allah sarki duk inda ilimi yake akwai mafita barakallahu fikum❤
@jibrinkanta4724 ай бұрын
Masha Allah ❤❤❤
@AhmadDedat-j5g5 ай бұрын
Allah ya saka da alheri mlm
@abduljalalsalisu97045 ай бұрын
Masha Allah, fashin baki , bulama ,Abba hikima, nasiru, da dan bello Allah ya saka muku da alkhairi, Ina tare daku 💯
@mukhtarabubakarsayyadi92575 ай бұрын
Gaskiya bantaba bada lokaci kimani awa 2 ina saurare kuba saiyau Allah ya kara daukaka
@Sayyadi-xr7qw5 ай бұрын
Amman yakamata dan bello galadachi yafito yakarar shugaban kasa❤❤❤❤❤ muna Fata dan Allah karkayi yarda😢😢😢😢😢😢
@rabiubalarabeishaq94414 ай бұрын
Allah yabiya Amma Dan Allah munaso a taimaka ayi ayi tirainin yara kamar guda goma akan wanan abun da dan bello yakeyi asamo masu wadatar zuci sucigaba da tona barayin yan sisiya asiri.
@KhadijaMuhammadAbdullahi-er9cl5 ай бұрын
Msh Allah ubangiji yaci gaba da dafa muku ya kawo mana gyara a kasarmu
@BashirSule-uu4bh5 ай бұрын
Allah, yakara maku basira,da kariya daga azzalumai, Amin ya Allah.
@kamiluAbubakar-hq1ip4 ай бұрын
Allah ya tai makeku ya kara muku kwarin gwiwa, dan Allah waca rana kukeyi kuma karfe nawa kuke farawa, na gode atashi lpy.
@LawalAbdullahi-tc1cg4 ай бұрын
Malammai Allah yakareku ya taimakeku da duk maison kasarnan wallahi ni nadade ina wannan tunanin wannan abun anbar maciji anabin sawun sa
@adamumusa89345 ай бұрын
Wlh xtly abinda muka discussing this evening kenan, Kuma wanna fashin Baki shine abinda mu Yan Nigeria muke bukata ahalin yanzu, Kuma in Allah yayarda da rammu sai munga gyaruwan kasarmu Nigeria. Allah ya amsamana
@sarhuddeenusman1495 ай бұрын
Thank you so much for the enlighting us on how to make our tomorrow better, I was at the wrong way before I watch you but insha'allah as at now I'm a new Sarhuddeen
@Umarshuaib-e6v5 ай бұрын
Ayi haguri arinaga hausa
@AuwalAhmadKademi5 ай бұрын
Gaskiya kun burgeni sosai Àllah kara basira sannan yakawo mana mafita a kasarmu.
@MuktarLabbo5 ай бұрын
Masha Allah 🥰 Allah ya qara muku ilimi ya qara muku albarka
@ahmadmuhammad91245 ай бұрын
Harzuciyata yau naji cewa nesa tazo kusa abun nake sakawa azuciya ta allah yasa najishi a inda yafida cewa allah ya kara muku hasken zuciya yakuma baku karfin zuciyan daukan duk wani jarrawa da kalubalen da zaku fiskannata nayi alkawari zanyi azimi da addu’a insha allah
@nuruddeensaadumar41165 ай бұрын
Allah yasaka muku da Alkairi, muna kara godewa Allah da ya baiyanamana ku yan kasa nagari.
@UsmanKura5 ай бұрын
Allah ya Kara muku Imani da tausayin na kasa daku
@UK_Moyi5 ай бұрын
Allah ya saka maku da mafificin alkhairan sa duniya da lahira. Keep up the good work 🤞
@SalimOsado5 ай бұрын
MashaAllah Haqiqa fashin baqi yana daya daga cikin shirin da yake amfanar da generation dinnnan wajen wayar dakan al’umma
@habbakarauwal86905 ай бұрын
Gaskiya ne Allah yabamu nasara muyawaita yin ado'ua
@ADAMUSANI-p1y4 ай бұрын
tofa kunsan komeru kome iska kutabbata harzuwaga allah wannan baqaramin abu bane aqarshe allah zebaiyanar dagaskiya,tsakanin kudasu.allah yaalbarchi qasarmu najeriya da alumarta amin.
@jibrinkanta4724 ай бұрын
Inna lilahi wainna ilihi rajun 😢😢😢
@adamshariff59515 ай бұрын
A team of intelligent and vibrant inspiring dudes
@AbubakarMuhammad-w8h2 ай бұрын
Plz dan Allah ku daure ku kafamana jam, iyar matasa sannan a cikinku asamu dan takara
@tahirmuhammadsoba5 ай бұрын
Allah ya saka muku da alkhairi sannan sakonku yana zuwa duk inda bakuyi tunani ba❤
@slimkid02254 ай бұрын
Assalamualaikum warahmatullahi Allah ya biya ya saka da Alkhairi inaga yakamata ku kawo wani shiri da zai karfafi fashin baki wanda kawai mafita ake tattaunawa sai ya zamo in anyi fashin baki aka tauna matsaloli sai ayi ina mafita dan asamu sauki...kuma ku maida hankali kan jan hankalin matasa domin zabe na gaba....dan nan kurar take.
@SalisuAbdurrahman-h3s5 ай бұрын
Gaskiya yau na saurari wannan shiryen na fashin baki daga A har Z lallai kun fara canza tunanina
@drabbasusman40305 ай бұрын
Munji dadi d Bawa dan Bello wannan dama ❤❤❤
@shettimamustapha96924 ай бұрын
Allah ya saka
@Basyirjaja5 ай бұрын
في قمة الروعة & جزاكم الله خيرا، وثبت أقدامكم على الحق
@muhammadSanienterprises5 ай бұрын
Masha allah,Allah ya kare manaku aduk inda kuke
@Worldpoliticsinoureyes5 ай бұрын
Gaskiya na goyi Bayan doctor nafisa kum naji dadin gayyatar Dr Dan Bello
@AbdullahiYau-rb8ji5 ай бұрын
جزاك الله خير
@ismailisah98615 ай бұрын
masha'Allah naji dadin wadannan bayanan matuka, a cigaba da wayar Mana dakai sannan Kuma a cigaba da hakuri damu
@SaniMustaphamuhd5 ай бұрын
Allh yasaka muku da alheri wlh munajin dadin wannan kokari naku, gsky kune malamai magada annabawa naxahiri ba wadancan masu dogon geminba ,allh yabiyaku km don allh kuci GABA da wannan kokari insha allh allh yanatare daku.
@sulaimandahirukumo42355 ай бұрын
Jazakumullahu khairan
@AmeenaAbubakar-e4w5 ай бұрын
Masha Allah, muna alfahari da ku Allah ya qara tsare mana ku da tsarewar shi ya kareku daga kaidin masu kaidi na fili Dana boye🙏
@BadaruAbdullahi-iw3le4 ай бұрын
Munagodiya allah yasakamuku da alkhairi yaqaramuku qwaringiwa da tsoron allah
@aishaali37344 ай бұрын
Allah Ya idah nufinku. Ya cimma kasa burinta. Allah Ya kawo karshen lamarin kaman yarda ya kawo sauyi a BANGLADESH. Keep up the good work but enough is enough. #EndBadGovernance #REVOLUTIONNOW
@Sagir_Fatahi5 ай бұрын
I Like this Dan Bello❤
@زيتزيت-د6ع4 ай бұрын
Ai abun yayiyawa
@WayneBarnett-b7t4 ай бұрын
To wai amma wani abu daya dan Allah 😢 meyasa ku baxaku fito takara ba,wllh mu mungaji da wnn wah... 😢😢
@فاطمه-ذ1ك5 ай бұрын
Allah yakara muku sutura ameen wacthing from Saudia arabia
@salisuabba78765 ай бұрын
Allah ya biyaku da irin kokarin da kuke🎉🎉🎉🎉
@saiyadimohammad79255 ай бұрын
Masha Allah muna godiya
@ILLORasta5 ай бұрын
Masha Allah gaskiya ne muna jin dadi wannan maudu ini jinjina ta musaman 🇳🇪🇳🇬🇱🇾👌👍
@Ahmardy_15 ай бұрын
Masha Allah a zamfara yakamata akira fauzudden mahmud domin zai taimaka
@usmanmuhammad13584 ай бұрын
Bulama audu bukharti,nazir zango,jafar jafar,Dan bello da Abba hikima,dama dukkan union dinnan Allah ubangiji yayi muku dogon rai ya rayamu yayi mana albarka gabaki days ameen Allah ya karo hikimah ameen.
@ismailisah98615 ай бұрын
Alhamdulillahi da samunku a matsayin masu haska Mana gabanmu, muna fatan Allah y kare Mana ku daga Sharrin masu kulla makirci
@SalisuIaliyu5 ай бұрын
Allah yataimakeku akan gyaran kasarmu Nigeria wallahi zancigaba da baku gudummawa taduk hanyar da zan iya tabbas munatare daku Ako wanna lokaci Allah yaimana maganin azzaluman shugabanni.